Jihar Kano

Wata gidauniya mai suna Khalifa Dankadai Foundation, ta sanya almajirai 200 a makarantar boko

Hotuna: Ina Manoman jihar Kano - Gwamnati na shirin share muku hawaye

Gwamnatin jihar karkashin jagorancin mataimakin gwamna Farfesa Hafiz Abubakar, ta na tattauna wa da shahararren kamfanin kayan aikin noma na zamani mai sunan Ma

Hotuna: Ina Manoman jihar Kano - Gwamnati na shirin share muku hawaye
Masu yiwa kasa hidima 21 sun shiga tsaka mai wuya a jihar Kano, Karanta

NAIJ.com ta samu rohoto da sanadin jaridar The Nation cewa, akwai masu yiwa kasa hidima 21 a jihar Kano da za su maimaita hidimar su sakamakon rashin da'a da ki

Masu yiwa kasa hidima 21 sun shiga tsaka mai wuya a jihar Kano, Karanta
Rundunar sojin sama ta sake kaddamar da wasu gidaje a Kano, sun yi Karin jami’ai (hotuna)

A kokarin da rundunar sojin sama keyi na inganta jin dadin jami’anta domin sun maida hankali wajen aiki ai inganci, rundunar ta sake kaddamar da wasu gidaje.

Rundunar sojin sama ta sake kaddamar da wasu gidaje a Kano, sun yi Karin jami’ai (hotuna)
Wata yarinya mai kambun baka tayi ma ƙawarta baki, kalli halin da ta tsunduma ta ciki

A jihar Kano an samu wata yarinya mai suna Khadija, wanda a yanzu haka ta makance murus, tun bayan da wata kawarta da ake zargin tana dauke da kambun baka tayi

Wata yarinya mai kambun baka tayi ma ƙawarta baki, kalli halin da ta tsunduma ta ciki
Ana siyar da jakunkunan makaranta da hukumar UNICEF ta bayar kyauta domin a raba ma yan gudun hijira a Kano (hotuna)

Rahotanni sun kawo cewa a yanzu haka ana sayar da jakunkunan da hukumar UNICEF ta bayar kyauta domin a rarraba ma yan gudun hijira marasa galihu a jihar Kano.

Ana siyar da jakunkunan makaranta da hukumar UNICEF ta bayar kyauta domin a raba ma yan gudun hijira a Kano (hotuna)
Allah yayi: Shugaba Buhari zai kai ziyara Garin Kano

A cewar wani babba a Gwamnatin Jihar Kano Salihu Tanko Yakassai, Shugaba Muhammadu Buhari zai ziyarci Jihar Kano karo na farko tun da ya hau mulkin Kasar.

Allah yayi: Shugaba Buhari zai kai ziyara Garin Kano
Sheikh Daurawa ya bukaci a hana zaman wake da shinkafa da wake yi a cikn Keke-NAPEP

Shugaban hukumar Hisbah ta Kano, Malam Aminu Daurawa yayi kira ga gwamnati data hana maza da mata cakuduwa a cikin ababen hawa, don a kare mutucin mata.

Sheikh Daurawa ya bukaci a hana zaman wake da shinkafa da wake yi a cikn Keke-NAPEP
Kotu ta umurci ‘yan sanda su biya naira miliyan 10 a matsayin diyyar matashin da ya mutu a hannun su a jihar Kano

Rahotanni sun kawo cewa wata babba kotu dake jihar Kano ta umurci rundunar ‘yan sandan Najeriya da tabiya iyalan marigayi, Nura Umar, diyyar naira miliyan N10.

Kotu ta umurci ‘yan sanda su biya naira miliyan 10 a matsayin diyyar matashin da ya mutu a hannun su a jihar Kano
A'uzu billahi: Yaya da 'Kani sun kashe mahaifin su a jihar Kano

An tsare wasu yan uwa biyu a kurkuku, Rabiu Adamu mai shekaru 27 da Auwal Adamu mai shekaru 26 da laifin kashe mahaifin su mai suna Adamu Gamji mai shekaru 54

A'uzu billahi: Yaya da 'Kani sun kashe mahaifin su a jihar Kano
Hotunan ɓarnar da Ɗaliban Sakandarin Dawakin Tofa suka yi a Makarantar yayin wata tarzoma

Dalikabn sakandarin kimiyya na garin Dawakin Tofa dake jihar Kano sun gudanar da mummunar zanga zanga a makarantar, kamar yadda jaridar Rariya ta daura hotunan

Hotunan ɓarnar da Ɗaliban Sakandarin Dawakin Tofa suka yi a Makarantar yayin wata tarzoma
Siyasar Kano sai Kano: shirin zaben 2019 ya rikide a Kano

Za ku ji cewa Sanata Kwankwaso yana cikin wani hali a cikin APC.. Tsohon Gwamnan ba ya tare da Gwamna Ganduje kuma akwai yiwuwar ya tsaya takara da Buhari.

