Jihar Ribas

Cikin Hotuna: An yi kacibus mugun gamo tsakanin gwamna Wike da Amaechi a yammacin yau a Fatakwal

Mai kan uwa da wabai: Ýan bindiga sun bindige mutane 10 a jihar Ribas

Wasu gungun yan bindiga sun afka babban birnin jihar Ribas, Fatakwal a daren Litinin 9 ga watan Oktoba, inda suka bude kan jama’a tare da kashe mutane 10.

Mai kan uwa da wabai: Ýan bindiga sun bindige mutane 10 a jihar Ribas
Jam'iyyar APC ta zargi gwamna Nyesom Wike da daukar nauyin yiwa 'yan sanda zanga-zanga a jihar Ribas

Jam'iyyar APC a jihar Ribas ta bayyanawa duniya cewar gwamna Nyesom Wike ne ke daukan nauyin zanga-zangar da wasu matasa ke yi a jihar ta nuna adawa da aiyukan

Jam'iyyar APC ta zargi gwamna Nyesom Wike da daukar nauyin yiwa 'yan sanda zanga-zanga a jihar Ribas
Bullar Kyandar Biri ya bayyana a Jihar Rivers

Ana tunanin annoban nan na kyandar biri ya bayyana a Jihar Rivers. Kwamishinan Kiwon Lafiya na Jihar, Princewill Chike, ne ya bayyana hakan ga manema labarai.

Bullar Kyandar Biri ya bayyana a Jihar Rivers
Sojoji sun gano sassan jikin mutane da kayan tsafe-tsafe a wata maɓuyar masu satar mutane

Rundunar hadaka ta Sojoji dake aikin a yankin Neja Delta sun ceto wasu Sojoji guda 2 da aka sace tare da wasu fararen hula guda 4 daga mabuyar masu satar mutane

Sojoji sun gano sassan jikin mutane da kayan tsafe-tsafe a wata maɓuyar masu satar mutane
Bayan far ma Hausawa, kotu ta gurfanar da mambobin IPOB 30 da suka tada tarzoma a jihar Ribas

A ranar Alhamis din da ta gabata, wata kotun Majistare dake zamanta a babban birnin Fatakwal dake jihar Ribas, ta daure wasu mambobin IPOB 30 wato masu fafutika

Bayan far ma Hausawa, kotu ta gurfanar da mambobin IPOB 30 da suka tada tarzoma a jihar Ribas
Yanzu-yanzu: Hukumar 'yansandan Jihar Rivers ta cafke tare da gurfanar da mayakan Biafra 32 da suka kai hari kan mazauna jihar (Hotuna)

Hukumar 'yansandan Jihar Rivers ta cafke mayakan Biafra 32 da suka kai hari kan mazauna jihar (Hotuna) Wadan da aka kama din, yanzu haka, na harabar kotu

Yanzu-yanzu: Hukumar 'yansandan Jihar Rivers ta cafke tare da gurfanar da mayakan Biafra 32 da suka kai hari kan mazauna jihar (Hotuna)
Ba bu hannun mu a cikin tarzomar IPOB ta jihar Ribas - Sojin Kasa

Rundunar sojin kasa na Najeriya ta bayar da sanarwar cewa, ba bu hannun ta a cikin gudanarwar kawo zaman lafiya da kokarin kwantar da tarzoma a karamar hukumar

Ba bu hannun mu a cikin tarzomar IPOB ta jihar Ribas - Sojin Kasa
Hausawa a Ribas sun nemi mafaka a ofishin ‘yan sanda bayan wani rikici da IPOB

Hausawa 'yan asalin yankin arewa sun nemi mafaka a ofishin ‘yan sanda na Umuebulu da ke jihar Ribas, in ji Victor Ezeanochie wanda ya wallafa hoton a yanar gizo

Hausawa a Ribas sun nemi mafaka a ofishin ‘yan sanda bayan wani rikici da IPOB
Yanzu Yanzu: Yan kungiyar IPOB sun kara da sojoji a jihar Rivers, an kona kayayyaki (hotuna/bidiyo)

Rahotanni sun kawo cewa Mambobin kungiyar masu fafutukar neman yankin Biyafara (IPOB) sun kai hari ga mutanen Hausawa a Oyinbo, jihar Rivers an kona kayayyaki.

Yanzu Yanzu: Yan kungiyar IPOB sun kara da sojoji a jihar Rivers, an kona kayayyaki (hotuna/bidiyo)
An damke wani DPO a jihar rivers bisa zargin sa da hannu wurin tserewan wani matsafi da ke tsare hannun yan sanda

Rundunar 'yan sanda ta jihar rivers ta damke wani DPO bisa zarginsa da ake yi da taimakawa Ifeanyi Dike guduwa daga hannun hukuma. Ifeanyi Dike dalibi ne a jami

An damke wani DPO a jihar rivers bisa zargin sa da hannu wurin tserewan wani matsafi da ke tsare hannun yan sanda
‘Yan sanda sun kama masu farfesun kayan cikin mutane

Yan sanda sun kama Roland daya daga cikin masu garkuwa da mutane, sannan kuma su kashe mutanen tare yin gunduwa gunduwa da namansu domin amfanin kansu.

