Kabilar Inyamirai

Kungiyar Kabilar Ibo ta gindaya wa shugaba Buhari sharadi mai tsaurin gaske, Karanta

Wasu Inyamurai sun yi kaca-kaca da Nnamdi Kanu su kace yayi kadan

Inyamuran kasar waje sun yi kaca-kaca da Nnamdi Kanu inda su ka fada masa cewa Ba ka isa ka ari bakin mu ka ci mana albasa ba don kuwa babu wanda ya nada shi.

Wasu Inyamurai sun yi kaca-kaca da Nnamdi Kanu su kace yayi kadan
‘Yan kudu sun yi kaca-kaca da Kwankwaso a dalilin kalaman sa kan Inyamurai

Kungiyar Ohanaze ta kudu da wani tsohon Gwamnan Kaduna sun soki tsohon Gwamna Kwankwaso a dalilin kalaman sa kan Inyamurain da ke Aewa da sauran batutuwa.

‘Yan kudu sun yi kaca-kaca da Kwankwaso a dalilin kalaman sa kan Inyamurai
Na fada na kara fada Arewa ba matsiyaciya ba ce Inji Ango Abdullahi

Dattijon Arewa Farfesa Ango Abdullahi yace su ne su ka hana ruwa gudu a Najeriya. Farfesan yace idan ya zama dole a raba Kasar Najeriya to sai a rabu.

Na fada na kara fada Arewa ba matsiyaciya ba ce Inji Ango Abdullahi
An shawarci kabilar Ibo su kone dukiyarsu kafin su bar arewa

Korar kabilar Ibo: 'Sai mun kone duk dukiyarmu zamu bar arewa', A rahoton, zaku ji yadda aka shawarci kabilar Ibo da su mai da arewa hamada kafin su tafi.

An shawarci kabilar Ibo su kone dukiyarsu kafin su bar arewa
Tashin hankali: Idan ba ayi wasa ba rikici zai barke a Najeriya

'Yan Kudu da 'Yan Arewa sun fara tserowa gida domin gudun rikici. Wasu Matasa a Yankin Arewa sun nemi Inyamurai su bar masu kasa daga nan dai aka fara musaya.

Tashin hankali: Idan ba ayi wasa ba rikici zai barke a Najeriya
Madalla! Zaman lafiya ya dawo garin Kaduna bayan 'yar hatsaniya

Ko da yake duk wadannan bayanai daga bakin mazauna unguwar ne muka samo, rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna bata bada bayanai akan ainihin abin da ya faru ba.

Madalla! Zaman lafiya ya dawo garin Kaduna bayan 'yar hatsaniya
Anyi gumurzu tsakanin Sojoji da yan ƙungiyar asiri a garin Uyo

Wasu matasa yan kungiyara siri daga garin Ikot Offiong ne suka kai hare haren da muggan bindigu akan wasu jiragen ruwa masu gudu, tare da wurga ma jama’a gurnet

Anyi gumurzu tsakanin Sojoji da yan ƙungiyar asiri a garin Uyo
NAIJ.com
Mailfire view pixel