Siyasar Kano sai Kano: shirin zaben 2019 ya rikide a Kano
Siyasar Kano Sai Kano: Ya take ne, tunda Kwankwaso ya sami matsayin kwamishina a Gandujiyya a yau?

Musa Iliyasu ya zama kwamishina, Kwankwaso ya sami karin kishiya a Gandujiyya. Ga 2019 na kara karatowa. Kamar dai an hada kai Shekarau da Ganduje don 2019

Siyasar Kano Sai Kano: Ya take ne, tunda Kwankwaso ya sami matsayin kwamishina a Gandujiyya a yau?
Ganduje ya yi sauyin wasu kwamshinonin jihar kano

Wadannan kwamshinoni da gwamna ya sallama sun hadar da; kwamshinan shari'a Haruna Muhammad Falali, kwamshinan kasuwanci Ahmed Rabi'u, kwamshinan kasafin kudi Ha

Ganduje ya yi sauyin wasu kwamshinonin jihar kano
Malamar Asibiti ta yi shirin sayar da wani yaro kan kudi N15,000

A jiya ne hukumar 'yan sandan Jihar Kano ta bayyana wasu mutane 3 da su ka hada baki don sayan wani yaro dan shekaru 5. Hukumar ta damke su ne a ranar 10/10/17.

Malamar Asibiti ta yi shirin sayar da wani yaro kan kudi N15,000
Wata Kotun Musulunci ta yi fatali da ƙarar da aka shigar da Sheikh Kabiru Gombe a Kano

Wata shari’a data dauki jama’a a kotu shari’ar Musulunci dake jihar Kano, wanda ta hada da sanannen Malamin addinin Musulunci, Kabiru Gombe da kuma makwabcinsa

Wata Kotun Musulunci ta yi fatali da ƙarar da aka shigar da Sheikh Kabiru Gombe a Kano
Ma su ababen hawa a Kano sun koka da jami'an hukumar KAROTA da 'yan sanda

Masu ababen hawa a birnin Kano sun koka da dabi'ar jami'an hukumar 'yan sanda da na KAROTA wadan da suka ce sun addabe su a jihar da karbar na goro da haraji ma

Ma su ababen hawa a Kano sun koka da jami'an hukumar KAROTA da 'yan sanda
Jami'an Hisbah sun kama mata 8 da laifin karuwanci a Kano

Jam’ian hukumar Hisba na Kano sun kama mata 8 a ranar Alhamis da ake zargin su da laifin Karuwanci, wanda ya saba dokar shariar musulunci a jihar Kano

Jami'an Hisbah sun kama mata 8 da laifin karuwanci a Kano
Jihar Kano ce kan gaba a yawan malaman da basu kware a aikin malunta ba - Cibiyar kula da aikin malunta

Shugaban cibiyar kula da aikin malunta ta kasa Josiah Ajiboye ya bayyana cewa jihar Kano kadai na da yawan malamai sama da guda 25,000 da basu kware a kan aikin

Jihar Kano ce kan gaba a yawan malaman da basu kware a aikin malunta ba - Cibiyar kula da aikin malunta
Tataɓurza a majalisa: Majalisar dokokin jihar Kano ta ɓara dangane da sallamar Abdulmuminu

Majalisar dokokin jihar Kano ta bukaci Kaakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara ya dawo daAbdulmuminu Jibrin majalisa ba da gaggawa bayan cikar wa'adinsa

Tataɓurza a majalisa: Majalisar dokokin jihar Kano ta ɓara dangane da sallamar Abdulmuminu
Shin ka san dalilin da yasa Buhari bai ziyarci jihar Kano ba har yanzu?

Sanannen abu ne cewa jihar Kano kasaitacciyar cibiyar masoya shugaba Buhari ne tun daga 2003 daya fara neman kuri’a, kuma mutanen jihar Kano sun fi baiwa shugab

Shin ka san dalilin da yasa Buhari bai ziyarci jihar Kano ba har yanzu?
Cutar shan inna: Sarki Muhammadu Sunusi ya sha allurar shan inna (Hotuna)

Sarkin yayi kira ga iyaye, musamman maza da su dinga umartar matayensu wajen kai yayansu Asibitoci don ayi musu allurar, domin kuwa babu wata illa dake tattare

Cutar shan inna: Sarki Muhammadu Sunusi ya sha allurar shan inna (Hotuna)
Farashin kayan masarufi ya fadi wanwar a jihar Kano sakamakon zuwan Kaka

Sakamakon zuwan Kaka da manoma ke girbo amfanin gonakinsu a jihar Kano, farashin kayan masarufi ya fara faduwa wanwar duba da tashin doron zabi da farashin ya y

Farashin kayan masarufi ya fadi wanwar a jihar Kano sakamakon zuwan Kaka
NAIJ.com
Mailfire view pixel