Jirgin Kasa

Minista Amaechi ya bayyana matsalar da ake fuskanta wajen aikin jirgin kasa

Canji: Hotunan ƙarin sabbin taragon jirgin kasa na Abuja-Kaduna sun iso Najeriya

Taragon jiragen kasa na zamani sun iso Najeriya, inda hukumar jirgin kasa na Najeriya suka amshe su, har sun fara daukar su, zuwa inda za’a harhada su, kamar ya

Canji: Hotunan ƙarin sabbin taragon jirgin kasa na Abuja-Kaduna sun iso Najeriya
Za a kammala hanyar jirgin kasa na Legas zuwa Ibadan a Disamba 2018

Ministan sufuri, Rotimi Amaechi, ya ce za a kammala hanyar jirgin kasa na Legas zuwa Ibadan a watan Disamba na shekara ta 2018 kuma za a bude ta a Janairu 2019.

Za a kammala hanyar jirgin kasa na Legas zuwa Ibadan a Disamba 2018
Yanzu Yanzu: Hatsarin jirgin kasa ya kashe mutane a jihar Lagas

Rahotanni daga birnin Legas da ke kudancin Najriya na cewa, mutane da dama sun rasa rayukansu bayan wani jirgin kasa ya kauce hanyarsa a garin Agege da safe.

Yanzu Yanzu: Hatsarin jirgin kasa ya kashe mutane a jihar Lagas
Jirgin kasa yayi hatsari a karamar hukumar Funtuwa

Rahotanni sun kawo cewa wani jirgin kasa dake jiila daga tashar jirgi na garin Zariya zuwa Kauran Namoda dake Zamfara yayi hatsari a karamar hukumar Funtua.

Jirgin kasa yayi hatsari a karamar hukumar Funtuwa
Buhari yayi umurnin hada tashar jirgin kasa zuwa manyan biranen jihohi 36

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba da umurnin hada dukkannin hanyoyin jirgin kasa na biranen jihohi 36 a ayyukan jirgin kasa da ake gudanarwa a fadin kasar.

Buhari yayi umurnin hada tashar jirgin kasa zuwa manyan biranen jihohi 36
Za a kammala sabbin hanyoyin jiragen kasa a fadin kasar kwanan nan

Ministan sufuri, Mista Chibuike Amaechi ya shaida wa majalisar dattijai cewa za a kammala gine-gine hanyoyin jiragen kasa wanda za ta hada yankin kudu da arewa.

Za a kammala sabbin hanyoyin jiragen kasa a fadin kasar kwanan nan
Jirgin kasa ya murkushe wasu dalibai yan Indiya uku yayinda suke daukar hoto

Jirgin kasa ya hallaka wasu daliban makarantar kwaleji uku a ranar Talata yayinda suke daukar hounan kawunansu a kasar Indiya, inda aka fi samun wannan matsala.

Jirgin kasa ya murkushe wasu dalibai yan Indiya uku yayinda suke daukar hoto
Labari mai dadi: Sababbin jiragen kasa 10 na Kaduna zuwa Abuja zasu iso a watan Nuwamba

Sababbin jiragen kasa guda goma da aka odo daga kasar China don inganta sufurin jiragen kasa daga Abuja zuwa Kaduna zasu iso Najeriya a watan Nuwamban 2017.

Labari mai dadi: Sababbin jiragen kasa 10 na Kaduna zuwa Abuja zasu iso a watan Nuwamba
Karanta yadda Fasinjojin jirgin ƙasan Kaduna suka rikirkice a lokacin da jirgin ya tsaya

Fasinjoji dake bin jirgin kasa daga Kaduna zuwa Abuja sun shiga cikin firgici yayin da jirgin ya mutu a daidai garin Jere, garin da yayi kaurin suna wajen.

Karanta yadda Fasinjojin jirgin ƙasan Kaduna suka rikirkice a lokacin da jirgin ya tsaya
Buhari ya bada umurnin hada layin dogo na jirgin kasa zuwa jihohi 36, da Abuja, yaa yi alkawarin samar da ayyukan yi ga matasa

Ministan sufuri, Rotimi Ameachi, ya bayyana cewa shugaba Muhammadu Buhari ya umurce shi da Babatunde Fashola da su hada jihohin tarayya 36 ta hanyar jirgin kasa

Buhari ya bada umurnin hada layin dogo na jirgin kasa zuwa jihohi 36, da Abuja, yaa yi alkawarin samar da ayyukan yi ga matasa
Kanawa ga naku: Buhari ya amince a samar da jirgin kasa daga Kano zuwa Daura

Cikin titunan jirgin da Buhari ya amince a gina, akwai daga Fatakwal zuwa Maiduguri, Kano zuwa Maiduguri, Makurdi zuwa Jos, Gombe-Yobe zuwa Borno, Jigawa-Nijar

Kanawa ga naku: Buhari ya amince a samar da jirgin kasa daga Kano zuwa Daura
Amaechi yayi magana game da nasarori da kalubalen da yake fuskanta wajen gudanar da aikin sufuri a Najeriya

Ministan harkokin sufurin, Chibuike Rotimi Amaechi ya bayyana cewa, babbar kalubalen da yake samu a ma'aikatar sufurin ita ce samun damar samun kudi.

