Juyin Mulki

Yadda aka kashe Firimiyan Arewa Ahmadu Bello Sardauna a rana irin ta yau

Yanzu Yanzu: Mugabe ya bayyana a karon farko bayan sojoji sun kwace masa mulki

Shugaban kasar Zimbabwe, Robert Mugabe ya bayyana a gaban jama’a karo na farko tun bayan da sojojin kasar suka yi masa juyin mulki a safiyar ranar Laraba.

Yanzu Yanzu: Mugabe ya bayyana a karon farko bayan sojoji sun kwace masa mulki
Za’a kafa sabon gwamnati a kasar Zimbabwe yayinda Mugabe zai yi gudun hijira

Shugaban Zimbabwe mai shekaru 93 dake fuskantar gwagwarmaya, Robert Mugabe, zai tafi gudun hijira a Afrika ta Kudu, yayinda za’a kafa sabon gwamnati kafin zabe.

Za’a kafa sabon gwamnati a kasar Zimbabwe yayinda Mugabe zai yi gudun hijira
Su wanene ke da hannu wajen kokarin hambarar da Mugabe daga mulki?

Mun samu labari daga Jaridar Al-Jazeerra na yadda manyan motocin yaki su ka shiga Birnin Harare inda suka tsare Shugaba Mugabe su ke kuma shirin nada Mnangawa.

Su wanene ke da hannu wajen kokarin hambarar da Mugabe daga mulki?
An fara tattaunawa kan makomar kasar Zimbabwe

An shiga halin rashin tabbas game da makomar shugaban kasar Zimbabwe, Robert Mugabe yayin da sojin kasar ke ci gaba da yi masa daurin talala a gidansa.

Shugaba Buhari yayi kira ga kwanciyar hankali da kuma mutunta kundin tarin mulki a Zimbabwe

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga a kwantar da hankali tare da mutunta kundin tsarin mulki a kasar Zimbabwe bayan afkuwar juyin mulki a kasar.

Shugaba Buhari yayi kira ga kwanciyar hankali da kuma mutunta kundin tarin mulki a Zimbabwe
2019: Inyamurai sun shirya karbar mulkin Najeriya gadan-gadan

Jiya mu ka ji cewa Ibo sun shirya karbar mulkin Kasar nan a zabe mai zuwa inda su kace idan dai su na son cigaba dole su tsaya takara a 2019. Ko ya za kare ne?

2019: Inyamurai sun shirya karbar mulkin Najeriya gadan-gadan
Abubakar ne sanadiya na samu shugaban kasa, a cewar Obasanjo

Tsohon shugaban kasar, Olusegun Obasanjo ya ce tsohon shugaban kasa na mulkin soja, Janar Abdulsalami Abubakar ya yi shawara da wasu don sanya shi shugaban kasa

Abubakar ne sanadiya na samu shugaban kasa, a cewar Obasanjo
Dalilin daya sa soji basu yi juyin mulki ba tun shekarar 1999 - Obasanjo

Dalilin daya sa soji basu yi juyin mulki ba tun shekarar 1999 - Obasanjo. A baya dai soji a kasashen Afirka sunyi kaurin suna wajen hambaras da gwamnatoci

Dalilin daya sa soji basu yi juyin mulki ba tun shekarar 1999 - Obasanjo
Hamɓarar da gwamnatin Buhari: Ba zan ci amanan Buhari ba - Buratai

Buratai yace cin amana ne babba ace sojoji sun hambarar da gwamnatin da talakawa suka zaba da hannunsu, Buratai ya kara da cewa abin takaici ne ace wasu tsoffi.

Hamɓarar da gwamnatin Buhari: Ba zan ci amanan Buhari ba - Buratai
Juyin mulki: Buratai yace Dimukradiyya ta zauna daram dam dam a Najeriya

Hukumomin dakarun sojin Najeriya ta yi kira ga 'yan Najeriya da suyi watsi da rahotannin da ake yadawa na jita-jitar yiwuwar juyin mulki a kasar nan...

Juyin mulki: Buratai yace Dimukradiyya ta zauna daram dam dam a Najeriya
Toh fa: Buratai ya lashi takobin harbe duk kwamandan dake da hannu a yunkurin juyin mulki

Baban hafsan sojin Najeriya ya ce da hannun sa zai harbe duk sojan da aka samu da adin kai kan yunkurin juyin mulki a kasar nan

Toh fa: Buratai ya lashi takobin harbe duk kwamandan dake da hannu a yunkurin juyin mulki
Rundunar sojin Najeriya ta musanta zargin yunkurin juyin mulki

Hukumar Sojojin Najeriya ta musanta jita-jitan yunkurin juyin mulkin da wasu ke cewa za’a yi, ta ce sojoji ba su da niyar yi wa mulkin damokradiya karan tsaye.

