Kannywoood actress

Kannywoood actress

Dandalin Kannywood: Akwai yiwuwar Sa'adiyya Gyale ta dawo harkar fim

Dandalin Kannywood: Likafa ta ci gaba yayin da Majalisar dinkin Duniya ta karrama Rahama Sadau (Hotuna)

An karrama ni a daren jiya, na ji dadi sosai, tare da alfahari da kai na, musamman yadda na yi gogayya da manyan mata na Duniya gaba daya. A irin wannan lokaci, mutum ya kan tambayi kansa, wai ya aka yi na kai ga wannan matsayi? A

Dandalin Kannywood: Likafa ta ci gaba yayin da Majalisar dinkin Duniya ta karrama Rahama Sadau (Hotuna)
Dandalin Kannywood: Allah ya yiwa tsohon mijin Sadiya Gyale rasuwa

Rahotanni sun kawo cewa tsohon mijin shahararriyar jarumar nan ta Kannywood, Sadiya Gyale wato Alhaji Abubakar Muhammad ya amsa kiran mahallicin sa. Marigayin ya amsa kiran Allah ne a birnin Istanbul na ƙasar Turkiyya.

Dandalin Kannywood: Allah ya yiwa tsohon mijin Sadiya Gyale rasuwa
Nafisa Abdullahi ta shirya liyafar cikarta shekaru 27 a duniya (hotuna)

Fitacciyar jaruman nan ta kamfanin shirya fina-finan Hausa, Nafisa bdullahi ta shirya gagarumin liyafa domin murnar zagayowar ranar haihuwarta. Liyafar ya samu halartan manyan jarumai na Kannywood da kuma yan uwa da abokan arziki.

Nafisa Abdullahi ta shirya liyafar cikarta shekaru 27 a duniya (hotuna)
Kannywood: Kalli zafafan hotunan Fati Washa da suka jawo cece-kuce a shakufan zumunta

Shahararriyar jarumar nan da ake damawa da ita harkar shirya fina-finan Hausa na Kannywood, Fati Washa ta wallafa wasu hadaddun hotunanta a shafin Instgram. Jarumar ta yada hotunan nata ne tare da yabawa dubban magoya bayanta.

Kannywood: Kalli zafafan hotunan Fati Washa da suka jawo cece-kuce a shakufan zumunta
Dandalin Kannywood: Abida Muhammad za ta yi aure a ranar Juma'a mai zuwa

Rahotanni sun kawo cewa tsohuwar jarumar nan da aka dama dasu a baya a dandalin shirya fina-finan Hausa, Abida Muhammad za ta yi aure. Wannan dai shine karo na biyu da jarumar zata yi aure, domin mijin ta na fari Hamza.

Dandalin Kannywood: Abida Muhammad za ta yi aure a ranar Juma'a mai zuwa
Kannywood: Kalli sabbin kyawawan hotunan jaruma Maryam Booth da zai tabbatar maka da ita din mai kyau ce

Shahararriyar jarumar nan ta Kannywood, Maryam Booth ta saki wasu kyawawan hotunan ta da ta dauka a kwanan nan. A cikin hotunan jarumar ta haska sannan kuma ta fito shar da ita inda tsantsar kyawunta na usuli ya bayyana.

Kannywood: Kalli sabbin kyawawan hotunan jaruma Maryam Booth da zai tabbatar maka da ita din mai kyau ce
Kannywood: Mafi akasarin Hausawa munafukai ne - Inji Nafisa Abdullahi

Nafisa Abdullahi ta wallafa wannan hoto ne dai domin taya jarumar fim din Indiyan murnar zagayowar ranar haihuwarta, inda ta kuma kara da cewa da gangan ta sanya hoton da ta san sai wasu sun tofa albarkacin bakin su.

Kannywood: Mafi akasarin Hausawa munafukai ne - Inji Nafisa Abdullahi
Martanin Fati Mohammed ga wasikar da wani Malam Datti Assalafiy ya aika mata

Fitacciyar tsohuwar jarumar nan ta dandalin shirya fina-finan Hausa Fati Muhammad ta maida maratani ga wasikar wani mutum mai suna mai suna Datti Assalafiy bayan ya yi korafin cewa tana biyewa masu kudi yan siyasa suna kwana dasu.

Martanin Fati Mohammed ga wasikar da wani Malam Datti Assalafiy ya aika mata
Ko yau na samu miji da gudu zan yi aure - Rashida mai sa'a

Fitacciyar tsohuwar jarumar nan ta dandalin shirya fina-finan Kannywood kuma 'yar siyasa, Rashida Adamu wacce aka fi sani da Rashida mai sa'a ta bayyana cewa suna matukar shan wuya yanzu wajen samun mazajen aure.

Ko yau na samu miji da gudu zan yi aure - Rashida mai sa'a
Bazamu taba yin fim dake nuna rashin tarbiya ba – Tagwayen Kannywood

Tagwayen Kannywood Husaina da Hassana Musa Abdullahi sun sha alwashin kin amincewa da ko wani rashin tarbiya wajen harkar fim dinsu a dandalin na shirya fina-finan Hausa. Sun ce hawa fagen rashin tarbiya ya saba ma sana’ar su.

