Kasafin Kudi Na 2016

Majalisa za ta soma aiki game da kundin kasafin kudin shekara mai zuwa

Majalisa za ta soma aiki game da kundin kasafin kudin 2018
Cabdi-jam: Ka ji abin da kowane Dan Majalisa yake samu a wata?

'Yan Majalisar Najeriya sun karbi albashin sama da Miliyan 200 cikin shekaru biyu. Ma'ana 'Yan Majalisar kasar dai sun ci fiye da rabin wa'adin su yanzu haka.

Cabdi-jam: Ka ji abin da kowane Dan Majalisa yake samu a wata?
Gwamnati ba za ta iya duk ayyukan da ke gaban ta ba - Saraki

Shugaban Majalisar Dattawa Bukola Saraki yayi karin haske game da kasafin kudi. Bukola Saraki yace babu inda Gwamnati ke daukar nauyin komai a fadin Duniya.

Gwamnati ba za ta iya duk ayyukan da ke gaban ta ba - Saraki
Ku gaggauta mayar da N135bn cikin kasafin kudin kasa na 2017 - Osinbajo ga majalisa

Mukaddasin Shugaban Kasar ya nemi Majalisar zartarwa dasu gaggauta sa hannu gun tabbatarda an mayar da kudade N135 biliyan cikin kudaden kasafin kasa na 2017

Ku gaggauta mayar da N135bn cikin kasafin kudin kasa na 2017 - Osinbajo ga majalisa
Naira ta kara daraja a kan Dalar Amurka

Naira ta kara daraja a kan Dalar Amurka

Mun samu labari cewa darajar Dala ta kara daraja a kasuwar canji. Hakan ya faru ne a daidai a karshen makon nan. Kwanan nan ya saki Dala Miliyan 195 kasuwa.

Naira ta kara daraja a kan Dalar Amurka
Kasafin kudi: Nawa Majalisa ta tashi da shi a bana?

Kudin Majalisa ya karu a Kasafin kudin shekarar 2017 da kusan Naira Biliyan 10. ‘Yan Majalisar ne su ka karawa kan su kudi cikin kasafin kudin na bana.

Kasafin kudi: Nawa Majalisa ta tashi da shi a bana?
Da zafi a kan bugi karfe: An kusa fara aiki kan kundin kasafin shekarar 2018

Wannan karo za a gyara a harkar kasafin kudi Inji Mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo da wuri shekara mai zuwa gudun abin da ya faru a baya.

Da zafi a kan bugi karfe: An kusa fara aiki kan kundin kasafin shekarar 2018
Ko nawa Najeriya za ta ci bashi a kasafin kudin bana?

Najeriya za ta kara cin bashin sama da Tiriliyan 2 domin cike gibin kasafin bana. Osinbajo yace Gwamnatin Tarayya Najeriya za ta kashe sama da Tiriliyan 7 bana.

Ko nawa Najeriya za ta ci bashi a kasafin kudin bana?
Osinbajo ya rattaba hannu kan kundin kasafin kudin 2017

Mukaddashin Shugaban Kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya sa hannu kan kasafin kudin bana daidai karfe 4: 42 na yammacin yau Litinin 12 ga wata Kaa fadar shugaban kasa

Osinbajo ya rattaba hannu kan kundin kasafin kudin 2017
Kasafin kudi: Ba Shugaba Buhari mu ke jira ba Inji Osinbajo

Mukaddashin Shugaban Kasa yace ba wanda yake jira wajen sa hannu kan kasafin kudin bana. An dai dauki dogon lokaci kundin kasafin kasar na tangal-tangal.

Kasafin kudi: Ba Shugaba Buhari mu ke jira ba Inji Osinbajo
An gano dalilin da ya hana a rattaba hannu kan kasafin kudin 2017

NAIJ.com ta gano dalilin da ya hana a rattaba hannu kan kasafin kudi har zuwa yanzu. Ba mamaki dai 'Yan Majalisa sun rage abin da Minsitoci su ka aika masu ne.

An gano dalilin da ya hana a rattaba hannu kan kasafin kudin 2017
Sai kuma yaushe: An fasa rattaba hannu kan kundin kasafin kudin bana yau

Ba yau za a rattaba hannu kan kundin kasafin kudin bana ba kamar yadda mu ke jo daga Fadar Shugaban kasa. Osinbajo yace har yanzu yana tuntubar Majalisa ne.

