Jihar Kwara

Gwamnatin jihar Kwara ta yi wa malaman makaranta 13,931 karin girma

Masu garkuwa da mutane sun sace wata dalibar KWASU

Wasu miyagu da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne sun sace wata dalibar aji 2 na Jami'ar Jihar Kwara (KWASU) mai suna Dorcas Oluwatimilehin Olanrewaju

Masu garkuwa da mutane sun sace wata dalibar KWASU
Wani matashi ya shiga hannu da kawunan mutane 7 boye cikin buhu a jihar Kwara

Hukumar 'yan sandan jihar Kwara, ta cafke wani mutum a ranar Alhamis din da ta gabata bisa zargin shi da take da asiri sakamakon kawunan mutane 7 da ta kama shi

Wani matashi ya shiga hannu da kawunan mutane 7 boye cikin buhu a jihar Kwara
Madalla: Farfesa Osinbajo ƙa kaddamar da katafaren kamfanin ƙera Allura da Sirinji

Mataimakin shugaban,Farfesa Yami Osinbajo ya kaddamar da wani katafaren kamfanin hada Sirinji da allura a jihar Kwara, kamar yadda majiyar NAIJ.com ta ruwaito.

Madalla: Farfesa Osinbajo ƙa kaddamar da katafaren kamfanin ƙera Allura da Sirinji
Wani Sanata daga jihar Kwara ya biya dyiyan N50,000 ga iyalan wasu matasa 3 da Sojojinsa suka kashe

A makon daya shude ne NAIJ.com ta kawo rahoton wani Sanata daga jihar Kwara, wanda yasa Sojoji suka bude ma jama’a wuta da bindiga, inda suka kashe mutane uku.

Wani Sanata daga jihar Kwara ya biya dyiyan N50,000 ga iyalan wasu matasa 3 da Sojojinsa suka kashe
Wani dan shekara 30 ya zakkewa budurwa har lahira a jihar Osun

Wani mutum Ahmed Matunma Wokuekun, ya gurfana a gaban kotu da laifin fyade wata budurwa Dupe Lawrence mai shekaru 13 da haihuwa, har lahira a jihar Osun.

Wani dan shekara 30 ya zakkewa budurwa har lahira a jihar Osun
An tafka asarar rayuka yayin da matasa suka kaiwa wani sanata farmaki a jihar Kwara

Rayuka uku sun salwanta a ranar Jumma'ar da ta gabata, yayin da wasu fusatattun matasa a garin Lafiagi na karamar hukumar Edu dake jihar Kwara suka kai farmaki

An tafka asarar rayuka yayin da matasa suka kaiwa wani sanata farmaki a jihar Kwara
Matasa sun bankawa gidan wani sanata wuta a jihar Kwara

Majiyar mu ta bayyana mana cewar Sanata Lafiagi ya isa mahaifar ta sa da misalin karfe 8 na daren juma'a tare da rakiyar dumbin jami'an tsaro amma duk da haka

Matasa sun bankawa gidan wani sanata wuta a jihar Kwara
Malamin Jami'ar Jihar Kwara (KWASU), ya kashe kan sa

Wani malami mai suna Dakta Solomon Osunlola na Jami'ar Jihar Kwara, wato KWASU, da ta ke Malete, ya kashe kan sa. Malamin ya na koyarwa ne bangaren karatun noma

Malamin Jami'ar Jihar Kwara (KWASU), ya kashe kan sa
Karanta yadda wani musulmi ya kammala digiri na 3 a nazarin addinin Kiristanci

A wani rahoton ranar talata da sanadin kakakin ofishin shugaban jami'ar ya bayar da tabbacin faruwar haka a birnin Benin, inda ya bayyana cewa, Mista Ilugbo ya

Karanta yadda wani musulmi ya kammala digiri na 3 a nazarin addinin Kiristanci
Wata kungiyar musulmi zata tono gawar wani da aradu ta fadowa, domin chanja makwanci

Bayan da tsawar da fado masa ya rasu, an kasa binne shi a makabartar musulmi, sai aka kaishi ta kirista aka binne shi, tsammanin masu chamfi, wuta zashi

Wata kungiyar musulmi zata tono gawar wani da aradu ta fadowa, domin chanja makwanci
Abinda ya kamata ayi domin sauya tsarin mulkin Najeriya - Gwamna Ahmad Abdulfatah

A cikin jawabin gwamnan yace duk wani shirin da zai kawo cigaba da habaka tattalin arzikin kasa da kara hadinkan yan kasa wuri guda, to suna maraba dashi

