Kabilar Igbo

Shugaba Buhari ya ce babu wanda zai iya shiga tsakanin Igbo da Najeriya

Babu wanda zai iya raba ‘yan kabilar Igbo da Najeriya
Marc Enamhe ya yi kira ga Ibo da su hakura da fafutukar kafa Biyafara

Tsohon ciyaman na Kungiyar Lauyoyin Najeriya (NBA) wato Barista Marc Enamhe ya yi kira ga 'yan kabilar Ibo da su hakura da fafutukar neman kafa kasar Biyafara.

Marc Enamhe ya yi kira ga Ibo da su hakura da fafutukar kafa Biyafara
'Duk zancen IPOB kokarin Igbo ne na kwace wa Buhari mulki a 2019' Junaidu Muhammed

'Duk zancen IPOB kokarin Igbo ne na kwace wa Buhari mulki a 2019' Junaidu Muhammed. Shugaba Buhari ne dai ake sa rai zayyi takarar mulkin kasar nan a 2019

'Duk zancen IPOB kokarin Igbo ne na kwace wa Buhari mulki a 2019' Junaidu Muhammed
Ku zargi Buhari da Shugabannin kabilar Igbo idan muka dauki makamai domin yaki; In ji kungiyar IPOB

Kungiyar 'yan aware ta IPOB ta bayyanawa duniya cewar su zargi shugaba Muhammadu Buhari da Shugabannin kabilar Igbo idan suka dauki makamai domin fafatawa

Ku zargi Buhari da Shugabannin kabilar Igbo idan muka dauki makamai domin yaki; In ji kungiyar IPOB
Olisa Agbakoba (SAN) ya kai gwamnatin Buhari gaban kotu akan ‘yan kabilar Igbo

Tsohon shugaban kungiyar NBA, Olisa Agbakoba (SAN) ya gabatar da kara a gaban babban kotun tarayya da ke birnin Abuja, yana kalubalantar gwamnatin tarayya ...

Olisa Agbakoba (SAN) ya kai gwamnatin Buhari gaban kotu akan ‘yan kabilar Igbo
Biyafara ba ta cikin ajandan iyan kabilar Igbo

Shugaban kungiyar ‘yan kabilar Igbo Ohanaeze Ndigbo,Cif John Nnia Nwodo, a ranar Juma’a ya ce fafutukar kafa yankin Biyafara ba ajandan kudu maso gabas ba be.

Biyafara ba ta cikin ajandan iyan kabilar Igbo
Shugaba Buhari na kaunar 'yan Igbo - Lai Mohammed

Ministan bayanai da al’adu, Alhaji Lai Mohammed ya bayyana cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari na kaunar yan kabilar Igbo kamar kowa domin suma yan Najeriya ne.

Shugaba Buhari na kaunar 'yan Igbo - Lai Mohammed
Fadar shugaban kasa ta kalubalanci Ohanaeze kan inganta zaman lafiya da kwanciyar hankali

Fadar shugaban kasa ta yi kira ga shugabannin ‘yan kabilar Igbo a fadin kasar cewa su ga kansu a matsayin abokan gwamnatin tarayya don inganta zaman lafiya.

Fadar shugaban kasa ta kalubalanci Ohanaeze kan inganta zaman lafiya da kwanciyar hankali
Buhari ne ya fara kalamun kiyayya a Najeriya - Ohanaeze

Kungiyar Ohanaeze Ndigbo ta nace cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ne mai alhakin fafatuka a yankin kudu maso gabas ba shuwagabannin kabilar Igbo ba.

Buhari ne ya fara kalamun kiyayya a Najeriya - Ohanaeze
Buhari ya kasa ganin laifin barazanar da matasan Arewa suka yi ma yan kabilar Igbo - Ozekhome

Cif Mike Ozekhome wanda ya kasance lauyan tsarin mulki ya caccaki shugaban kasa Muhammadu Buhari cewa ya nuna tsanar da yake ma yan kabilar Igbo karara.

Buhari ya kasa ganin laifin barazanar da matasan Arewa suka yi ma yan kabilar Igbo - Ozekhome
Buhari ya na nuna mana banbanci da maishe mu saniyar ware - Kungiyar Kabilar Ibo

Rahotanni sun bayyana cewa kungiyar kabilar Ibo ta Ohaneze Ndigbo ta na tuhumar shugaban kasa Muhammadu Buhari da nuna banbanci da kuma maishe da al'ummar kabil

Buhari ya na nuna mana banbanci da maishe mu saniyar ware - Kungiyar Kabilar Ibo
Kuma dai: El-Rufai ya ce ya samu Iko daga dokar Jihar ya kama matasan Arewa da suka ba Igbo wa’adin 1 ga Oktoba

Gwamnatin Kaduna ta sanar da samun iko na kama yan kungiyar matasan arewa da suka ba yan kabilar Igbo mazauna yankin wa’adin barin gari a 1 ga watan Oktoba.

