Kasashen Duniya

Shugaban Iran Hassan Rouhani ya ce sun kawo karshen daular Islama ta Iraqi

Najeriya ta zama ta biyu a duniya a fannin noman dawa

Rahotanni sun kawo cewa kasar Najeriya ta zamo ta biyu cikin kasashen dake noman dawa a fadin duniya, bayan kasar Amurka, wacce ita ce ta daya a duniya.

Najeriya ta zama ta biyu a duniya a fannin noman dawa
Cin zarafin bil-adama: Rahoto kan kisan gillar da ake yi wa musulmi a hannun limaman addinin Buddha a kasar Burma

Cin Zarafin bil-adama: Kisan kare dangi da limaman addinin Buddha ke yi wa musulmi a kasar Burma/Myanmar ya kai intaha, wannan bincike ne da rahoto cikin jeri

Cin zarafin bil-adama: Rahoto kan kisan gillar da ake yi wa musulmi a hannun limaman addinin Buddha a kasar Burma
Kasashe 25 da suka fi kowa karfin soji

Kasashe 25 da suka fi kowa karfin soji

Karfin kayan yakin kasa ya kama da yawan dakarun sojoji, igwa, jiragen sama na yaki, jiragen kasan ruwa (submarines), manyan jiragen ruwa da jiragen sama na

Kasashe 25 da suka fi kowa karfin soji
Saboda Tsaro: Kasashen Musulmi 10 Masu Karfin Soji a Duniya

Saboda Tsaro: Kasashen Musulmi 10 ma su Karfin soji a duniya kuma kasu fada a ji a duniya musamman kasashen larabawa da gabas ta tsakiya saboda karfin Tsaronsu

Saboda Tsaro: Kasashen Musulmi 10 Masu Karfin Soji a Duniya
Barayi sun shiga uku: Najeriya da Kasar UAE (Dubai) sun kulla yarjejeniyar dawo da gudaddun barayi gida

Barayi sun shiga uku: Najeriya da Kasar UAE wato Dubai sun kulla yarjejeniyar dawo da gudaddun barayi daga Najeriya da ma dukiyoyin nasu gida Najeriya

Barayi sun shiga uku: Najeriya da Kasar UAE (Dubai) sun kulla yarjejeniyar dawo da gudaddun barayi gida
Mun dakatar da baiwa yan Najeriya takardar izinin shiga kasar mu - Kasar Nadalan

A ranar 23 ga watan Augusta na 2017, ofisin jakadancin kasar Netherland a Najeriya ya tunatar da yan Najeria cewa a halin yanzu sun dakatar da baiwa yan Najeria

Mun dakatar da baiwa yan Najeriya takardar izinin shiga kasar mu - Kasar Nadalan
Wata Kasar Afrika ta gamu da ha'ulai; har yanzu ba a ga mutane 600 ba

Abin ayi kuka ne a Duniya bayan annoba ta afkawa Kasar Sierra Leone ta nan Afrika inda aka yi rashin mutane rututu a sanadiyar wasu mulmulallun laka.

Wata Kasar Afrika ta gamu da ha'ulai; har yanzu ba a ga mutane 600 ba
Zaben shugaban kasa na Kenya ya zo da tarnaki, har an kashe mutum 11, hakan na kama da Najeriya?

Zaben shugaban kasa na Kenya ya zo da tarnaki, har an kashe mutum 11, hakan na kama da Najeriya? An kashe mutane dubbai a wancan zaben na 2007 dama kuma

Zaben shugaban kasa na Kenya ya zo da tarnaki, har an kashe mutum 11, hakan na kama da Najeriya?
Oyegun: Sauran kiris Najeriya ta fara fitar da shinkafa kasashen waje

Shugaban jam'iyyar APC ta kasa, Cif John Odigie-Oyegun ya bayyana cewa Najeriya za ta shiga cikin jerin kasashen da suke fitar da shinkafa daga yanzu zuwa karsh

Oyegun: Sauran kiris Najeriya ta fara fitar da shinkafa kasashen waje
Rahoto: A bara, Najeriya ce kan gaba wajen kashe-kashen ta'addanci

Rahoto: A bara Najeriya ce kan gaba wajen kashe-kashen ta'addanci da kusan kashi 3 bisa 4. A shekarun nan dai Najeriya tayi kaurin suna wajen muggan laifuka

Rahoto: A bara, Najeriya ce kan gaba wajen kashe-kashen ta'addanci
Najeriya ta nawa tazo a Kasashen da suka fi hadari a Duniya?