Abinda ya kamata ayi domin sauya tsarin mulkin Najeriya - Gwamna Ahmad Abdulfatah
Ambaliyar ruwa ya mamaye gonakin shinkafa 450 a Kwara

Gonakin kimanin 458 na suka salwanta a dalilin ambaliyar ruwa da ta mamaye su a sasan jihar Kwara. Gonakin dai mallakin manoma ne da suka karbi bashi daga CBN

Ambaliyar ruwa ya mamaye gonakin shinkafa 450 a Kwara
Tsawa ya kashe wani ma'aikacin gwamnati a jihar Kwara

Tsawa ya kashe wani ma’aikacin gwamnatin jihar kwara a safiyar yau Alhamis a Oro Marigayin ma’aikacin kwalejin horar da malamai ne dake garin Oro jihar Kwara

Tsawa ya kashe wani ma'aikacin gwamnati a jihar Kwara
Tsawa da walƙiya sun hallaka wani bawan Allah a jihar Kwara

Tsawar ta fado ma Salami ne a lokacin dayake kokarin fita daga ofishin shirya jarabawar kwalejin da misalin karfe 10 na safe yayin da ake zuba ruwan sama kamar

Tsawa da walƙiya sun hallaka wani bawan Allah a jihar Kwara
Gwamnatin Kwara ta bawa nakasassu masu wasan kwallon kwando kyautar kujerar guragu

Gwamnatin Kwara ta bawa guragu masu wasan kwallon kwando kyautar kujerar guragu. Nakasassu na fuskantar kalubale ir-iri musamman a bangaren samun aiki

Gwamnatin Kwara ta bawa nakasassu masu wasan kwallon kwando kyautar kujerar guragu
Toh fah! Hotunan fosta na kiranyen Bukola Saraki sun mamaye garin Ilorin

Fostoci da ke dauke da hotunan kakakin majalisan dattawa Dr. Bukola Saraki sun mamaye babban birnin jihar kwara wato Ilorin inda suke bukatar canza shi.

Toh fah! Hotunan fosta na kiranyen Bukola Saraki sun mamaye garin Ilorin
Kungiyar dattawan Kwara sun kai ziyarar ban girma ga Bukola Saraki (hotuna)

Kungiyar dattawan jihar Kwara karkashin jagorancin Etsu Patigi sun kai ziyarar ban girma ga shugaban majalisar dattawan Najeriya, Abubakar Bukola Saraki.

Kungiyar dattawan Kwara sun kai ziyarar ban girma ga Bukola Saraki (hotuna)
Gwamnatin jihar Kwara ta kashe N7bn akan aikin hanya a cikin shekara guda

Kwamishinan ayyuka da sufuri na jihar, Alhaji Aro Yahaya ya bayyana hakan a Ilorin lokacin da yake jawabi a majalissar na kungiyar 'yan jaridar Najeriya (NUJ).

Gwamnatin jihar Kwara ta kashe N7bn akan aikin hanya a cikin shekara guda
An haramta gidan karuwai da bukukuwan nuna tsiraici a jihar Kwara

A ranar Laraban nan ne Majalisar jihar Kwara ta sanar dokar haramta gidajen karuwai da bukukuwan nuna tsiraici a otel din fadin jihar baki daya yan majalisan

An haramta gidan karuwai da bukukuwan nuna tsiraici a jihar Kwara
Ta leko ta koma: An dakatar da wasu mata maniyyata aikin Hajji guda 3

Kwanaki kadan da fara tashin maniyyata aikin Hajji na shekarar 2017 daga Najeriya zuwa kasa mai tsarki, hukumar jigilar ta Alhazai ta dakatar da wasu mata 3

Ta leko ta koma: An dakatar da wasu mata maniyyata aikin Hajji guda 3
Za a fara jigilar maniyyatan jihar Kwara a watan Agusta 3

Hukumar kula da Mahajjata na jihar Kwara a yau Asabar ta tabbatar cewa za su fara jigilar maniyyatan jihar zuwa Saudi Arabia a ranar 3, ga watan Agusta, 2017

Za a fara jigilar maniyyatan jihar Kwara a watan Agusta 3
Ina karuwa daga masu suka na - Bukola Saraki

Shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki ya yi watsi da wata jita-jita dake yawo shafukan labarai na cewa shi ya kori wani maáikacin gwamnati daga aiki.

Ina karuwa daga masu suka na - Bukola Saraki
NAIJ.com
Mailfire view pixel