Kotu

Wani dan shekara 30 ya zakkewa budurwa har lahira a jihar Osun

Biafara: An dage sauraron Shari'a tsakanin Nnamdi Kanu da Gwamnatin Tarayya

An dage sauraron Karar da Shugaban IPOB, Nnamdi Kanu ya gabatar ga Kungiyar Kasashen Afirka ta Yamma wato ECOWAS, kan take hakkokin sa da Gwamnatin Tarayya tayi

Biafara: An dage sauraron Shari'a tsakanin Nnamdi Kanu da Gwamnatin Tarayya
Wani magidanci ya fada ma kotu cewa kyamaran da ya boye a dakin sa ya nuna matar shi ta na kwana da mazaje da yawa

Wata Kotun alada na Mapo dake Ibadan ta raba auren mai tsawon shekaru takwas tsakanin wata mata mai suna Temitope Osunbote da mijinta Elijah, Saboda zargin zina

Wani magidanci ya fada ma kotu cewa kyamaran da ya boye a dakin sa ya nuna matar shi ta na kwana da mazaje da yawa
An gurfanar da shugaban matan jam'iyyar APC da wasu manya 4 kan almundahanar N1.5 Billion na ma'aikatar Ilimi

A ranar Alhamis din da ta gabata ne wata babbar kotun birnin Benin dake jihar Edo, ta gurfanar da shugabar mata ta jam'iyyar APC Dakta Aisosa Amadasum, tsohon c

An gurfanar da shugaban matan jam'iyyar APC da wasu manya 4 kan almundahanar N1.5 Billion na ma'aikatar Ilimi
Jami'an yansanda sun kama wani mutum da ya yi wa diyar matar sa ciki mai shekaru 13 a jihar Legas

Jami’an yansandar jihar Legas sun kama wani mutum mai suna Saka Akonda da yi wa agolan sa mai shekaru 13 ciki da ikrarin soyayya bayan yana auren mahaifiyyar ta

Jami'an yansanda sun kama wani mutum da ya yi wa diyar matar sa ciki mai shekaru 13 a jihar Legas
Mun kashe Naira miliyan 177 wajen baiwa yan majalisa cin hanci ne - Tsohon diraktan da aka garkame

Tsohon Darakta Janar na makarantar bincike da koyon aikin noma (Institute of Agricultural Research and Training) Farfesa Benjamen Ogunmodede, ya bayyana cewa sh

Mun kashe Naira miliyan 177 wajen baiwa yan majalisa cin hanci ne - Tsohon diraktan da aka garkame
An gano garejin manyan motoci mallakin Evans a Legas

Da yiwuwan gawurtaccen mai garkuwa da mutane wato Chukwudumeme Onwumadike da ake aka fi sani da Evans na da kaddarori fiye da yadda al'umma ke tunani.

An gano garejin manyan motoci mallakin Evans a Legas
A raba aurenmu, mijina baya bani abinci – Wata mata ta bayyanawa kotu

Wata matar aure mai suna, Hafsat Mohammed, ta bukaci wata kotun Shari’a da ke zaune a Minna ta raba aurenta da mijinta saboda baya cepane a gida sai shaye shaye

A raba aurenmu, mijina baya bani abinci – Wata mata ta bayyanawa kotu
Yadda Saraki ya hana kungiyan IPOB kunyatar da Buhari a kotu

Kungiyan dattawan Arewan (NEF), ta ce shugaban majalissar dattawa senata Bukola Saraki ya hana kungiyan yan asalin Biyafara (IPOB) kunyatar da shugaban kasa

Yadda Saraki ya hana kungiyan IPOB kunyatar da Buhari a kotu
Gwamnatin Najeriya zata kirkiro kotuna don hukunci kan masu cin hanci da rashawa

Babban mai shari'a na Najeriya Walter Onnoghen ya bayyana kudirin kirkiro da kotuna don sauraron kararraki kan cin hanci da rashawa da sauran almundahana.

Gwamnatin Najeriya zata kirkiro kotuna don hukunci kan masu cin hanci da rashawa
Ya gurfana a gaban kotu da laifin satar buhu 500 na siminti

A yau Talata wata kotun majistare dake zamanta a babban birnin Osogba na jihar Osun, ta gurfanar da wani mutum Folorunsho Omoniyi da laifin satar buhu 500 na si

Ya gurfana a gaban kotu da laifin satar buhu 500 na siminti
Bayan far ma Hausawa, kotu ta gurfanar da mambobin IPOB 30 da suka tada tarzoma a jihar Ribas

A ranar Alhamis din da ta gabata, wata kotun Majistare dake zamanta a babban birnin Fatakwal dake jihar Ribas, ta daure wasu mambobin IPOB 30 wato masu fafutika