Amaechi yayi magana game da nasarori da kalubalen da yake fuskanta wajen gudanar da aikin sufuri a Najeriya
Ministan Buhari ya sallami wasu ma’aikatan tashoshin jirgin ƙasa dake Kaduna da Abuja, me yayi zafi?

Amaechi ya bada umarnin sallamar shuwagabannin tashoshin jiragen jirgin kasa dake Rigasa da Idu biyo bayan kama su da hannu cikin badakalar boye tikitin jirgi.

Ministan Buhari ya sallami wasu ma’aikatan tashoshin jirgin ƙasa dake Kaduna da Abuja, me yayi zafi?
Allah ya kiyaye: Maniyyata 222 sun tsallake rijiya da baya yayinda tsuntsaye suka ci karo da jirgin Medview

Akalla maniyyata 222 da suka tashi daga babban filin jirgin saman Ilori a jirgin kamfanin Medview zuwa kasar Saudiya ne suka tsallake rijiya da baya yayinda tsu

Allah ya kiyaye: Maniyyata 222 sun tsallake rijiya da baya yayinda tsuntsaye suka ci karo da jirgin Medview
Gwamna El-Rufai hau jirgin kasa zuwa Kaduna tare da ýayan sa (hotuna)

A matsayin san a mutun da bai dauki duniya da zafi ba, ya kan dauki lokaci da dama da yaransa kamar yadda suka shakata a jirgin kasa zuwa jihar Kaduna.

Gwamna El-Rufai hau jirgin kasa zuwa Kaduna tare da ýayan sa (hotuna)
Assha! Sabuwar tashar jirgin ruwa ta Kaduna ta gamu da babban cikas

Gwamnan jihar Kaduna Nasiru El-rufa’i dake cikin tawagar gani da idon ta ministan harkokin sufurin, ya bayyana cewa akwai riba ainun da gwamnatin jihar Kaduna d

Assha! Sabuwar tashar jirgin ruwa ta Kaduna ta gamu da babban cikas
Karyewar gadar Mokwa zuwa Jebba: Za’a share makonni 2 ana gyara

Hukumar sufurin jiragen kasa na Najeriya (NRC) ta ce za a dauki tsawon sati biyu a gyaran babbar gadar da ta hade garin Mokwa da Jebba sakamakon ruwan sama.

Karyewar gadar Mokwa zuwa Jebba: Za’a share makonni 2 ana gyara
Karin kudin jirgin kasa na Abuja zuwa Kaduna ya bar baya da kura

Victor Adamu shugaban sashen aikace-aikace na tashar jirgin ya ce karin kudin shiga jirgin ya zama masu dole ne saboda duk abubuwan da suke bukata domin jirgin

Karin kudin jirgin kasa na Abuja zuwa Kaduna ya bar baya da kura
Canji: Dubi irin abin kokarin da Sojojin Najeriya su ka yi

Sojojin Najeriya sun yi namijin kokari bayan da su ka gyara injin wani babban jirgin sama na Alpha-jet. Kwanan nan aka koyawa wasu Sojin aikin gyarar jirgi.

Canji: Dubi irin abin kokarin da Sojojin Najeriya su ka yi
‘Yan Majalisa sun hana mu karbo bashi mu yi wa Najeriya aiki Inji Minista Amaechi

Ministan sufuri na kasa Rotimi Amaechi ya bayyana yadda Sanatoci su ka kawo cikas wajen aikin jirgin kasa a Gwamnatin Buhari inda su ka ki amincewa a ci bashi

‘Yan Majalisa sun hana mu karbo bashi mu yi wa Najeriya aiki Inji Minista Amaechi
Gwamnati ta bada kwangilar aikin shimfiɗa titin jirgin ƙasa daga Kano zuwa Kaduna

Ina tabbatar ma mai martaba Sarki, kamfanin da aka baiwa aikin za suyi aiki tukuru, kuma Zaria zata zamo garin da turawa zasu dinga hada jiragen kasa.

Gwamnati ta bada kwangilar aikin shimfiɗa titin jirgin ƙasa daga Kano zuwa Kaduna
Tashin hankali: Wuta ya tashi a wani filin jirgin sama

Ana zaune kalau kurum sai Filin jirgin sama ya kama da wuta a wata kasa can Singapore jiya Talata. Hadarin ya auku ne a tashar jirgin sama na Changi da ke kasar

Tashin hankali: Wuta ya tashi a wani filin jirgin sama
NAIJ.com
Mailfire view pixel