Bazamu taba yin fim dake nuna rashin tarbiya ba – Tagwayen Kannywood
Kannywood sun yi fim din Maryam Sanda da Bilyaminu marigayi

Fostar fim din, ta nuna wata mata da jajayen kaya ta caka wa wani saurayi wuka lokacin yayi sujjada a sallah. Wasu na ganin yin fim din bai dace ba musamman...

Kannywood sun yi fim din Maryam Sanda da Bilyaminu marigayi
Rahama Sadau ta yi bukin zagayowar ranar haihuwarta a kasar Cyprus (hoto)

Fittaciyyar jarumar nan da aka kora ta kamfanin shirya fina-finan Hausa Kannywood Rahama Sadau ta hada gagarumin bikin zagayowar ranar haihuwarta a kasar Cyprus

Rahama Sadau ta yi bukin zagayowar ranar haihuwarta a kasar Cyprus (hoto)
Fim din Basma ne ya fi ba ta wahala - Fati Abubakar

Shaharariyyar jarumar nan ta Kannywood Fati Abubakar wacce aka fi sani da Fati Shu’uma ta bayyana fim din ‘Basma’ a matsayin fin din da ya fi ba ta wahala.

Fim din Basma ne ya fi ba ta wahala - Fati Abubakar
Abin da ya sa ake kira na Shu'uma — Fati

Shaharariyyar matashiyar nan ta fina-finan Kannywood, Fati Abubakar ta ce ana kiranta da suna Shu'uma ce saboda rashin jin da ta nuna a fim din Shu'uma.

Abin da ya sa ake kira na Shu'uma — Fati
Dalilin da ya sa har yanzu ba mu yafewa Rahama Sadau ba – MOPPAN

Kungiyar masu shirya fina finai ta kasa sashin jihar Kano MOPPAN, ta bayyana hujjar ta na kin yafewa jaruma Rahama Sadau har yanzu duk da ta ba da hakuri.

Dalilin da ya sa har yanzu ba mu yafewa Rahama Sadau ba – MOPPAN
Jarumar kannywood da mawakiya sun samu sarauta (hoto)

Shaharariyar jarumar nan ta masana'antan shirya fina-finan hausa ta Kannywood Rashida Adamu Abdullahi wanda aka fi sani da Rashida Mai sa'a ta samu sarauta.

Jarumar kannywood da mawakiya sun samu sarauta (hoto)
Ba na kewar yin fina-finan Kannywood - Inji Mansura Isa

Tsohuwar jarumar kamfanin shirya fina-finan Kannywood Mansura Isa ta ce ba ta kewar rashin fitowa a fina-finan saboda sai da ta kai kololuwar ganiyarta.

Ba na kewar yin fina-finan Kannywood - Inji Mansura Isa
Dandalin Kannywood: Ummah Shehu ta yi gaskiya ‘Yan wasan yanzu sun fi na da gogewa – Mansurah Isah

Tsohuwar jaruma, Mansurah Isah ta goyi bayan furucin Umma Shehu kan martanin da ta maida wa Ummi ZeeZee na cewa yan wasan yanzu sun fin a baya gogewa.

Dandalin Kannywood: Ummah Shehu ta yi gaskiya ‘Yan wasan yanzu sun fi na da gogewa – Mansurah Isah
Abubuwa 3 dake birgeni a dandalin Kannywood - Fati SU

Fitaciyyar ‘yar wasan nan ta Kannywood wacce aka fi sani da suna Fati SU ta bayyana cewaa akwai wasu abubuwa guda uku dake matukar burgeta a Kannywood.

Abubuwa 3 dake birgeni a dandalin Kannywood - Fati SU
Dandalin Kannywood: Za'a karrama fitattun jaruman fina-finan Hausa 7 a kasar Ingila

Mai karatu dai zai iya tuna cewa a kwanan baya ma dai wasu jaruman a masana'atar ta Kannywood sun amshi kyaututtuka da dama a wani buki da aka gabatar a birnin

Dandalin Kannywood: Za'a karrama fitattun jaruman fina-finan Hausa 7 a kasar Ingila
Dandalin Kannywood: Har yanzu da sauran kuruciya ta - Rukayya Dawayya

NAIJ.com a cikin wani dan nazari da tayi game da zancen nata ta binciko cewa indai har hakan ta tabbata to lallai kenan jarumar tana da shekaru 13 kacal a duniy

Dandalin Kannywood: Har yanzu da sauran kuruciya ta - Rukayya Dawayya
Dandalin Kannywood: Jaruma Umma Shehu ta kunyata a idon duniya

Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood ta kunyata a idon duniya a cikin wani shiri na Kundin Kannywood na gidan talabijin din Arewa

Dandalin Kannywood: Jaruma Umma Shehu ta kunyata a idon duniya
NAIJ.com
Mailfire view pixel