Jihar Kaduna

Jihar Kaduna ta kaddamar da tattakin kawar da tarkacen robobi da ledoji

Jihar Kaduna ta kaddamar da tattakin kawar da tarkacen ledoji da robobi
Gwamna Fayose yayi tir da Gwamnatin APC yace korar Ma’aikata su ka sa gaba

Gwamna Fayose yayi tir da Gwamnatin su Buhari yace korar Ma’aikata su ka sa gaba

Fayose ya kara sukar Shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya goyi bayan Gwamnatin Jihar Kaduna da ta ke shirin sallamar Malaman da su ka fadi jarrabawa kwanaki.

Gwamna Fayose yayi tir da Gwamnatin su Buhari yace korar Ma’aikata su ka sa gaba
Wani hamshaƙin dan kasuwa ya ɗauki gabaran ɗaukan dukkan Malaman da gwamnatin Kaduna zata sallama aiki

Aminu yayi musu albishir da cewa idan suka shigo kamfanin Bizi Mobile, sun wuce matsalar albashi a karshen wata, saboda a Bizi Mobile, ma’aikata na da damar.

Wani hamshaƙin dan kasuwa ya ɗauki gabaran ɗaukan dukkan Malaman da gwamnatin Kaduna zata sallama aiki
Shugaban Kungiyar Malamai ya tona asirin jarrabawar da aka yi wa Malaman Makaranta a Kaduna

Mun ji cewa a harkar ilmin Gwamnan Kaduna na shirin sallamar Malaman Makaranta sama da 21000 daga aiki inda Hukumar NUT tace akwai gyara a shirin na El-Rufai.

Shugaban Kungiyar Malamai ya tona asirin jarrabawar da aka yi wa Malaman Makaranta a Kaduna
PDP ta kafa kwamitin karbar masu canja sheka

Jam’iyyar PDP reshen jihar Kaduna ta kafa kwamiti da za ta bincike wadanda suke da niyyar canza sheka da wadanda suka bar jam’iyyar PDP zuwa wasu jam’iyyu

PDP ta kafa kwamitin karbar masu canja sheka
Korar malaman makaranta a Kaduna: Dubi hotunan sakamakon jarrabawar malaman

Batun korar malaman makarantar firamare a jihar Kaduna na ci gaba da tayar da kura a jihar dama kasa baki daya. Yayin da gwamnatin jihar ta kafe kai da fata sai

Korar malaman makaranta a Kaduna: Dubi hotunan sakamakon jarrabawar malaman
Gwamnatin Kaduna tayi Allah wadai da amfani da yaran makarantar firamare wajen zanga-zanga

Gwamnatin jihar Kaduna tayi Allah wadai da yanda malaman makarantu da basu yi nasara ba a gwajin kwarewa ke amfani da dalibai wajen nuna rashin amincewa.

Gwamnatin Kaduna tayi Allah wadai da amfani da yaran makarantar firamare wajen zanga-zanga
Duk runtsi duk wuya: Gwamna El-Rufai ya ɗauki alwashin sallamar Malamai 21,000 da basu cancanta ba

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai ya tabbatar da manufarsa ta habbakan ingancin ilimi a jihar Kaduna, inda yace babu gudu babu ja da baya game da .

Duk runtsi duk wuya: Gwamna El-Rufai ya ɗauki alwashin sallamar Malamai 21,000 da basu cancanta ba
Korarrun malaman Kaduna sun yi fashe-fashe a majalisar jihar (Hotuna)

A yau ne korarrun malaman jihar Kaduna da aka sallama saboda sun fadi jarrabawar ajin firamare 4 suka rufar wa majalisar jihar dan nuna fushin su a kan korar da

Korarrun malaman Kaduna sun yi fashe-fashe a majalisar jihar (Hotuna)
Kungiyar malamai da suka yi zanga-zanga a jihar Kaduna sunyi ma gwamnatin jihar barna (hotuna)

Kungiyar malaman jihar Kaduna da suka gudanar da zanga-zanga a yau sun kai hari majalisar dokokin jihar Kaduna inda suka lalata kayayyakin gwamnatin jihar.

Kungiyar malamai da suka yi zanga-zanga a jihar Kaduna sunyi ma gwamnatin jihar barna (hotuna)
EL-Rufai yana son maye gurbin mallaman frimarin da ya kora da magoya bayansa – Shehu Sani

Senata mai wakiltar mazabar Kaduna ta tsakiya, kwamared Shehu Sani ya ce Gwamnan jihar Kaduna Mallam Nasiru El-Rufai yana son ya maye gurbin mallaman frimare

EL-Rufai yana son maye gurbin mallaman frimarin da ya kora da magoya bayansa – Shehu Sani
Uwargidan Gwamna El-Rufai ta mika yaranta domin ayi musu rigakafin Bakon Dauro (Hotuna)

A yau ne Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya kaddamar da rigakafin bakon dauro na shekarar 2017/2018 a cibiyar samar da lafiya Miyetti Allah da ke Rigasa.

