Kare Hakkin Musulmai

China ta bayyana hanyoyin da za a bi dan samar da zaman lafiya a kasar Myanmar

Kasar Turkiyya ta na taimakawa Musulman Myanmar

Uwargidan Shugabar Kasar Turkiyya ta kai agaji da kan ta ga 'Yan Kasar Myanmar. Haka kuma dakarun kasar su na taimakawa mutanen Rohingya su na tserewa.

Kasar Turkiyya ta na taimakawa Musulman Myanmar
Yadda wani limamin coci ya ba Musulmi 2000 kariya a cocinsa

Wani limamin coci a nahiyar Tsakiyar Afrika ya taimaki wasu musulmai su dubu biyu ta hanyar basu wajen zama a yayinda suke cike da alhinin fustankar hari.

Yadda wani limamin coci ya ba Musulmi 2000 kariya a cocinsa
An ci mutuncin ýar Najeriya Musulma a Landan don ta sanya hijabi (HOTUNA)

Wani abu daya faru a birnin Landan mai kama da nuna wariyar launin fata tare da cin mutuncin bakaken fata ya janyo cece kuce a shafukan sadarwar zamani.

An ci mutuncin ýar Najeriya Musulma a Landan don ta sanya hijabi (HOTUNA)
Hajjin bana: Anyi sulhu tsakanin kasar Saudiyya da Iran

Shugabancin kasa Saudiyya da na jamhurriyar musuluncin Iran sun dinke barakar da ke tsakaninsu wanda ya sabbaba kasar Saudiyya ta haramtawa kasar Iran musharaka

Hajjin bana: Anyi sulhu tsakanin kasar Saudiyya da Iran
Musulunci ne addini mafi samun cigaba a ƙasar Australia

Wani kidayan jama’a da aka yi a shekarar 2016 na kasar Australia ya nuna cewa sama da rabin Musulman kasar Australia na zama ne a babban birnin kasar, Sydney.

Musulunci ne addini mafi samun cigaba a ƙasar Australia
Masha'Allah! Musulunci ya samu karuwa a jihar Sokoto

A yayin da aka tunkari kwanakin karshe na azumin watan Ramadan, inda ake gudanar da tafsiri da sharhi kan ayoyin Alkur’ani mai girma, a masallatai da wuraren ka

Masha'Allah! Musulunci ya samu karuwa a jihar Sokoto
Alhamdulillah! Musulunci ya samu karuwa, Martha Sunday ta koma Hafsat (Hoto)

Hafsat ta ce Allah nagode da ka nuna min wannan rana mai albarka. Ina matukar farin ceki. A yau dai na musulunta. Sunana Haftsat. Allah ka kara wa Annabi daraja

Alhamdulillah! Musulunci ya samu karuwa, Martha Sunday ta koma Hafsat (Hoto)
Kisan babban malami: Kungiyoyin musulmai sunce bata sabuwa

Wasu kungiyoyin addinin islama dake Najeriya sun yi kira da gwamnati ta gaggauta daukar mataki game da kisan babban malamin nan Sheikh Yusuf Amzat Salam.

Kisan babban malami: Kungiyoyin musulmai sunce bata sabuwa
Subhanallah! Anyi wa wani babban malamin Islama kisan gilla

An samu Malamin mai shekaru 35 da matar sa da ‘yayan sa guda hudu a cikin jini da safiyar ranar Talata a lokacin da motar makaranta ta je daukar ‘yayan.

Subhanallah! Anyi wa wani babban malamin Islama kisan gilla
Musulunci ya samu gagarumar nasara a jihar Neja (Hotuna)

Yan kabilar Kambari sama da 400 ne suka karbi addinin musulunci a yankin Warari da ke karamar hukumar Rijau a Jihar Neja a karshen makon nan ta hannun wata

Musulunci ya samu gagarumar nasara a jihar Neja (Hotuna)
Allahu Akbar! An so in rusa musulunci amma sai na musulunta - wata Baturiya

Kafin nan amma aikin ta shine juyar da tunanin mata cewa an zalince su ta kuma nuna musu yadda musulunci ya tauye musu hakki. Amma sai Allah ya nufe ta da samun

Allahu Akbar! An so in rusa musulunci amma sai na musulunta - wata Baturiya
Wani shahararren malamin Islama ya bayyana ayyukan dake kara Imani ga zukata

Wani shahararren malamin Islama wanda ke zaune garin Abuja mai suna Imam Abdulganiy Abdulraheem ya bayyana wasu kyawawan ayyukan da suke kara imani ga zukata

Wani shahararren malamin Islama ya bayyana ayyukan dake kara Imani ga zukata
Shahararren malamin musulunci zai kawo zo jami'ar BUK

An dai sanya ranar litanin mai zuwa a matsayin ranar da malamin zai zo a kuma karkashin jagorancin cibiyar samar da zaman lafiya da kuma cibiyar Bankin Musulunc

Shahararren malamin musulunci zai kawo zo jami'ar BUK
Wata kunyiyar musulmai tayi taro a Abuja, ta yabawa Gwamnatin Buhari

Daga karshe kungiyar ta kaddamar da littafi mai taken Boko Halal, dake karfafawa mutane gwiwa wajan neman ilimi da cire tsoron ‘yan ta’adda dake hana al’umma su

Wata kunyiyar musulmai tayi taro a Abuja, ta yabawa Gwamnatin Buhari
Wasu Fastoci na fuskantar hukuncin ɗauri sakamakon yin ɓatanci ga musulunci (Hotuna/bidiyo)

Wasu Fastoci su uku da aka kama a kasar Birtaniya tun a watan yuni bara kan furta kalaman batanci ga musulunci sun gurfana gaban kotu, inda ake tuhumansu da lai

Wasu Fastoci na fuskantar hukuncin ɗauri sakamakon yin ɓatanci ga musulunci (Hotuna/bidiyo)
Ana hallaka Musulmai a kasar Myanmar

Ana hallaka Musulmai a kasar Myanmar

Game da cewar Mohammad Ponir Hossain na Reuters, kimanin musulman Rohingya guda 65,000 ne sukayi gudun hijra zuwa kasar Bangladesh tun watan Oktoba 2016.

Ana hallaka Musulmai a kasar Myanmar
An hana mata fita waje da 'niqabi' a wannan kasar

A makon da ya gabata ne gamayyar jam'iyyu masu matsakaicin ra'ayi suka kusa rugujewa sakamakon wani rikici a kan wata yarjejeniya game da makomar gwamnatin.

An hana mata fita waje da 'niqabi' a wannan kasar
Musulman kasar Amurka zasu gudanar da gangamin zanga zanga don kin amincewa da matakin hana musulmai shiga kasar da shugaba Trump ya dauka

Wannan dalili ne ya sanya dubun dubatar musulman kasar yanke shawarar gudanar da zanga zangar nuna rashin amincewa da matakin Trump. Daya daga cikin masu shirya

Musulman kasar Amurka zasu gudanar da gangamin zanga zanga don kin amincewa da matakin hana musulmai shiga kasar da shugaba Trump ya dauka
Cutar Musulmai a Nigeria ta isa haka –MURIC

Shugaban kungiyar kare hakkin Musulmai a Najeriya ya yi kira ga gwamnati da ta daina nuna banbanci tsakanin Kristoci da Musulmai a kasar.

Cutar Musulmai a Nigeria ta isa haka –MURIC
NAIJ.com
Mailfire view pixel