Kiwon Lafiya

Idan kunne ya ji: A daina wanke gaba da sabulun kau da cutar fata

Shugaba Buhari yayi kira ga majalisa da suyi sauri su sa hannu a dokar kula da lafiya

Shugaba Buhari yayi kira ga majalisa da suyi sauri su sa hannu a dokar kula da lafiya. Buhari ya saki sababbin dokokin hukumar kula da cututtuka a kasa

Shugaba Buhari yayi kira ga majalisa da suyi sauri su sa hannu a dokar kula da lafiya
Sauƙi ya samu: Karanta yadda Buhari ya ƙame ƙam! har tsawon sama da awa 1 a gaban yan majalisa

Da alamu a kullu yaumin lafiyar shugaban kasa Muhammadu Buhari na cigaba da karuwa tun bayan jinyar da yayi na tsawon watanni uku a birnin Landan, kasar Ingila.

Sauƙi ya samu: Karanta yadda Buhari ya ƙame ƙam! har tsawon sama da awa 1 a gaban yan majalisa
Uwargidan Gwamna El-Rufai ta mika yaranta domin ayi musu rigakafin Bakon Dauro (Hotuna)

A yau ne Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya kaddamar da rigakafin bakon dauro na shekarar 2017/2018 a cibiyar samar da lafiya Miyetti Allah da ke Rigasa.

Uwargidan Gwamna El-Rufai ta mika yaranta domin ayi musu rigakafin Bakon Dauro (Hotuna)
Gwamanatin jihar Bauchi ta ba da umarnin raba wa cibioyoyin kiwon lafiya a kananan hukumomi 16 naira miliyan N46m

Gwamnatin jihar Bauchi ta ba da umarnin raba wa cibiyoyin kowin lafiya dake kananan hukumomi 16 naira N46 inganta fannin kiwon lafiya a kananan hukumomin jihar

Gwamanatin jihar Bauchi ta ba da umarnin raba wa cibioyoyin kiwon lafiya a kananan hukumomi 16 naira miliyan N46m
Ministar kula da kiwon Lafiya Ferfesa Adewole ya ce babu karanci maganin cizon maciji a Najeriya

Ministar kula da kiwon lafiya, Ferfesa Isaac Adewole, ya karyata jita-jitan da ake yadawa, na cewa maganin cizon maciji ya kare a Najeriya a zanatwar da yayi

Ministar kula da kiwon Lafiya Ferfesa Adewole ya ce babu karanci maganin cizon maciji a Najeriya
Ikon ALlah: Amfani 15 na ɓaure a jikin 'Dan Adam

Shi dai ɓaure wani dan itace ne da yake da nasaba da durumi, sai dai ya dara durumi zaki nesa ba kusa ba. Binciken NAIJ.com ya bankado sunadarai da ɓaure ya kun

Ikon ALlah: Amfani 15 na ɓaure a jikin 'Dan Adam
Kiwon lafiya: Yadda manja ke inganta lafiyar mutum

Shi dai manja ya samo asali ne daga bishiyar kwakwa ta manja wanda a turance a ke kiranta Oil Palm Tree. Manja ya kunshi sunadarai kamar haka: Vitamin A, beta-c

Kiwon lafiya: Yadda manja ke inganta lafiyar mutum
Lafiya uwar jiki: Amfani 7 na Namijin Goro a Jikin dan Adam

Namijin goro ya samo asali ne a wasu yankunan nahiyyar Afirka, kuma ya kan zubo 'ya'ya masu launin makuba. 'Ya'yan su kan yi girma kimanin inci 3 zuwa 5, kuma a

Lafiya uwar jiki: Amfani 7 na Namijin Goro a Jikin dan Adam
Sirrika 7 na ganyen Alayyahu a jikin dan Adam

Alayyahu wani koren ganye da ake amfani da shi a sassa daban-daban a fadin duniya wanda kowa na iya saye saboda rashin tsada ta fuskar kudi. Ya kuma samo asali

Sirrika 7 na ganyen Alayyahu a jikin dan Adam
Ashe bayan dandano akwai karin lafiya: Ga hanyoyi 4 na amfanin riɗi ga lafiyar dan Adam

Riɗi ya na daya daga cikin nau'ukan abinci da ake amfani da su dubunnan shekaru da suka gabata. Bincike ya bayyana cewa, shukar riɗi ita kadai ce shukar da ta j

Ashe bayan dandano akwai karin lafiya: Ga hanyoyi 4 na amfanin riɗi ga lafiyar dan Adam
Hotuna: Hanyoyi 6 na inganta lafiyar Dan Adam da Kabewa ke yi

Da yawan mutane su kan dauki Kabewa a matsayin kayan abinci mai karawa miyar taushe yawa da dandano, sai dai Kabewa ta wuce matsayar da yawan al'umma suka ajiye

Hotuna: Hanyoyi 6 na inganta lafiyar Dan Adam da Kabewa ke yi
Nau’in kayan abinci 7 dake rage ciwon hawan jini

Rahotanni sun kawo cewa akwai wasu nau’in abinci da ya kamata dan Adam ya dunga ta’ammali da su domin guje da kamuwa da wannan matsala ta cutar hawan jini.

