Kudade

Mutumin da ya busa usur aka gano kudaden da aka boye a Ikoyi yaki karban naira miliyan N325m a matsayin la'ada sai dai naira miliyan N860m

Gwamna Ayade ya baiwa malamai N10m kudin addu'a

Gwamna Ayade ya baiwa kungiyar Limamai N10,000,000 domin adu'o'in da sukayi masa. A dai wannan lokaci na kabilanci a iya cewa kudu ta nuna son arewa.

Gwamna Ayade ya baiwa malamai N10m kudin addu'a
Gwamnatin tarayya tayi ma jihohin Najeriya ruwa biliyoyin nairori (KARANTA)

Gwamnatin tarayya ta bayyana cikakken bayani kan kudaden data biya jihohin Najeriya bashin da suke binta, su 36, tare da kananan hukumominsu, tun daga 1995.

Gwamnatin tarayya tayi ma jihohin Najeriya ruwa biliyoyin nairori (KARANTA)
Kun ga yawan kudin da Buhari ya ba jihar ku nan don ta kyautata rayuwar talaka (Karanta)

A wata sanarwa da daraktan yada labarai na ma’aikatar Salisu Dambatta,yafitar yace naira biliyan 516 da miliyan dari uku da tamanin da hudu aka rabawa jihohi

Kun ga yawan kudin da Buhari ya ba jihar ku nan don ta kyautata rayuwar talaka (Karanta)
Jadawalin jihohi tare da kudin gwamnatin tarayya zata ba su na Paris Club

Jaridar NAIJ.com ta kawo muku jerin jihohi tare da rabon da zasu samu na kudin da shugaba Buhari ya bada umurni a rabawa jihohi 36 na Paris Club. A sha karatu.

Jadawalin jihohi tare da kudin gwamnatin tarayya zata ba su na Paris Club
Ku kalli hotunan tsafin kudaden Najeriya

Ana cewa, wani dan Najeriya da ya buga hotunan tsafin kudaden Najeriya kan shafin Tuwita din sa. Amma, wasu mutane sun fada wanda wata yarinya ba namiji bane.

Ku kalli hotunan tsafin kudaden Najeriya
Fayose ya buga da EFCC a bisa wannan dalili

Gwamnan Ekiti ya sake karawa da EFCC a jihar a kokarin jami'an hukumar na kama wata mata da ta je cire kudi a asudun da hukumar ta dakatar.

Fayose ya buga da EFCC a bisa wannan dalili
Yadda majalisar tarayya ta yi aringizo a kasafin kudin 2016

Wani rahoto ya nuna cewa majalisar ta yi arigizon Naira biliyan 481, da kuma biliyan 100 a ayyukan mazabu a kasafin kudin bana.

Yadda majalisar tarayya ta yi aringizo a kasafin kudin 2016
Kotu ta takawa EFCC birki a Akwa Ibom

Kotu ta takawa EFCC birki a Akwa Ibom

A jihar Akwa Ibom a inda wata babban kotun ta bayar da umarnin dakatar da EFCC daga gudanar da bincike a kan tafiyar da kudaden jihar.

Kotu ta takawa EFCC birki a Akwa Ibom
NAIJ.com
Mailfire view pixel