‘Yan sanda sun kama masu farfesun kayan cikin mutane
Wike da Fayose sun kulla tuggu a zaben jihar Anambra - Ukachukwu

A yayin ganawa da manema labarai na gidan jaridar NAN (News Agency of Nigeria) a ranar Jumma'ar da ta gabata, Ukachukwu ya bayyana cewa, wasu gwamnonin PDP sun

Wike da Fayose sun kulla tuggu a zaben jihar Anambra - Ukachukwu
Tsananin kiyayya: Sai da Osinbajo ya tilasta Wike shiga jirgi tare da Amaechi

A lokacin da Wike ya nuna wata BMW dake ajire wadda direban Osinbajo zai ja, wanda yace sai dai su taka zuwa wajen karamar jirgin Chopper inda Amaechi yake.

Tsananin kiyayya: Sai da Osinbajo ya tilasta Wike shiga jirgi tare da Amaechi
Tashin hankali: Mazauna garin Umudioga na gudu daga gidajen su a jihar Rivers (hotuna)

A cewar rahoto kimanin mutane biyar ne suka rasa rayukansu yayinda wasu da dama suka ji raunuka bayan wasu da ake zargin ‘yan kungiyar asiri ne sun mamaye garin

Tashin hankali: Mazauna garin Umudioga na gudu daga gidajen su a jihar Rivers (hotuna)
Aiki sai mai shi: Yadda Ɗansanda yayi kwantan ɓauna a cikin lamba 2 yana dakon wani ɗan fashi (HOTO)

Kwanan wani dan fashi daya addabi al’ummar jihar Ribas sun kare bayan da ya fita tare da abokan aikinsa don yin sana’ar tasu ta Da’u fataken dare, masu barci.

Aiki sai mai shi: Yadda Ɗansanda yayi kwantan ɓauna a cikin lamba 2 yana dakon wani ɗan fashi (HOTO)
Gwamnan jihar Ribas, Wike, yayi kyan kai, Musulman jihar sun yaba masa (KARANTA)

Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya caccaki manufar kungiyar karajin samar da kasar Biyafara, IPOB da MASSOB da kuma kungiyar matasan Arewa da suke neman rikici

Gwamnan jihar Ribas, Wike, yayi kyan kai, Musulman jihar sun yaba masa (KARANTA)
Rayuka 2 sun salwanta, an kona Masallaci da coci yayinda Hausawa sukayi rikici da yan jihar Ribas

An samu wata rikici tsakanin Hausawa mazauna jihar Ribas da yan garin Onne a karamar hukumar Eleme na jihar Ribas inda mutane 2 suka hallaka a yanzu.

Rayuka 2 sun salwanta, an kona Masallaci da coci yayinda Hausawa sukayi rikici da yan jihar Ribas
Hotunan tsohon Gwamnan Ribas yana tuka mota

Mun kawo maku hotuna har kusan 3 da za su ba ka mamaki game da Minista yanzu kuma tsohon Gwamnan Ribas Rotimi Amaechi. Ashe dai lallai bai da girman kai.

Hotunan tsohon Gwamnan Ribas yana tuka mota
A shekara 16 nayi ciki kuma na zama miliyoniya a shekara 17, inji shahararriyar ‘yar wasan Nollywood

Jarumar dai ta kasance yar asalin jihar Ribas a yankin kudu maso kudancin kasar da tauraronta ya dade yana haskawa a fina finan Nollywood tun a zamanin

A shekara 16 nayi ciki kuma na zama miliyoniya a shekara 17, inji shahararriyar ‘yar wasan Nollywood
Sagay ya gaya wa Wike ya gabatar da shaidar na mallakar kãmun tsabar kudi naa biliyan N13

Al'amari na jihar Ribas ya zama siyasa. Tun da NIA ta yi ikirarin mallaka, abin da suna bukata shi ne su je kotu, kuma su bayyana takkardu na nuna kudi nasu ne.

Sagay ya gaya wa Wike ya gabatar da shaidar na mallakar kãmun tsabar kudi naa biliyan N13
Wike ya samu tabuwan hankali, ya kamata a duba shi – Dakuku Peterside

Wani jigon APC a jihar RIbas, Dakta Dakuku Peterside tace ayi dubi zuwa ga hankalin gwamnan jihar Ribas Nyesom Wike bayan yayi ikiraarin cewa kudin da aka gano.

Wike ya samu tabuwan hankali, ya kamata a duba shi – Dakuku Peterside
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta karyata furucin gwamnan Jihar Ribas

Hedikwatar ‘yan sanda ta maida martani bisa zargin gwamna Wike, cewa sufeto janar na ‘yan sanda ya umarnin kwamishinan ‘yan sandan jihar ya halaka shi

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta karyata furucin gwamnan Jihar Ribas
NAIJ.com
Mailfire view pixel