Kakakin Majalisa

Wasikar shugaban kasa akan kasafin kudin ya janyo cecekuce a majalisar wakilai

An yi sabon Gwamnan rikon kwarya a Jihar Kaduna

Kakakin Majalisar dokokin Jihar Kaduna Aminu Shagali ya zama Gwamnan Jihar. Yanzu haka dai Gwamnan da Mataimakin sa sun yi tafiya wajen wani aiki a Kasar waje.

An yi sabon Gwamnan rikon kwarya a Jihar Kaduna
Toh fah! Hotunan fosta na kiranyen Bukola Saraki sun mamaye garin Ilorin

Fostoci da ke dauke da hotunan kakakin majalisan dattawa Dr. Bukola Saraki sun mamaye babban birnin jihar kwara wato Ilorin inda suke bukatar canza shi.

Toh fah! Hotunan fosta na kiranyen Bukola Saraki sun mamaye garin Ilorin
Majalisan Dattawa: Saraki ya bayyana abin da zasu yi bayan dawowan su daga hutu

Shugaban majalisar dattawa Dakata Abubakar Bukola Saraki ya fadi cewan zasu bayar da muhimmanci kan kiwon lafiya da zaran sun dawo daga hutun da suka dauka.

Majalisan Dattawa: Saraki ya bayyana abin da zasu yi bayan dawowan su daga hutu
An haramta gidan karuwai da bukukuwan nuna tsiraici a jihar Kwara

A ranar Laraban nan ne Majalisar jihar Kwara ta sanar dokar haramta gidajen karuwai da bukukuwan nuna tsiraici a otel din fadin jihar baki daya yan majalisan

An haramta gidan karuwai da bukukuwan nuna tsiraici a jihar Kwara
Faɗa a majalisa: An karya sandar iko ta majalisar dokokin jihar Sakkwato

Majiyar NAIJ.com ta ruwaito mai magana da yawun majalisar, Sani Yakubu yace dalili dayasa suke kokarin tumbuke Kaakakin bai wuce rashin iya aikinsa ba.

Faɗa a majalisa: An karya sandar iko ta majalisar dokokin jihar Sakkwato
Motocin da mu ka saya na aiki ne ba harkokin gaban mu ba Inji Majalisa

Za ku ji cewa Majalisa ta bayyana abin da ya sa ta kashe kudi kan motoci. Majalisar Tarayya tace: Dole ta sa mu ka saye motocin Biliyan 6 domin aikin ofis.

Motocin da mu ka saya na aiki ne ba harkokin gaban mu ba Inji Majalisa
Toh! Kakakin majalisar jihar Kogi ya yi murabus

Majalisar ta kasance cikin hatsaniya a ranar Talata lokacin da wasu ýan iska suna kai hari majalisar lokacin taron wakilai inda sukayi ma wani dan majalisa.

Toh! Kakakin majalisar jihar Kogi ya yi murabus
Gwamnati ba za ta iya duk ayyukan da ke gaban ta ba - Saraki

Shugaban Majalisar Dattawa Bukola Saraki yayi karin haske game da kasafin kudi. Bukola Saraki yace babu inda Gwamnati ke daukar nauyin komai a fadin Duniya.

Gwamnati ba za ta iya duk ayyukan da ke gaban ta ba - Saraki
Ba mu da alaka da kowace jam'iya inji kungiyar canji dole da ta ke bukatar a yiwa Saraki kiranye

A wani rahoton ranar litinin ne shugaban jam'iyar APC na kananan hukomomin yammacin Ilorin Alhaji Suleiman Bala ya tabbatar da cewa wannan kungiyar bata su bace

Ba mu da alaka da kowace jam'iya inji kungiyar canji dole da ta ke bukatar a yiwa Saraki kiranye
Afuwa ga Barayi: Kungiyar musulmai sun bukaci ayi wa wadan da suka kirkiri kudurin kiranye

A kwanan baya ne dai dan majalisa Linus Okorie daga jihar Ebonyi ya gabatar da kudurin inda yake bukatar a ba barayin Gwamnati afuwa domin su maido kudin da suk

Afuwa ga Barayi: Kungiyar musulmai sun bukaci ayi wa wadan da suka kirkiri kudurin kiranye
Asiri ya tonu: Kakakin Majalisar Kano ya karbi miliyoyi daga hannun Dangote

Za a tsige Kakakin Majalisar Kano bayan an gano abin da ya faru tsakanin sa Dangote na cin hanci. Kakaki Rurum ya karbi Naira Miliyan 100 daga hannun mai kudin.

