Jihar Maiduguri

Rashin kudi da tsaro na barazana ga jami’ar Maiduguri – Shugaban jami’ar

Boko Haram: Ko Kun San Me Gwamnati Ke Yi Da Tubabbun Mayakan Kungiyar Boko Haram?

Boko Haram: Ko Kun San Me Gwamnati Ke Yi Da Tubabbun Mayakan Kungiyar Boko Haram? Kungiyoyin sun soki gwamnati da tsare tubabbun mayakan a wurare marasa kyau

Boko Haram: Ko Kun San Me Gwamnati Ke Yi Da Tubabbun Mayakan Kungiyar Boko Haram?
Boko Haram: Rundunar sojojin sama na Najeria sun yi ragargaza

Rundunar sojojin sama na Najeriya, NAF, ta sanar da cewan ta kara rugurguzar wasu wurare da 'yan Boko Haram ke amfani da su don haduwa a dajin Sambisa

Boko Haram: Rundunar sojojin sama na Najeria sun yi ragargaza
Kasar Ingila zata zaftare agajin da take aikowa Najeriya duk shekara

Birtaniya ce kasar da ta fi tallafawa Nigeria a rikicin boko haram ya tagayyara mutanen arewa maso gabashin Nigeria amma a yanzu ta bayyana zaftare tallafin

Kasar Ingila zata zaftare agajin da take aikowa Najeriya duk shekara
Boko Haram: Gwamnatin Birtaniya ta bayyana kudirin taimakawa da yuro miliyan 200 domin ceto mutanen Borno daga yunwa

Boko Haram: Gwamnatin Birtaniya ta bayyana kudirin bayar da tallafin yuro miliyan 200 cikin shekaru 5 domin ceto mutanen Borno daga fari da da barazanar yunwa

Boko Haram: Gwamnatin Birtaniya ta bayyana kudirin taimakawa da yuro miliyan 200 domin ceto mutanen Borno daga yunwa
Wa'adin kama shekau cikin kwana 40: Shiru ka ke ji wai maye ya ci shirwa

Har yanzu dai Shekau bai zo hannu ba duk da shudewar wa'adin kwanaki 40 da hukumar soji Najeriya ta diba, Ko Wane mataki hukumar sojin za ta kara dauka yanzu?

Wa'adin kama shekau cikin kwana 40: Shiru ka ke ji wai maye ya ci shirwa
Kungiyar ASUU tayi barazanar tafiya yajin aiki idan ba'a sako malaman jami'ar Maiduguri ba

A ranar Asabar, sojojin Najeriya ta bayyana cewa, ta gano gawawwakin mutanen 21 da suke daga cikin 'yan tawagar binciken wanda akayi wa kwanton bauna.

Kungiyar ASUU tayi barazanar tafiya yajin aiki idan ba'a sako malaman jami'ar Maiduguri ba
Mazauna garuruwan dake kusa da Maiduguri na fuskantar barazanar kungiyan Boko-Haram

Yan kungiyan Boko-haram suna tsare-tsaren yadda zasu kai wa garin Maiduguri farmaki, ajiya wsu mazaunan garuruwan da ke makwabtaka da garin suka fada haka.

Mazauna garuruwan dake kusa da Maiduguri na fuskantar barazanar kungiyan Boko-Haram
Yadda kasuwancin Arewa maso Gabas ya tabarbare

Yace cibiyoyinsu na Adamawa-Taraba, Bauchi-Gombe, Plateau-Borno da kuma Yobe su ne jihohin da suke fusakantar wannan kalubale sanadiyar rashin zaman lafiya a ya

Yadda kasuwancin Arewa maso Gabas ya tabarbare
An bindige mata 4 yan kunar bakin wake a jihar Borno

An kashe mata hudu kunar bakin wake a wani harin kunar bakin wake a Mandirari a Kondugu karamar jihar Borno,News Agency na Nijeriya suka ba da rahoton

An bindige mata 4 yan kunar bakin wake a jihar Borno
An sace yan Nijeriya masanan kimiyya masu hakan man fetur a Chadi

Ko da yake ba'a tabbatar da daidai yawan wadanda aka sace ba, wani kakakin dan jihar kamfanin NNPC ne ya tabbatar da sacewar ma'aikatan wa PREMIUM TIMES.

An sace yan Nijeriya masanan kimiyya masu hakan man fetur a Chadi
KARIN BAYANI: Mutane 19 sun hallaka, 23 sun jikkata a harin da aka Maiduguri

Akalla mutane 11 ne suka hallaka a hare-haren Bam din da aka kai garin Maiduguri da daren jiya, Talata, 11 ga watan Yuli. An kai harin wurare 4 daban-daban.

