Kasar Kenya

Yadda Osinbajo ya gana da shuwagabannin ƙasashen Afirka a kasar Kenya (Hotuna)

Marigayiya Sharon ta kasance manaja ce a wani kungiyar sa kai

Wata budurwa mai suna Sharon ta hallaka kanta a kasar Ingila bayan tayi korafin cewar kadaice na damunta, sakamakon danginta da mijinta sunyi nesa da ita

Marigayiya Sharon ta kasance manaja ce a wani kungiyar sa kai
Kalli abunda wannan mata ta bukaci abokai suyi mata don kudi (hoto)

Wata mata yar kasar Kenya mai suna Vannesey ta bukaci abokanta na shafin Facebbok da su mareta su bata kudi inda ta tambayesu ko zasu iya.

Kalli abunda wannan mata ta bukaci abokai suyi mata don kudi (hoto)
Dan wasan kwaikwayo Ba'amerike haifaffen Kenya, Owiso Odera ya rasu

Sanennen dan wasan kwaikwayo haifaffen Kenya Owiso Odera wanda aka fi sani da sunan da ya fito a wasu wasanninsa na CW watau

Dan wasan kwaikwayo Ba'amerike haifaffen Kenya, Owiso Odera ya rasu
Abunda wasu fastoci biyu sukayi wa matar wani mamba na cocinsu a bainar jama’a zai saka kuka

Wasu Fastoci guda biyu da wani mamba na cocinsu sun hadu sunyi wa matar mamban duka a coci kan ta ki abincewa da bukatar su a kasar Kenya.

Abunda wasu fastoci biyu sukayi wa matar wani mamba na cocinsu a bainar jama’a zai saka kuka
An dauki hoton wasu manyan jami'an gwamnati su biyu suna aikata zina

Jami'an gwamnati su biyu an dauke su, sunayin zina a kasar Kenya.

An dauki hoton wasu manyan jami'an gwamnati su biyu suna aikata zina
Najeriya ta fi Kasar Kenya nesa ba kusa ba- Femi Fani-Kayode

Tsohon Ministan Sufurin Jiragen sama na Najeriya, Fani-Kayode, yace Najeriya fa ba sa’ar Kenya ba je, ya fadi haka ne a shafin sa na Twitter.

Najeriya ta fi Kasar Kenya nesa ba kusa ba- Femi Fani-Kayode
Yar shekaru 60 takammala karatun lauya

Yar shekaru 60 takammala karatun lauya

Komai mai yiwuwa ne a rayurwar nan, kada ka sake wani kalubale ya hana ka cigaba, idan ka samu wata dama, toh kayi amfani da damar ka.

Yar shekaru 60 takammala karatun lauya
Kalli abinda wani dalibi matashi ya kirkiro a Kenya

Akwai mutane da yawa masu basira da fasaha a cikin al'umma; matasa a cikinsu na amfani da lokacinsu wajen yin abubuwa masu amfani kuma basu

Kalli abinda wani dalibi matashi ya kirkiro a Kenya
Shugaba Buhari da dawo daga kasar Kenya

Shugaba Buhari da dawo daga kasar Kenya

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo daga kasar Kenya inda ya halarci taronTokyo International Conference on African Development(TICAD VI)

Shugaba Buhari da dawo daga kasar Kenya
Buhari: Najeriya za ta shiga cikin sahun manyan kasashe 100 na duniya

Shugaba Muhammadu Buhari yace, Najeriya za ta shiga cikin sahun manyan kasashe 100 na duniya zuwa shekarar 2019.

Buhari: Najeriya za ta shiga cikin sahun manyan kasashe 100 na duniya
Buhari yayi tafiya kasar Kenya

Buhari yayi tafiya kasar Kenya

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bar babban filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe da ke Abuja a yau, 26 ga watan agusta. domin zuwa kasar kenya

Buhari yayi tafiya kasar Kenya
Wata mata ta ci bugun tsiya a hannun yaran kishiyar ta

Zancen dukan mata na cigaba da kamari a kasar Kenya yayinda wata mata yar shekaru 23 a garin Kajiado ta ci kazamin dukan yaran kishiyar ta.

Wata mata ta ci bugun tsiya a hannun yaran kishiyar ta
NAIJ.com
Mailfire view pixel