Asiri ya tonu: Kakakin Majalisar Kano ya karbi miliyoyi daga hannun Dangote
Bayan an kwaci dan sanda da kyar a hannunsa, ana neman birne wannan abin kunya da yayi

Kimanin wata daya da ya gabata kafofin yada labarai a Najeriya suka ba da rahoton cewa kakakin majalisar dokokin Adamawa, Kabiru Mijinyawa, yayiwa dansanda.

Bayan an kwaci dan sanda da kyar a hannunsa, ana neman birne wannan abin kunya da yayi
Cika alkawari : Majalisar dokokin tarayya ta bayyana kasafin kudinta (Hoto)

Yayinda ake sauraron majalisar dokokin tarayya wanda ya kunshi majalisar dattawa da majalisar wakilan tarayya su tabbatar da kasafin kudin 2017 domin aiki.

Cika alkawari : Majalisar dokokin tarayya ta bayyana kasafin kudinta (Hoto)
Tab dijan! Kakakin majalisa ya lallasa jami’in dan sanda

Kakakin majalisan dokokin jihar Adamawa, Kabirun Mijinyawa, ya lallasa wani dan sandan da aka sa ya yi masa gadi. Hukumar yan sanda ta tabbatar da hakan.

Tab dijan! Kakakin majalisa ya lallasa jami’in dan sanda
Allah yayi: Majalisa ta bayyana lokacin da za a gama aikin kasafin kudi

Kawo yanzu babu kasafin kudi a Najeriya. Majalisa ba ta tabbatar da kasafin da shugaba Buhari ya aika ba. Sanata Ahmed Lawan ya tabbatar da wannan jiya.

Allah yayi: Majalisa ta bayyana lokacin da za a gama aikin kasafin kudi
Ana cigaba da tasa ‘Yan Majalisun Najeriya a gaba

Ana kara hurowa Majalisun Najeriya wuta don wata Kungiya mai suna Budget IT ta goyi bayan Gwamna El-Rufai ta ke cewa ya kamata Majalisa ta fito da kasafin ta.

Ana cigaba da tasa ‘Yan Majalisun Najeriya a gaba
Abu ya lalace: Asirin Dogara na daf da tonuwa

Jiya ne Yakubu Dogara ya bayyana albashin da yake karba kowane wata. Sai dai Wani Dan Majalisar Jibrin yace da kyar idan takardun gaskiya Kakakin ya fitar.

Abu ya lalace: Asirin Dogara na daf da tonuwa
An yi ba ayi ba: An fadawa Dogara har yanzu bai gama aiki ba

Kakakin Majalisa Dogara ya bayyana albashin sa na kowane wata, amma kuma Jama’a sun ce fa har yanzu ba ayi komai ba don kuwa an yi ba ayi bane a cewar su.

An yi ba ayi ba: An fadawa Dogara har yanzu bai gama aiki ba
Gwamna El-Rufa’i ya jikawa Yakubu Dogara aiki

Gwamna El-Rufa’i ya caccaki ‘Yan Majalisa inda yayi magana game kasafin kudin ‘Yan Majalisun kasar. Har yanzu fa maganar na nan ana ta musayar baki tun lokacin.

Gwamna El-Rufa’i ya jikawa Yakubu Dogara aiki
Fadar Shugaban kasa ta yi bayani kan jituwa tsakanin Buhari, Saraki da kuma Dogara

Mista Ita Enang ya muzanta zargin cewa akwai rashin jituwa tsakanin fadar shugaban kasa da kuma shugabanin majalisar dokoki Najeriya

Fadar Shugaban kasa ta yi bayani kan jituwa tsakanin Buhari, Saraki da kuma Dogara
Shugaba Buhari najin dadin gudanar da mulki tare da mu - Bukola Saraki

Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Abubakar Bukola Saraki yace akwai dangantakar aiki tsakanin Majalisar Dattawa da Fadar Shugaban kasa, sabanin yadda wasu 'Yan

Shugaba Buhari najin dadin gudanar da mulki tare da mu - Bukola Saraki
Yakin basasa na neman barkewa a majalisar tarayya

Tun bayan kin amincewa da Ibrahim Magu, a matsayin shugaban hukumar yaki da masu bata dukiyar kasa ta EFCC, da shugaba Buhari, ya turawa majalisar har sau Biyu

Yakin basasa na neman barkewa a majalisar tarayya
NAIJ.com
Mailfire view pixel