KARIN BAYANI: Mutane 19 sun hallaka, 23 sun jikkata a harin da aka Maiduguri
Hankalin jama' a ya tashi yayinda akaji tashe-tashe Bam a Maiduguri

Ko shaka babu an samu tashin hankali a garin Maiduguri, jihar Borno yayinda akaji tashe-tashe Bam jiya.Majiya tace hukumar na gwajin wasu kayayyakin yakinta ne

Hankalin jama' a ya tashi yayinda akaji tashe-tashe Bam a Maiduguri
Kaiƙayi koma kan masheƙiya: Yan mata 3, yan kunar baƙin wake sun halaka a Maiduguri

Wasu yan kunar bakin wake su uku, yan mata da su kayi jigida da bama bamai sun hallaka a yammacin ranar Talata 23 ga watan Mayu a wajen garin Maiduguri.

Kaiƙayi koma kan masheƙiya: Yan mata 3, yan kunar baƙin wake sun halaka a Maiduguri
Hukumar NNPC zata cigaba da hakan man fetur a wuraren da aka kwato daga hannun Boko Haram

Gwamnatin tarayya zata cigaba da neman man fetur a tekun Chadi bayan an kwatosu daga hannun rundunar Boko Haram.

Hukumar NNPC zata cigaba da hakan man fetur a wuraren da aka kwato daga hannun Boko Haram
Rundunar Sojin Najeriya ta damke wani katon dan Boko Haram (Hotuna)

Rundunar Sojin Najeriya da mambobin hukumar Kato da gora watoCivilian Joint Task Force (CJTF) a ranan juma'a, 14 ga watan Afrilu ta lalata wani kauyen Boko Hara

Rundunar Sojin Najeriya ta damke wani katon dan Boko Haram (Hotuna)
Hukumar sojin Najeriya ta saki wasu da da ake zargi da Boko Haram 593 bayan an wanke su

Kwamandan rundunar Operation Lafiya Dole,Manjo Janar Lucky Irabor, ya mikasu ga gwamnatin jihar Borno a wata taro yau Litinin,10 ga watan Afrilu a Maiduguri.

Hukumar sojin Najeriya ta saki wasu da da ake zargi da Boko Haram 593 bayan an wanke su
Wani babban dan Boko Haram ya mika wuya kuma an damke yan leken asiri guda 2 – Hukumar Soji

Wani babban dan kugiyar Boko Haram, Bulama Kailani Mohammed Metele, ya mika wuya ga rundunar sojin 145 Task Force Battalion, 5 Brigade a Damasak jihar Borno.

Wani babban dan Boko Haram ya mika wuya kuma an damke yan leken asiri guda 2 – Hukumar Soji
Rundunar sojoji ta bude gidan rediyo a garin Maiduguri

Mukaddashin sakataren ya bayyana haka ne a lokacin da ake kaddamar da wani gidan radio mallakar sojin Najeriya, da ake kira Ofishin Lafiya Dole Radio a garin.

Rundunar sojoji ta bude gidan rediyo a garin Maiduguri
YANZU-YANZU: Boko Haram ta kai harin kunar bakin wake Maiduguri

Labari da muka samu daga jaridar Sahara Reporters ke bada rahoto shine an kai akalla harin kunar bakin wake daya garin Maiduguri, babban birnin jihar Borno.

YANZU-YANZU: Boko Haram ta kai harin kunar bakin wake Maiduguri
An kashe yan kunar bakin wake 2 jiya Asabar suna kokarin shiga Maiduguri

A ranan Asabar, misalin karfe 8:45 na dare, wasu yan mata yan kuna bakin wake, masu kimanin shekaru 18 sunyi yunkurin shiga Maiduguri ta hanyar Molai.

An kashe yan kunar bakin wake 2 jiya Asabar suna kokarin shiga Maiduguri
Jami'ar Maiduguri na ci gaba da jan hankalin dalibai duk da tashin bama-bamai a jihar

Duk da matsalar tsaro da ake fama da shi a Borno da kuma tashin bama-bamai a jami'ar Maiduguri dalibai na yin tururwa zuwa can domin yin karatu ko ina dalili?

Jami'ar Maiduguri na ci gaba da jan hankalin dalibai duk da tashin bama-bamai a jihar
Matashi ya sadaukar da rayuwarsa wajen yunkurin hana ‎‘yar kunar bakin wake shiga masallaci

Wani dan sakandare mai suna, Yakubu Muhammed Fannami, ya rasa rayuwarsa yayin hana wani dan kunar bakin wake shiga cikin masallaci a Maiduguri,jihar Borno

Matashi ya sadaukar da rayuwarsa wajen yunkurin hana ‎‘yar kunar bakin wake shiga masallaci
NAIJ.com
Mailfire view pixel