Kasar Amurka

Kayi kadan: Manyan Shugabannin Duniya 5 na kokarin takawa Donald Trump burki

Tabargaza: Donald Trump ya fusata Musulman Duniya

Shugaban Kasar Amurka Donald Trump yayi wata tabargaza a shafin sa na Tuwita bayan ya soki Musulmai. Duniya tayi can a kan Shugaban na Amurka yanzu haka.

Tabargaza: Donald Trump ya fusata Musulman Duniya
Makamin mu daya zai iya rusa Amurka gabadayan ta - Koriya ta Arewa

Kasar Koriya ta Arewa ta ce yanzu haka ta mallaki wani makamin kisan kare dangi na Nukiliya mai linzami, ICBM, da zai iya tashin kasar Amurka gabadayan ta daga

Makamin mu daya zai iya rusa Amurka gabadayan ta - Koriya ta Arewa
Amurka ta yi martani akan mutane 50 da aka kashe a harin bam din masallacin Mubi

Kasar Amurka ta yi Magana kan harin bam da aka kai a masallaci a Mubi, jihar Adamawa, wanda yayi sanadiyan mutuwar akalla mutane 50 da kuma raunata yawancin su.

Amurka ta yi martani akan mutane 50 da aka kashe a harin bam din masallacin Mubi
Babu wani dan takarar shugabancin Najeriya da zamu tsayar a zaben 2019 - Inji Kasar Amurka

Sakamakon gabatowar zaben kasa na Najeriya, kasar Amurka ta bayar da tabbacin cewa, ba ta da wani zababben dan takarar shugabancin Najeriya a zaben 2019.

Babu wani dan takarar shugabancin Najeriya da zamu tsayar a zaben 2019 - Inji Kasar Amurka
Kasar Amurka ta kekashe akan kudaden da Abacha ya wawushe

Gwamnantin kasar Amurka ta ikirarin cewa akwai daruruwan miliyoyi na dala da gwamnatin Najeriya ta boye a lokacin mulkin marigayi shugaban kasa na mulkin soja,

Kasar Amurka ta kekashe akan kudaden da Abacha ya wawushe
Jiragen ruwan yakin Amurka 3 sun isa tekun Koriya

Kafafan yada labaran kasar sun ce, a karon farko jiragen ruwa na yaki samfurin USS Ronald Reagan, USS Nimitz da USS Theodore Roosevelt sun yi shawagi a karon 1.

Jiragen ruwan yakin Amurka 3 sun isa tekun Koriya
Taron Dangi: China da Amurka za su hada karfi domin tankwara Koriya ta Arewa

Shugaban kasar Amurka yana gudanar da ziyarar aiki a yankin Asiya kuma ya ziyarci kasar China inda ya shafe kwana uku suna tattauna batutuwan kawance tsakanin k

Taron Dangi: China da Amurka za su hada karfi domin tankwara Koriya ta Arewa
Kowa ya tuba don wuya: Donald Trump ya sassauta ra'ayinsa kan Koriya ta Arewa

Rahotanni sun kawo cewa Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya nemi kasar Koriya ta Arewa da tazo su sasanta domin ta hakura da zancen makami mai linzami.

Kowa ya tuba don wuya: Donald Trump ya sassauta ra'ayinsa kan Koriya ta Arewa
An kai hari ta’addanci a babban birnin Amurka, Newyork, mutane 8 sun halaka (Hotuna)

Kimanin mutane takwas ne suka riga mu gidan gaskiya a sanadiyyar hari da wani mutumi ya kai a unguwar Lower Manhattan dake babban kasar Amurka, wato New York.

An kai hari ta’addanci a babban birnin Amurka, Newyork, mutane 8 sun halaka (Hotuna)
Wani Attajiri ya hankade Bill Gates daga kujerar sa ta Attajiran duniya

Sakamakon bayanan da aka samu a Amazon.com Inc. hannun jari Jumma'a ya tura Jeff Bezos a saman Billionaires Index a karo na farko, ya sa shi a gaban Bill Gates

Wani Attajiri ya hankade Bill Gates daga kujerar sa ta Attajiran duniya
Ogbeh bai fadi dai-dai ba, Amurka bata ki doyan yan Najeriya ba - Mai fitar da doya

Wani dan Najeriya mai safaran doya, Dr. Timothy Ijir, mazaunin kasar Amurka, ya ce hukumomin Amurka basu ki masu safaran doya daga Najeriya kamar cewar Ogbeh.