Uwargidan Gwamna El-Rufai ta mika yaranta domin ayi musu rigakafin Bakon Dauro (Hotuna)
Yanzu yanzu: Dalibai a makarantun Kaduna sun fito zanga-zanga a kan sallamar malaman makaranta da gwamnatin jihar tayi

Yanzu yanzu: Dalibai a makarantun Kaduna sun fito zanga-zanga a kan sallamar malaman makaranta da gwamnatin jihar tayi sakamakon faduwa gwajin da suka fadi

Yanzu yanzu: Dalibai a makarantun Kaduna sun fito zanga-zanga a kan sallamar malaman makaranta da gwamnatin jihar tayi
Al’ummar kudancin jihar Kaduna sun koka cewa sun cancanci jihar nasu

Mutanen kudancin Kaduna sun bayyana goyon baya ga shirin sake fasalin tsarin mulkin Najeriya. Sun lura da cewa wannan shirin zai taimaka masu sosai ..

Al’ummar kudancin jihar Kaduna sun koka cewa sun cancanci jihar nasu
Gwamnan Kaduna El-Rufai ya kafa hukumar sadar da zaman lafiya domin magance rikicin addini, da kabilanci

Gwamnan jihar Kaduna, mallam Nasir El-Rufai ya kaddamar da hukumar wanzar da zaman lafiya na jihar Kaduna a kokarin kawo karshen rikici dake addabar jihar.

Gwamnan Kaduna El-Rufai ya kafa hukumar sadar da zaman lafiya domin magance rikicin addini, da kabilanci
Dan kuka, mai ja ma uwarsa jifa: Ýan daba sun kashe mahaifiyar wani ɗan Sara-Suka a Kaduna

Wasu gungun matasa bata gari da aka fi sani da ‘Yan shara’ ko kuma yan Sara-Suka sun kai harin ramuwar gayya gidan wani dan daba daya kashe musu aboki.

Dan kuka, mai ja ma uwarsa jifa: Ýan daba sun kashe mahaifiyar wani ɗan Sara-Suka a Kaduna
Sara-suka: ‘Yan iskan gari sun kashe tsohuwa mai shekaru 50

Ya kamata Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya dauki mataki game da matsala ta ’yan sara-suka wanda aka taba kamawa kwanaki har aka yanke masu hukunci.

Sara-suka: ‘Yan iskan gari sun kashe tsohuwa mai shekaru 50
Yadda Matasa 18,000 a jihar Kaduna ke rayuwa da kwayar cutar Kanjamau

A ranar Larabar da ta gabata Majalisar dinkin duniya reshen tallafawa yara UNICEF, ta ke kira ga sarakunan gargajiya akan su tashe tsaye wajen tallafawa rage ya

Yadda Matasa 18,000 a jihar Kaduna ke rayuwa da kwayar cutar Kanjamau
Wasiyyar wata yar kimani shekaru 16 da haihuwa gabanin rasuwarta a Kaduna

Wata yarinya mai kimani shekaru 16 da haihuwa wanda aka bayyana a matsayin Aisha Ibrahim Umar, ta bar wasika wanda aka ce sun ƙunshi darussa masu muhimmanci.

Wasiyyar wata yar kimani shekaru 16 da haihuwa gabanin rasuwarta a Kaduna
El-Rufa'i ya mayar wa da kotu martani a kan cewa sai jihar Kaduna ta biya Audu Maikori kudi

Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru el-Rufa'i ya ci alwashin daga karar hukuncin da babbar kotun kasa ta zartar a kan sai jihar ta biya Audu Maikori kudi har

El-Rufa'i ya mayar wa da kotu martani a kan cewa sai jihar Kaduna ta biya Audu Maikori kudi
Takarar El-Rufai na 2019: Mutanen Kaduna ne zasuyi zabe ba shugaba Buhari ba

Tsohon kwamishinan ilimi kuma jigo a jam'iyyar APC a jihar Kaduna, Tom Maiyashi ya misalta goyon baya da Shugaba Buhari ya baiwa Gwamna Nasir El-Rufai na sake

Takarar El-Rufai na 2019: Mutanen Kaduna ne zasuyi zabe ba shugaba Buhari ba
Yadda daliban makarantar gwamnati suka lallasa na makarantar kuɗi a gasar kacici a jihar Kaduna

Makarantar Firamari ta Kagoro dake unguwar Tudun Wada Kaduna ce ta zamo ta Uku a gasar, inda dalibanta suka baiwa marada kunya, ta hanyar nuna bajinta da hazika

Yadda daliban makarantar gwamnati suka lallasa na makarantar kuɗi a gasar kacici a jihar Kaduna
Jihar Kaduna ta yi bikin cika shekaru 5 da magance cutar polio

A jiya ne 24 ga watan Oktoba Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da cewa shekara biyar kenan ba a sami bullowar cutar shan inna Polio ba ko ina a fadin jihar ba

Jihar Kaduna ta yi bikin cika shekaru 5 da magance cutar polio
NAIJ.com
Mailfire view pixel