Koma Bayan Tattalin Arzikin Kasa

Ko kun san nawa farashin Dala a yau?

Ko kun san nawa farashin Dala a yau?

Ko kun san nawa farashin Dala a yau?
Me zai sa naga laifin Buhari? Fasto Adelaja ya fadi wadanda ke da alhakin koma bayan tattalin arzikin Najeriya (bidiyo)

Adelaja na al’ajabin dalilin da yasa har yanzu mutane ke ganin laifin Buhari kan koma bayan tattalin arziki kamar shine ya shirya Averngers ya sasu ta'addanci.

Me zai sa naga laifin Buhari? Fasto Adelaja ya fadi wadanda ke da alhakin koma bayan tattalin arzikin Najeriya (bidiyo)
Dalilai 3 da zasu jefa Najeriya cikin matsananciyar yunwa wannan shekarar

Bayan haka rahotan ya nuna cewa kasar Najeriya musamman yankin arewa maso gabas sun fara fama da yunwa tun a shekarar 2016 domin ayukkan Boko Haram a yankin.

Dalilai 3 da zasu jefa Najeriya cikin matsananciyar yunwa wannan shekarar
Abubuwa10 da ka iya mayar da kai attajiri idan ka guje su a 2017

Ga wasu abubuwa 10 da ka iya mayar da kai attajiri a wannan shekara idan ka kiyaye da su, a bisa shawarar wani masani kan kasuwanci da harkar tattlin arziki

Abubuwa10 da ka iya mayar da kai attajiri idan ka guje su a 2017
Mun shiga halin da ya fi na yanzu, kuma mun fito-Inji Fashola

Ministan wuta da ayyuka da gidaje na Kasar nan, Babatunde Raji Fashola, yace a shekarun baya wajen 1989, Najeriya ta shiga wahalar da ta fi wannan da ake fama.

Mun shiga halin da ya fi na yanzu, kuma mun fito-Inji Fashola
Labari mai dadi: Gwamnatin tarayya ta bayyana ranar da koma bayan tattalin arziki zai zo karshe (kalli ranan)

Sakataren gwamnatin tarayya, Babachir Lawal ya tabbatar wa yan Najeriya cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kawo karshen koma bayan tattalin arziki.

Labari mai dadi: Gwamnatin tarayya ta bayyana ranar da koma bayan tattalin arziki zai zo karshe (kalli ranan)
Buhari ya bayyana yadda kasafin kudin 2017 zai kawo karshen koma bayan tattalin arziki

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa kasafin kudin 2017 wanda ba’a gabatar ba tukuna zai fitar da Najeriya daga koma bayan tattalin arziki.

Buhari ya bayyana yadda kasafin kudin 2017 zai kawo karshen koma bayan tattalin arziki
Kalli shinkafar roba da ake siyarwa a kasuwannin Najeriya saboda koma bayan tattalin arziki (bidiyo)

Rahotanni sun kawo cewa sakamakon matsalar koma bayan tattalin arziki da ake ciki a Najeriya wasu yan kasuwa sun shigo da shinkafar roba.

Kalli shinkafar roba da ake siyarwa a kasuwannin Najeriya saboda koma bayan tattalin arziki (bidiyo)
Dalilin da yasa gwamnatin Buhari ke fuskantar matsala- Gowon ya bayyana wa dattawan arewa

Tsohon shugaban kasa Janar Yakubu Gowon mai ritaya ya bayyana cewa cin hanci da rashawa ne kalubalan da gwamnatin Buhari ke fuskanta

Dalilin da yasa gwamnatin Buhari ke fuskantar matsala- Gowon ya bayyana wa dattawan arewa
Abun al’ajabi! Najeriya ta riga ta fara fita daga koma bayan tattalin arziki cewar Minista

Ministan kudi ta bayyana cewa kasar Najeriya ta kusa fita daga koma bayan tattalin arziki saboda gwamtain tarayya ta dau matakin da ya dace.

Abun al’ajabi! Najeriya ta riga ta fara fita daga koma bayan tattalin arziki cewar Minista
‘Yan Majalisar Dattawa ba su amince da Shugaba Buhari ba

A zaman ‘Yan Majalisar Dattawan Kasar nan na yau, Talata 27 ga watan yau sun ce ba su amince da maganar sayar da manyan kadarorin Kasar ba.

‘Yan Majalisar Dattawa ba su amince da Shugaba Buhari ba
A karshe! Tsohon Ministan  Goodluck Jonathan zai shawarci Buhari kan koma bayan tattalin arziki a Abuja

Shugaban bankin AfDB, Akinwunmi Adesina zai ziyarci Najeria don ya shawarci shugaban kasa Muhammadu Buhari kan koma bayan tattalin arziki.

A karshe! Tsohon Ministan Goodluck Jonathan zai shawarci Buhari kan koma bayan tattalin arziki a Abuja
NASS na iya gayyatar Buhari kan yadda za’a fita daga koma bayan tattalin arziki

NASS na iya kiran shugaban kasa Muhammadu buhari domin tsara yadda za'a shawo kan matsalar koma bayan tattalin arzikin kasa.

NASS na iya gayyatar Buhari kan yadda za’a fita daga koma bayan tattalin arziki
Koma bayan tattalin arziki: Makarantun boko sun bayar da rangwame a kan kudin makaranta

Wasu makarantun boko sunyi rangwame ga iyaye gurin biyan kudin makaranta sakamakon koma bayan tattalin arzikin da kasa ke ciki

Koma bayan tattalin arziki: Makarantun boko sun bayar da rangwame a kan kudin makaranta
Laifuka 26 da jam’iyyar PDP tayi wanda yayi sanadiyan koma bayan tattalin arziki- APC

Jam'iyyar APC ta bayyana abubuwa guda 26 da jam'iyyar PDP tayi wanda ya haddasa koma bayan tattain arzikin da kasar ke fama dashi a uyanzu

Laifuka 26 da jam’iyyar PDP tayi wanda yayi sanadiyan koma bayan tattalin arziki- APC
NAIJ.com
Mailfire view pixel