Ogbeh bai fadi dai-dai ba, Amurka bata ki doyan yan Najeriya ba - Mai fitar da doya
Farashin danyen man fetur ya tashi sama da $60 a kasuwan duniya

Farashin man fetur ya tashi a ranar Litinin saboda bukatar man ya karu a nahiyan Asiya. Kuma kasuwar Amurka ta fadi kasa saboda man dake fita daga kasashen lara

Farashin danyen man fetur ya tashi sama da $60 a kasuwan duniya
Rashin gaskiya: An jefa wani Dan Najeriya kurkuku a Kasar Amurka

Za ku ji cewa wani Dan Najeriya Kunle Williams zai yi zaman kurkuku na shekaru 6 da rabi a Amurka. Bayan an same sa da aikata rashin gaskiya a Kasar.

Rashin gaskiya: An jefa wani Dan Najeriya kurkuku a Kasar Amurka
Dan kunan bakin wake Farouk Abdulmutallab ya kai karar Ma'aikatar Shari'ar Amurka

Dan kunan bakin waken nan dan asalin Najeriya, Farouk Abdulmutallab, wanda a halin yanzu ke daure a gidan yari a Amurka na rai da rai, ya kai kara kotu.

Dan kunan bakin wake Farouk Abdulmutallab ya kai karar Ma'aikatar Shari'ar Amurka
Kasar Amurka ta fice daga kungiyar kasashen duniya ta UNESCO bisa zargin nunawa Isra'ila wariya

Amurka ta fice daga kungiyar kasashen duniya ta UNESCO bisa zargin nunawa Kasar Isra'ila wariya. A baya Amurka tayi barazanar rage kudin da take baiwa UNESCO

Kasar Amurka ta fice daga kungiyar kasashen duniya ta UNESCO bisa zargin nunawa Isra'ila wariya
Rikici: Babu maganar lalama in dai Kasar Koriya ce Inji Donald Trump

Labari ya iso mana cewa Shugaban kasar Amurka Donald Trump yace an gama sulhu da Kasar Koriya ta Arewa. Trump yace Gwamnatocin baya sun yi kuma an gama.

Rikici: Babu maganar lalama in dai Kasar Koriya ce Inji Donald Trump
Biyafara: Amurka da ja kunnen Gwamnatin Shugaba Buhari

Za ku ji cewa Kasar Amurka ta gargadi Najeriya game da rikicin Biyafara inda tace a zauna domin shawo kan matsalar shi ne zai kawo zaman lafiya a Najeriya.

Biyafara: Amurka da ja kunnen Gwamnatin Shugaba Buhari
Harin 'yan ta'adda yayi sanadiyyar mutuwar sojojin jamhuriyar Nijar da na kasar Amurka

An kaiwa sojojin harin​ kwanton baunar ne yayin da suke karbar horo daga wurin sojojin Amurka a kan yaki da ta'addanci, kamar yadda ma'aikatar tsaron kasar Nija

Harin 'yan ta'adda yayi sanadiyyar mutuwar sojojin jamhuriyar Nijar da na kasar Amurka
Gwamnatin tarayya zata biniciki fitar da gurbatattun doya zuwa kasashen turai

Gwamnatin tarayya zata biniciki fitar da gurbatattun doya zuwa kasashen turai. Najeriya ta fara fitar da doya zuwa turai domin farfado da tattalin arzikin kasa

Gwamnatin tarayya zata biniciki fitar da gurbatattun doya zuwa kasashen turai
Amurka ta ba Najeriya da wasu makwabtar ta tallafin dala miliyan 54

Kasar Amurka ta ba da kyautar dala 54, ban da taimakon agaji ga Najeriya, Kamaru, Chadi da kuma wasu kasashe 4 da rikicin kungiyar ta Boko Haram ta shafa.

Amurka ta ba Najeriya da wasu makwabtar ta tallafin dala miliyan 54
Dan bindiga ya hallaka mutane 50 a wani hari mafi muni a tarihin ƙasar Amurka

Majiyar NAIJ.com ta ruwaito dna bindigan mai suna Stephen Paddock ya bude wuta ne daga hawa na 32 na wani katafaren Otal, mai suna Mandalay Bay, da daren jiya.

Dan bindiga ya hallaka mutane 50 a wani hari mafi muni a tarihin ƙasar Amurka
Ka san yawan ɗaliban Najeriya dake karatu a ƙasar Amurka?

John yace taron ya samu tagomashi,inda jami’o’i guda 25 suka samu damar bajakolinsu ga dalibai dake son cigaba da karatunsu a kasar, kamar yadda majiyar NAIJ.co

Ka san yawan ɗaliban Najeriya dake karatu a ƙasar Amurka?
NAIJ.com
Mailfire view pixel