Jihar Katsina

Jihohin Najeriya 5 da su ka fi kowane fadin kasa

Zargin wawure biliyan N40: Dikko Indi, tsohon shugaban kwastam ya magantu

Tsohon shugaban hukumar Kwastam, Abdullahi Dikko Indi, ya ce batun zayyana sunan sa cikin wadan da suka wawure kudin gwamnati lokacin mulkin PDP ba daidai ba ne tare da musanta ikirarin ministan yada labarai da al’adu, Lai Mohamme

Zargin wawure biliyan N40: Dikko Indi, tsohon shugaban kwastam ya magantu
2019: Sanatan APC ya fadawa El-Rufai ya fara shirin barin gidan Gwamnati

Za ku ji cewa Sanatan Kaduna ta - tsakiya na Jam'iyyar APC zai yi takara da Gwamna Nasir El-Rufai saboda irin zaluncin da yake bugawa a Jihar. Shehu sani yace El-Rufai ya fara tattara komatsan sa ya bar ofis tun da wuri.

2019: Sanatan APC ya fadawa El-Rufai ya fara shirin barin gidan Gwamnati
Ana bukatar abubuwa 2 idan har Majalisa da Shugaban kasa za su zauna lafiya – Saraki

Mun samu labari cewa Sanatocin kasar nan da Shugaban kasa ba za su daina rikici ba sai an samu dabu biyu inji Majalisar Dattawa. Abubuwa 2 da ake bukata tsakanin Majalisa da Shugaban kasa su ne tuntubar juna da hadin kai.

Ana bukatar abubuwa 2 idan har Majalisa da Shugaban kasa za su zauna lafiya – Saraki
Taron gangamin jam'iyyar PDP a jihar Katsina: Hotuna da sharhi

Manyan 'ya'yan jam'iyyar da suka hada da shugabanninta da zababbun gwamnoni da 'yan majalisu daga jihohi sun halarci taron. Manyan 'yan jam'iyyar da suka halarci taron sun hada da masu neman jam'iyyar ta tsayar takarar shugaban ka

Taron gangamin jam'iyyar PDP a jihar Katsina: Hotuna da sharhi
Tsaka mai wuya: Jihohin arewa biyar da ake tafka rikicin siyasa tsakanin gwamna da sanata

A ranar 25 ga watan Maris, Sanataci uku da ke wakiltar jihar Legas, Gbenga Ashafa, Oluremi Tinubu da Solomon Olamilekan sun taru sun yabi Gwamna Ambode na jihar Legas saboda irin ayyukan alheri da yakeyi a jihar duk da cewa dukkan

Tsaka mai wuya: Jihohin arewa biyar da ake tafka rikicin siyasa tsakanin gwamna da sanata
An sace amarya da masu rakiyar ta dakin miji su 10 a jihar Kaduna

Wani tsohon shugaban karamar hukumar Birnin Gwari da ya nemi a sakaya sunansa yace: "Titin zuwa Funtua ya zame mana barazana domin, a kowanne lokaci za ka iya kacibus da irin wadan nan mutanen. Suna cin karen su babu babbaka sabod

An sace amarya da masu rakiyar ta dakin miji su 10 a jihar Kaduna
PDP ta yiwa gwamna Masari ta'aziyar rashin shakikinsa

A wata ganawa da ya yi da jaridar The Nation, Alhaji Sani, ya ce, mutuwar Alhaji Suleiman ta girgiza jam'iyyar PDP a jihar. "Munji ciwon rashin dattijo a jihar Katsina. Ya mutu a daidai lokacin da ake bukatar aiyukan dattako irin

PDP ta yiwa gwamna Masari ta'aziyar rashin shakikinsa
Wata sabuwa: Masu garkuwa da mutane sun yi shigar mata sun sace wasu tsofaffin mata guda 2

Wata sabuwa inji yan caca, wasu miyagu masu garkuwa da mutane dauke da muggan makamai sun yi shigar burtu, inda suka sanya kayan mata, suka afka cikin wani gida, suka yi awon gaba da wasu iyaye mata guda biyu a jihar Katsina.

Wata sabuwa: Masu garkuwa da mutane sun yi shigar mata sun sace wasu tsofaffin mata guda 2
An dauki 'yan bijilanti 1,200 domin maganin barazanar tsaro a jihar Katsina

Shugaban kungiyar bijilanti a jihar, Alhaji Abba Mainayara, ya sanar da hakan a ganawar sa da kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN). Tun shekarar 2009, kungiyar Boko Haram take aiyukan ta'addanci da ya yi sanadiyar dubban muta

An dauki 'yan bijilanti 1,200 domin maganin barazanar tsaro a jihar Katsina
An kama Trela makil da kwallaben kodin 24,000 a jihar Katsina

Jami'an hukumar yaki da masu ta'amulli da miyagun kwayoyi (NDLEA) reshen jihar Katsina sun damke mutane shida wanda ake zargi suna da hannu cikin safarar kwallaben kodin 24,000 da aka kama cikin wata Trela.Sai dai hukumar ta NDLEA

An kama Trela makil da kwallaben kodin 24,000 a jihar Katsina
Gwamna Nasir Ahmad El-Rufai kenan yana duba fitilun kan titi da aka saka a cikin garin Kaduna da kan sa

A cikin daren ranar Litinin ne gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir Ahmed El-Rufai, ya fita duba fitilun kan titi da ake sakawa a cikin garin jihar Kaudna da kan sa Mallam Nasiru El-Rufai, ya tsaya unguwar Ali Akilu Road dan duba su

Gwamna Nasir Ahmad El-Rufai kenan yana duba fitilun kan titi da aka saka a cikin garin Kaduna da kan sa
Bukola Saraki ya je ta'aziyya Bauchi ga iyalin Marigayi Ali Wakili

Wata babban tawaga da daga majalissar dattawan Najeriya karkashin jagorancin, Sanata Bukola, sun kai ziyarar ta’aziya ma Gwamnatin Bauchi Sarkin Bauchi da iyalin marigayi Ali Wakili akan mutuwar abokin su a ranar Asabar.