Kuma dai: El-Rufai ya ce ya samu Iko daga dokar Jihar ya kama matasan Arewa da suka ba Igbo wa’adin 1 ga Oktoba
Shugaba Buhari zai gana da gwamnonin kudu maso gabas a kan Biyafara

Bayan tashin hankali na kungiyar 'yan asalin yankin Biyafara (IPOB) a cikin ‘yan kwanakin nan, shugaba Muhammadu Buhari zai gana da gwamnonin yankin..

Shugaba Buhari zai gana da gwamnonin kudu maso gabas a kan Biyafara
Bishop Okonkwo ya soki shugaba Buhari a kan tashin hankali a yankin kudu maso gabas

Shugaban cocin The Redeemed Evangelical Mission (TREM), Bishop Mike Okonkwo, ya zargi shugaban kasa Muhammadu Buhari akan rikicin kudu maso gabashin kasar.

Bishop Okonkwo ya soki shugaba Buhari a kan tashin hankali a yankin kudu maso gabas
APGA ta bayyana yadda za a iya kawo karshen tashin hankali a kudu maso gabas

Shugaban jam’iyyar adawa ta APGA, Cif Rommy Ezeonwuka, ya yi Allah wadai da gamayyar gwamnonin kudu maso gabashin kasar game da matsayin su a kan kungiyar IPOB

APGA ta bayyana yadda za a iya kawo karshen tashin hankali a kudu maso gabas
Bayafra: Kungiyar ECA zata karrama Nnamdi Kanu a watan Octoba

Wata kungiyar yankin gabashin Najeriya mai suna 'Eastern Consultative Assembly' (ECA) ta bayyana shirye-shiryen ta na karrama Nnamdi Kanu a watan Octoba.

Bayafra: Kungiyar ECA zata karrama Nnamdi Kanu a watan Octoba
Babu mai taba Hausawan dake zaune a kudancin kasar nan – Inji kungiyar Ohaneaze Ndigbo

Kungiyar dattawan Igbo wato Ohanaeze Ndigbo ta sha alwashin cewa babu wani da ya isa ya taba bada Hausawa dake zaune a yankin kudu maso gabashin Najeriya.

Babu mai taba Hausawan dake zaune a kudancin kasar nan – Inji kungiyar Ohaneaze Ndigbo
Biyafara: IPOB na iya dakatar da yan kabilar Igbo daga samar da shugaban kasar Najeriya - Okorocha

Gwamnan jihar Imo Rochas Okorocha ya bayyana cewa ayyukan masu fafutukar Biyafara zai toshe damar da yan Igbo ke dashi na samar da shugaban kasar Najeriya.

Biyafara: IPOB na iya dakatar da yan kabilar Igbo daga samar da shugaban kasar Najeriya - Okorocha
Biyafara: Nnamdi Kanu da ayyukan IPOB na sanya rayukan yan Igbo miliyan 11 cikin hatsari – Gwamna Ikpeazu

Gwamna Okezie Ikpeazua ya kaddamar da cewa ayyukan yan kungiyar IPOB ya sanya rayukan yan Igbo miliyan 11.4 dake zaune a wajen kudu maso gabas cikin hatsari.

Biyafara: Nnamdi Kanu da ayyukan IPOB na sanya rayukan yan Igbo miliyan 11 cikin hatsari – Gwamna Ikpeazu
Jami'an 'yan sanda su kasance cikin lura akan barazanar wa'adin 1 ga Oktoba duk da cewa an janye - Ibrahim Idris

Sakamakon sanarwar wa'adin zama da wasu kungiyoyi suke dasawa a fadin kasar nan Sifeto Janar na 'yan sanda Ibrahim Idris, ya umarci jami'an 'yan sanda akan ka

Jami'an 'yan sanda su kasance cikin lura akan barazanar wa'adin 1 ga Oktoba duk da cewa an janye - Ibrahim Idris
IPOB ta kawo rashin yarda ga mutanen Igbo cikin sauran kabilu - Okorocha

Gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha ya bayyana mutanen Igbo a matsayin masu kazamiyar siyasa a Najeriya kamar yadda yayi Allah wadai da ayyukan kungiyar IPOB.

IPOB ta kawo rashin yarda ga mutanen Igbo cikin sauran kabilu - Okorocha
Muna da yan Igbo a dajin Sambisa – Gwamna Ikpeazu

Ikpeazu yace yawan yan Igbo dake zaune a wajen jihohin su ya kai sama da miliyan 11 kuma cewa irin haka, ayyukan yan kungiyar IPOB ka iya sa su cikin hatsari.

Muna da yan Igbo a dajin Sambisa – Gwamna Ikpeazu
Jam'iyyar APC ta bukaci karin jihohi a yankin kudu maso gabashin kasar

Jam'iyyar mai mulki ta APC a jihar Enugu ta bukaci gwamnatin tarayya ta yi karin jihohi a yankin kudu maso gabas don magance halin da ake ciki yanzu a yankin.

Jam'iyyar APC ta bukaci karin jihohi a yankin kudu maso gabashin kasar
NAIJ.com
Mailfire view pixel