Nau’in kayan abinci 7 dake rage ciwon hawan jini
Ashe ganyen Ayoyo na da matukar amfani, Karanta sirrika 6 da ya kunsa

NAIJ.com cikin bankade-bankaden ta, ta yi mamakin binciko wasu sirraka da ganyen Ayoyo ya kunsa, wanda wasu kance ganyen lalo, inda yarbawa kan kira shi da Ewed

Ashe ganyen Ayoyo na da matukar amfani, Karanta sirrika 6 da ya kunsa
Kar ka bari a baka labarin Sirrika 7 na tsamiya

Tsamiya wani itace ne dake tattare da gardi da kuma tsami ta fuskar dandano, kuma ana amfani da ita a fannukan magunguna da kayan abinci. Tsamiya itacen bishiya

Kar ka bari a baka labarin Sirrika 7 na tsamiya
Lafiya Jari: Cututtuka 5 da goruba ke warkarwa a jikin dan Adam

A wani sabon bincike da aka gudanar akan goruba ya bayyana mamora da kuma alfanu da dama da take da shi, sakamakon sunadaran flavonoids, saponins da tananis, wa

Lafiya Jari: Cututtuka 5 da goruba ke warkarwa a jikin dan Adam
Allah Sarki: Uwar yara 3 da ta kamu da kanjamau tace mutuwa ce kawai sauran gatanta

Cutar Kanjamau dai ana iya rage radadinta lokacin da take a HIV, idan ta rikida ta zama AIDS, to fa kabari dole. Tana lalata garkuwar jiki ne sai cutuka su kisa

Allah Sarki: Uwar yara 3 da ta kamu da kanjamau tace mutuwa ce kawai sauran gatanta
Mutane 3 da sai sun bi a hankali wajen shan gishiri

Ku na sane cewa Masana sun yi rubutu game da illar gishiri da yawa ga mutum. Akwai mutane 3 da musamman sai sun bi a hankali wajen shan gishiri a Duniya.

Mutane 3 da sai sun bi a hankali wajen shan gishiri
Gwamnati bata bamu ko kobo ba a shekarar nan - Asibin fadar shugaban kasa

Naira biliyan 2.9 gwamnati ta warewa asibitin tun daga shekarar 2015 zuwa 2017 kuma Naira miliyan 969 ne cikin adadin yazo hannun asibitin a cikin shekarun

Gwamnati bata bamu ko kobo ba a shekarar nan - Asibin fadar shugaban kasa
Hukumar sojin Najeriya ta yi watsi da zargin da ake ma ta, na yada cutar Monkey Pox a yankin kudu maso gabas

Rundunar sojin Najeriya ta kafa tarihi wajen inganta rayuwa farar hula a fannin kiwon lafiya. Duk yankin da rundunar sojojin Najeriya suka je yin atisaye, suna

Hukumar sojin Najeriya ta yi watsi da zargin da ake ma ta, na yada cutar Monkey Pox a yankin kudu maso gabas
Bincike: Yawan kananan yara masu teba na karuwa a duniya

Bincike: Yawan kananan yara masu teba na karuwa a duniya. Yawan kiba ya kan iya janyo ciwo a jikin dan adam. Yara masu kiba har su girma sukan girma da kibarsu

Bincike: Yawan kananan yara masu teba na karuwa a duniya
Kiwon Lafiya: Fa'idoji guda 9 na man ridi

Sanin kowa ne dai ridi abu ne mai arha, haka shi ma man ridin. Sai dai man ridin bai kai ridin shahara ba don ba kowa ya san akwai shi ba kuma yana da amfani.

Kiwon Lafiya: Fa'idoji guda 9 na man ridi
Kiwon Lafiya: Hanyoyi 5 domin kare kamuwa da cutar dajin mama (Kansa)

Cutar daji wato Kansar nono ya yawaita a tsakanin mata a wannan zamani. Don haka ya na da kyau ko wace mace ta san yadda zata nisanta kan ta daga kamuwa da shi.

Kiwon Lafiya: Hanyoyi 5 domin kare kamuwa da cutar dajin mama (Kansa)
NAIJ.com
Mailfire view pixel