Bukola Saraki ya je ta'aziyya Bauchi ga iyalin Marigayi Ali Wakili
Cutar Sankarau ya hallaka mutane 8 a jihar Katsina

Jami’an hukumar lafiya a jihar Katsina sun tabbatar da mutuwar mutane takwas sakamakon billar cutar sankarau. Kwamishinan lafiya ta jihar Katsina, Mariatu Usman ta tabbatar da hakan ta wani sakon waya a ranar Lahadi.

Cutar Sankarau ya hallaka mutane 8 a jihar Katsina
Kuma dai: Kare mutuncin Addinin Islama na Kakakin majalisa ya janyo cece-kuce a kasar nan

Wannan hoto da wani matashi mai sunan Na-Allah Muhammad Zagga ya sanya a shafin sa na sada zumunta inda yake nuna kakakin majalisar cikin murmushi tare da kin sanya hannun sa cikin tafin hannun matar bayan ta nemi su gaisa da shi.

Kuma dai: Kare mutuncin Addinin Islama na Kakakin majalisa ya janyo cece-kuce a kasar nan
Tsohon Kawai: Ya murkushe diyar makwabcin sa har lahira a jihar Katsina

Hukumar 'yan sanda ta jihar Katsina ta yi ram da wani dattijo dan shekara 55, Abdullahi Sani, ta kuma gurfanar da shi a gaban babbar kotun Majistire bisa aikata laifin fyade wata diyar makwabcin sa 'yar shekara uku har lahira.

Tsohon Kawai: Ya murkushe diyar makwabcin sa har lahira a jihar Katsina
An damke wata mata a Katsina bisa zargin kashe diyar kishiyarta

Dan Sanda mai gabatar da kara ya fadawa kotu cewa a ranar 24 ga watan Janairu, shekarar 2018, misalin karfe 8 na dare, wadda ake zargin ta dauki yarinyar ‘yar shekara biyu da haihuwa mai suna, Nana Farida zuwa inda ba wanda ya san

An damke wata mata a Katsina bisa zargin kashe diyar kishiyarta
Babu su ba kayan su: Karshen wasu jam'iyyu 3 ya tabbata a jihar Katsina - Oyegun

Shugaban jam'iyyar Cif John Odigie-Oyegun, ya kuma kirayi al'ummar Jihar Katsina da su cigaba goyon bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari, domin hakan zai kara masa karfin gwiwa na tsayuwar daka wajen jagorantar kasar nan.

Babu su ba kayan su: Karshen wasu jam'iyyu 3 ya tabbata a jihar Katsina - Oyegun
Yansanda sun cafke wasu miyagun mutane guda 50 a Katsina, sun kwato manyan bindigu guda 12

Daga cikin bindigun akwai AK 47 guda hudu, kananan bindigu guda takwas da alburusai da dama, kamar yadda kwamishinan ya shaida ma majiyar NAIJ.com, ya kara da cewa sun samu nasarorin nan ne a sakamakon hadin gwiwa da kyakkyawar al

Yansanda sun cafke wasu miyagun mutane guda 50 a Katsina, sun kwato manyan bindigu guda 12
An kusa kammala aikin tashan jirgin ruwa na kan tudu na Funtua

Shugaban Kamfanin Equitorial Oil and Gas Ltd, Alhaji Umaru Mutallab, ya bayyana cewa, a cikin watan Mayu na shekarar nan ne ake sa rai za’a kammala tashan jirgin ruwa na kan tudu (Inland Container Depot) da ake gina wa a Funtua.

An kusa kammala aikin tashan jirgin ruwa na kan tudu na Funtua
An kashe mutane 3 a sabon hari da aka kai kauyen Katsina

Wani idon shaida wanda yan fashin suka kashe dan uwansa misalin karfe 1:15 na tsakar dare, ya bayyana cewa wasu mutane sanye da kayan sojoji da bindigogin AK 47 sun kai farmaki gidan wani Abdullahi Tandama da Alhaji Sufyanu.

An kashe mutane 3 a sabon hari da aka kai kauyen Katsina
Mutane 156 ne zasu kara a gasar Al-Qur’ani na kasa da za a gudanar a Katsina

Kimanin mutane 156 daga jihohi 32 da kuma birnin tarayya ne zasu kara a gasar karatun Al-Qur’ani na kasa karo na 32 wanda za a gudanar a jihar Katsina daga ranar 23 ga watan Fabrairu zuwa 3 ga watan Maris na wannan shekarar.

Mutane 156 ne zasu kara a gasar Al-Qur’ani na kasa da za a gudanar a Katsina
Tsautsayi: Jami'an kwastam sun bindige wani matashi a jihar Katsina

Abdulaziz ya shaidawa manema labarai a yau Laraba a garin na Daddara na karamar hukumar Jibia ta jihar, inda yace ma'aikatan sun harbe dan uwan sa da yammacin ranar talatar da ta gabata a yayin fitowa daga shagon sa na kasuwanci.

Tsautsayi: Jami'an kwastam sun bindige wani matashi a jihar Katsina
NAIJ.com
Mailfire view pixel