Bayan far ma Hausawa, kotu ta gurfanar da mambobin IPOB 30 da suka tada tarzoma a jihar Ribas
Yanzu-yanzu: Hukumar 'yansandan Jihar Rivers ta cafke tare da gurfanar da mayakan Biafra 32 da suka kai hari kan mazauna jihar (Hotuna)

Hukumar 'yansandan Jihar Rivers ta cafke mayakan Biafra 32 da suka kai hari kan mazauna jihar (Hotuna) Wadan da aka kama din, yanzu haka, na harabar kotu

Yanzu-yanzu: Hukumar 'yansandan Jihar Rivers ta cafke tare da gurfanar da mayakan Biafra 32 da suka kai hari kan mazauna jihar (Hotuna)
Rikicin Aure: Miji ya buƙaci a raba aurensa da matarsa matsafiya, karanta abinda take masa

Wani mutum dan jihar Legas, Olarenwaju Moruf ya bayyana ma alkalin kotun gargajiya dake Igando cewa matarsa matsafiya ce, don har tana bacewa tana dawowa.

Rikicin Aure: Miji ya buƙaci a raba aurensa da matarsa matsafiya, karanta abinda take masa
Kotu da yanke ƙwakƙwaran hukunci kan wasu Fasto guda 2 da suka saci ƙaramar yarinya

Rundunar Yansandan jihar Legas ta gurfanar da wasu Fasto guda 2, Dorothy Ekutosi da Asekameh Victor, da suka sace wata karamar yarinya yar shekara 2 a Kasuwa.

Kotu da yanke ƙwakƙwaran hukunci kan wasu Fasto guda 2 da suka saci ƙaramar yarinya
An gurfanar da dan fizgen wayar salula mai shekaru 30

Wani dan fizgen wayar salula mai shekaru 30 Shina Ojo, ya sha da kyar yayin da ya fizge wayar salula daga hannun wani mutum a danjar kan hanyar Iju-Ishaga ta un

An gurfanar da dan fizgen wayar salula mai shekaru 30
Kotu ta dakatar da zartar da hukunci akan wani mutum da ya amsa laifin yiwa yarinya 'yar shekaru 8 fyade

Wata kotun Majistare da ke zamanta a babban birnin Minna na jihar Neja, ta dakatar da zartar da hukunci akan wani mutum Ayuba Salihu mai shekaru 32 da ya amsa l

Kotu ta dakatar da zartar da hukunci akan wani mutum da ya amsa laifin yiwa yarinya 'yar shekaru 8 fyade
Ke duniya ina zaki damu ne? Wani tsoho ya banka ma ƙaninsa wuta, ya ƙone ƙurmus

Wani tsoho mai shekaru 60 a rayuwa Adegboyega Abiose ya banka ma kaninsa Olayinka wuta, inda yak one kurmus, wanda hakan yayi sanadiyyar garzayawarsa barzahu.

Ke duniya ina zaki damu ne? Wani tsoho ya banka ma ƙaninsa wuta, ya ƙone ƙurmus
Masu aikin boyi boyin sun tafka ma Maigidansu mummunar ta’asa

Wasu ma’aikatan gidan wani mutumi su biyu da suka hada da Kuku da Maigadi sun takaita maigidansu, inda suka sace masa dukiya na fiye da naira miliyan 11.

Masu aikin boyi boyin sun tafka ma Maigidansu mummunar ta’asa
Kotu ta raba auren mu kawai - Wata matar aure ta bayyana dalilin ta

Wata matar aure, Fatimah Muhammad mai shekaru 16, ta bayyanawa wata kotun unguwar Karu dake birnin tarayya cewa, ta raba auren su da mijinta Tasiu Kasim, domin

Kotu ta raba auren mu kawai - Wata matar aure ta bayyana dalilin ta
Azal ta kai wani Kafinta ga satar Talo talo, ya gamu da hukunci mai tsanani

Wata karamar Kotu dake garin Kubwa na babban birnin tarayya Abuja ta yanke ma wani matashin Kafinta Rabiu ABdullahi hukuncin zaman gidan yari na watanni 4.

Azal ta kai wani Kafinta ga satar Talo talo, ya gamu da hukunci mai tsanani
Ba da dadewa ba: An wuce gidan yarin kirikiri da Evans

An tsare shahararren mai garkuwa da mutane wanda aka fi sani da Evans a kurkukun Kirikiri dake jihar Legas inda zai zauna kafin a cigaba da shariar sa

Ba da dadewa ba: An wuce gidan yarin kirikiri da Evans
Kotu ta zartar da hukuncin dauri na watanni 18 don a saci talabijin

Shafin DAILY TRUST ya kawo rahoton cewa,wata kotun dake zama a unguwar Masaka ta birnin jihar Nasarawa, ta yankewa wani lebura, Yusuf Isma'il, mai shekaru 23.

Kotu ta zartar da hukuncin dauri na watanni 18 don a saci talabijin
NAIJ.com
Mailfire view pixel