Rundunar sojin Najeriya ta musanta zargin yunkurin juyin mulki
YANZU YANZU: Tinubu ya yi gargadi a kan juyin mulki a Najeriya

Tinubu ya ce yan Najeriya bazasu kuma yarda sojoji suyi mulki ba, ya kara da cewa za’ayi adawa da masu shirin juyin mulki a kasar domin Najeriya ta fice haka.

YANZU YANZU: Tinubu ya yi gargadi a kan juyin mulki a Najeriya
Shugaban JIBWIS ya yaba da kiran gwamnatin Birtaniya, kan kokarin juyin Mulki

A Najeriya, an sami rahotanni da ke nuni da cewa wasu 'yan siyasa suna ingiza sojoji domin su tumbuke gwamnatin Shugaba Buhari, daga lokacin da ya tafi jinya.

Shugaban JIBWIS ya yaba da kiran gwamnatin Birtaniya, kan kokarin juyin Mulki
Akwai maganar hambarar da Gwamnati Inji wani tsohon Minista

Ana shirin tunzura mataimakin shugaban kasa Farfesa Osinbajo yayi murabus da karfin tsiya a shirin wani juyin mulki Inji Tsohon Ministan PDP Femi Fani-Kayode.

Akwai maganar hambarar da Gwamnati Inji wani tsohon Minista
Kifar da Gwamnati: An ja kunnen ‘Yan Siyasa su daina hulda da Sojoji

A game da yunkurin juyin mulki a Najeriy, wata Kungiya ta gargadi ‘Yan Siyasar Najeriya kan hulda da Sojoji. Ana ta kus-kus tsakanin Sojoji da ’Yan siyasa.

Kifar da Gwamnati: An ja kunnen ‘Yan Siyasa su daina hulda da Sojoji
Rade radin juyin mulki: Kasar Birtaniya ta gargadi yan Najeriya da babban murya

Kasar Birtaniya ta gargadi ‘yan Najeriya da kakkausar murya kan rade-radin da ke ta yawo na yi wa gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari juyin mulki.

Rade radin juyin mulki: Kasar Birtaniya ta gargadi yan Najeriya da babban murya
Jita-jitan juyin mulki: Buratai ya gargadi soji kan sa baki cikin Siyasa

Babban hafsan Sojin Najeriya, Laftanan janar Tukur Yusuf Buratai yayi gargadi ga hafsoshin sojin kasar da su kawar da hankulansu da bakunansu daga cikin siyasa

Jita-jitan juyin mulki: Buratai ya gargadi soji kan sa baki cikin Siyasa
Ga jerin mutane da aka daure, kashe bayan sun aikata mumuna juyin mulki a shekara 1976

Duk da cewa an kashe wasu daga waɗanda suka riƙi wani ɓangare a cikin juyin mulkin, an mika wa wasu hukunci daban-daban dangane da matakin na hallara

Ga jerin mutane da aka daure, kashe bayan sun aikata mumuna juyin mulki a shekara 1976
Sojojin Najeriya na shirin juyin mulki?

Sojojin Najeriya na shirin juyin mulki?

Sojin Kasar Najeriya ta musanya maganar cewa tana shirin kai Rundunar ta zuwa Kasar Gambia da shirin tunbuke Shugaba Yahaya Jammeh na Kasar wanda ya ki sauka.

Sojojin Najeriya na shirin juyin mulki?
Buhari ya jaddada goyon bayansa ga Erdogan

Shugaba Buhari ya yi Allah wadai da yunkurin juyin mulkin da aka yi a Turkiyya wanda ya hallaka mutane 265 a wata sanarwa da ya fitar

Buhari ya jaddada goyon bayansa ga Erdogan
Sojoji sun yi yunkurin juyin mulki a Kasar Turkiyya

Sojin Kasar Turkiyya sun yi kokarin juyin mulki a ranar 15 ga wannan watan na hanbarar da Gwamnatin Shugaba Recep Tayyip Erdogan na Kasar

Sojoji sun yi yunkurin juyin mulki a Kasar Turkiyya
NAIJ.com
Mailfire view pixel