Sai kuma yaushe: An fasa rattaba hannu kan kundin kasafin kudin bana yau
Sanatoci sun koka da Mukaddashin Shugaban kasa Osinbajo

Sanatoci sun koka da Mukaddashin Shugaban kasa Osinbajo ganin cewa ana nema a ci rabin shekara babu kasafin kudi a Najeriya. Yau ne Watan Mayu ke karewa.

Sanatoci sun koka da Mukaddashin Shugaban kasa Osinbajo
Ka ji makudan kudin da aka rabawa Jihohi farkon shekarar nan

Gwamnatin Tarayya ta raba sama da Tiriliyan guda ga sauran matakan Gwamnati. Jihar Akwa-Ibom ce kan gaba wajen rabon da aka yi. Irin su Osun, Benue na baya.

Ka ji makudan kudin da aka rabawa Jihohi farkon shekarar nan
Kada ka sake ka rattaba hannu kan takardan kasafin kudin 2017 - Femi Falana ga Osinbajo

Babban lauya kuma dan yakin neman hakkin dan Adam, Femi Falana yayi kira ga mukaddashin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, kada ya rattaba hannu kan kasafin kudi.

Kada ka sake ka rattaba hannu kan takardan kasafin kudin 2017 - Femi Falana ga Osinbajo
Kuma dai: Akwai alamun an buga badakala a kasafin 2017

Badakala a kasafin kudin 2017 ya raba kan Sanatocin Najeriya kamar yadda mu ke samun labari. Mun ji an cusa ayyukan da ba su shafi Majalisa ba cikin kasafin.

Kuma dai: Akwai alamun an buga badakala a kasafin 2017
Ma’aikata sama da 3000 ke bin Majalisa bashin alawus

Wata sabuwar badakala ta tashi a Majalisar Tarayya inda mu ka ji Ma’aikata sama da 3000 ke bin Majalisa bashin alawus din zirga-zirga da za su wuce Biliyan 1.3.

Ma’aikata sama da 3000 ke bin Majalisa bashin alawus
Har yau Majalisa ba ta aikawa fadar shugaban kasa kasafin kudi ba

Tun bara dai sai makon jiya Majalisar kasar ta gama aikin kasafin kudi bana. Amma kuma har yanzu ba a mikawa Mukaddashin shugaban kasa Osinbajo kundin ba.

Har yau Majalisa ba ta aikawa fadar shugaban kasa kasafin kudi ba
Kasafin kudi: Abin da ya sa mu ka bata lokaci-Inji wani Dan Majalisa

Honarabul Feleke da ya taba takarar Gwamnan Jihar Kogi ya fadi dalilin da ya sa kasafin kudi ke dadewa a Majalisa. Sai jiya Majalisa ta mika kasafin kudin bana.

Kasafin kudi: Abin da ya sa mu ka bata lokaci-Inji wani Dan Majalisa
An kammala aikin kasafin kudin bana kuma za a tabbatar a ranar Alhamis

Kwamitin kasafin kudi a majalisar dattawa ta mika bayanan kudin kasafin kudin bana na 2017 ga majalisar kuma za a tabbatar a ranar Alhamis

An kammala aikin kasafin kudin bana kuma za a tabbatar a ranar Alhamis
Allah yayi: Majalisa ta bayyana lokacin da za a gama aikin kasafin kudi

Kawo yanzu babu kasafin kudi a Najeriya. Majalisa ba ta tabbatar da kasafin da shugaba Buhari ya aika ba. Sanata Ahmed Lawan ya tabbatar da wannan jiya.

Allah yayi: Majalisa ta bayyana lokacin da za a gama aikin kasafin kudi
Wani Ministan Buhari na cikin matsala

Wani Ministan Buhari na cikin matsala

Rotimi Amaechi Ministan Sufuri na cikin matsala a game da harkar kasafin kudi. Majalisar Wakilai tace idan ba ayi wasa ba Ministan ba zai samu kaso a kasafi ba.

Wani Ministan Buhari na cikin matsala
Bukola Saraki da Yakubu Dogara sun shiga uku!

Idan ba ayi wasa ba rikici na iya barkewa a Majalisar kasar nan saboda yadda ake gudanar da sha’anin kasafin kudin a boye ba tare da su kan su ‘Yan Majalisar su

Bukola Saraki da Yakubu Dogara sun shiga uku!
NAIJ.com
Mailfire view pixel