Kasashe 10 da suka fi hadari a Duniya, Najeriya ta nawa tazo? A mafi yawan lokuta, Najeriya na fuskantar matsaloli na tsaro, da ma na rashin tabbas kan doriya

Najeriya ta nawa tazo a Kasashen da suka fi hadari a Duniya?
An yi bikin ranar haihuwar wanda ta fi tsufa a duniya mai shekaru 131 da jikoki 56

An yi bikin ranar haihuwar wanda ta fi tsufa a duniya mai shekaru 131 da jikoki 56,An haifi matar ne a watan Yuni 15, 1886 a yankin Kashgar da ke yammacin China

An yi bikin ranar haihuwar wanda ta fi tsufa a duniya mai shekaru 131 da jikoki 56
Wani gadan da China ta gina ta rushe bayan sati 2 da budewa

Wani gada da kamfanin kasar China wato Chinese Overseas Construction and Engineering Company ta gina wanda aka kashe dallar Amurka miliyan 12 ta rushe gaba daya

Wani gadan da China ta gina ta rushe bayan sati 2 da budewa
Faransa da Birtaniya za su dakile ta'addanci a Intanet

Faransa da Birtaniya sun bayyana shirinsu na yin aiki tare domin murkushe masu amfani da kafofin sadarwa na zamani wajen cusa tsattsauriyar akida ga matasa

Faransa da Birtaniya za su dakile ta'addanci a Intanet
Ana ta gwabza yaki shekaru da dama a gabas ta tsakiya, Qatar ta zamo saniyar ware

Ana ta gwabza yaki shekaru da dama a gabas ta tsakiya. Rikicin Kasashen larabawa ya kara tabarbarewa, Kasashen Larabawa sun yanke hulda da kasar Qatar

Ana ta gwabza yaki shekaru da dama a gabas ta tsakiya, Qatar ta zamo saniyar ware
Libya ta sake taso keyar wasu ‘yan Najeriya 159 (Hotuna)

An dawo da wasu ‘yan Najeriya daga kasar Libya yayin kokarin tsallakawa zuwa Turai. Akwai mata da dama cikin ‘yan ci-ranin da kasar Libya ta dawo da su.

Libya ta sake taso keyar wasu ‘yan Najeriya 159 (Hotuna)
Yarinyar da aka haifa da kafa 4, da kuma laka 2 anyi mata tiyata

An samu nasarar yi wa Dominique ‘yan kasar Kodebuwa tiyaka a birnin cikago. A na san rai dai jaririyar za ta koma wurin iyayenta da zarar ta gama murmurewa.

Yarinyar da aka haifa da kafa 4, da kuma laka 2 anyi mata tiyata
Trump ba zai halarci liyafar 'yan jaridar fadar shugaban kasa ta bana ba

Shugaban kasar Amurka trump ya bayyana ba zai halarci liyafar cin abincin dare tare da 'yan jaridar kasar wadda aka saba yi a duk shekara a fadar White House.

Trump ba zai halarci liyafar 'yan jaridar fadar shugaban kasa ta bana ba
Kana da labarin abin da zai faru a Najeriya?

Masana masu hange da binciken Duniya sun bayyana cewa a karshen makon nan za a samu husufi a Najeriya. Kungiyar bincike game da cigaban sararai ta bayyana.

Kana da labarin abin da zai faru a Najeriya?
Tafiya mabuɗin ilimi: Mace ta farko data zagaye ƙasashen duniya 196 a watanni 18

Wata mata yar shekaru 27 mai suna Cassie De Pecol yar garin Connecticut kasar Amurka ta kafa tarihin kasancewa mace mafi karancin shekaru data fara zagaye kasas

Tafiya mabuɗin ilimi: Mace ta farko data zagaye ƙasashen duniya 196 a watanni 18
An shiga uku: An sace ‘Yan kasar waje a Najeriya

Rahotanni da ke zuwa sun nuna an sace wasu baki Yan kasar waje a cikin Najeriya. Wannan abin kunya dai ya faru ne a Yamkin Neja-Delta mai arzikin mai a kasar.

An shiga uku: An sace ‘Yan kasar waje a Najeriya
Kasashen Afirka ta juya wa Najeriya baya – Inji Sanata Sani

Sanata Shehu Sani mai wakiltar Kaduna ta tsakiya ya ce kasar Najeriya tunbin giwa ne kawai saboda ta daina samun goyon bayan saurar kasashen Afrika.

Kasashen Afirka ta juya wa Najeriya baya – Inji Sanata Sani
NAIJ.com
Mailfire view pixel