Kudin Fansho

Bamu da masaniyar Maina ya yi tafiya tun 2013 - Shugaban hukumar shige da fice

Gwamnati ta shigar da Maina kara kan laifuka har shidda, duba wadanne laifuka ne

Gwamnati ta shigar da Maina kara kan laifuka har shidda, duba wadanne laifuka aka rubuta. Shi dai Maina ya buya amma yana sakin bayanai da bidiyo akai-akai

Gwamnati ta shigar da Maina kara kan laifuka har shidda, duba wadanne laifuka ne
Hadimin Maina ya bayyana dalilin da yasa maigidansa buya

Mista Olajide Fasakin, daya daga cikin hadiman tsohon shugaban hukumar fansho, Mista Abdulrasheed Maina, yace maigidan sa ya boye ne saboda karda a kashe shi.

Hadimin Maina ya bayyana dalilin da yasa maigidansa buya
Na gargadi shugaba Muhammadu Buhari game da batun sake dawo da Maina

Shugaban ma'aikatar tarayya, Winifred Oyo-Ita, ta ce shugaba Muhammadu Buhari na da masaniya kan sake dawo da tsohon shugaban hukumar fansho, Abdulrasheed Maina

Na gargadi shugaba Muhammadu Buhari game da batun sake dawo da Maina
Gwamnatin Buhari ne ta roki Abdurrashid Maina ya dare Jirgin Canji - Iyalan Maina

Iyalan Abdurrashid Maina, tsohon shugaban Hukumar Fadar Shugaban Kasa mai Kula da Fansho, sun yi ikirarin cewa Gwamnatin Buhari ne ta roki Maina yazo yayi aiki.

Gwamnatin Buhari ne ta roki Abdurrashid Maina ya dare Jirgin Canji - Iyalan Maina
Maina: Jam'iyyar APC ta nuna rashin jin dadin abin da ya faru a Gwamnatin Buhari

Za ku ji yadda APC mai mulki ta nuna rashin jin dadin abin da ya faru game da Abdurrasheed Maina inda tace abin da kunya a ce an yi wannan a mulkin ta.

Maina: Jam'iyyar APC ta nuna rashin jin dadin abin da ya faru a Gwamnatin Buhari
Majalisar Wakilai na binciken lamarin Maina

Majalisar Wakilai na binciken lamarin Maina. Hukumar EFCC ta fara neman Maina ruwa-a-jallo ne tun a shekarar 2015. An bawa Maina mukamin babban darakta a sace

Majalisar Wakilai na binciken lamarin Maina
Mutanen Buhari suka taimaka wa Abudulrasheed Maina ya tsere daga Najeriya - Deji Adeyanju

Jigo a jam’iyyar PDP, Prince Deji Adeyanu, ya zargi mutanen Buhari da taimakawa, tsohon shugaban ma’aikatar hukumar fensho, Abdulrasheed Maina tserewa

Mutanen Buhari suka taimaka wa Abudulrasheed Maina ya tsere daga Najeriya - Deji Adeyanju
Za a fara tantance tsofin sojoji domin biyansu fansho

Hukumar sojin Najeriya tare da hukumar biyan fanshon soji ta bayyana ranar 29 ga watan Nuwamba a matsayin ranar da zata fara tantance dukkan tsofin sojoji domin

Za a fara tantance tsofin sojoji domin biyansu fansho
Shugaba Buhari ya yi goma ta arziki ga 'yan sanda fiye da 200 da suka halarci yakin Basasa

Shugaba kasa Muhammadu Buhari ya bayar da amincewar sa wajen biyan Fansho ga jami'an 'yan sanda wadanda suka marawa 'yan sandan Biyafara baya a lokacin yakin Ba

Shugaba Buhari ya yi goma ta arziki ga 'yan sanda fiye da 200 da suka halarci yakin Basasa
Kudin fansho sun bace a Niger - Gwamna Bello

Gwamnatin Niger ta bada rahoton bacewar kudin fansho biliyan N5.7. Ta kafa kwamitin bincika neman kudin. An dade ana badakala da kudin ma'aikata da 'yan fansho.

Kudin fansho sun bace a Niger - Gwamna Bello
Tsoffin ma’aikata na bin gwamnatin wani jihar arewa albashin kudaden sallama sama da biliyan N19

Kungiyar ba ta anfana ko da kwandala ba daga tallafin da gwamnati tarayya ke rabawa jihohi na kudin "bail out" ko kuma Paris Club kamar yadda ake mai lakabi.

Tsoffin ma’aikata na bin gwamnatin wani jihar arewa albashin kudaden sallama sama da biliyan N19
Hukumar DSS ta kai simame ofishin hukumar fansho

Jami’an hukumar yan sandan leken asiri wato DSS ta kai simame ofishin hukumar fanshon Najeriya wato PenCom da ke Abuja bisa ga kunnen kashin dirakta janar.

Hukumar DSS ta kai simame ofishin hukumar fansho
Gwamnonini 6 cikin 36 ne kacal bamu bi bashin kudin fansho - Kungiyar yan fansho

Gamayyar yan fanshon Najeriya, NUP tace gwamnoni 6 cikin 36 kacal ne ba’a bin bashin kudin fansho.Wannan na kunshe cikin jawabin da kakakin kungiyar ya rattaba.

Gwamnonini 6 cikin 36 ne kacal bamu bi bashin kudin fansho - Kungiyar yan fansho
Dattawa a Arewa sunyi Allah-wadai da mulkin APC

Kungiyar tsoffin ma’aikata ta kasa reshen jihar Adamawa ta ce'ya'yanta na bin gwamnatia jihar bashin kudaden sallama sama da Naira biliyan goma sha tara.

Dattawa a Arewa sunyi Allah-wadai da mulkin APC
Kaico! ýan fansho miliyan 1 ne suka mutu a Kwara suna jiran hakkinsu’ – inji Kungiyar Fansho

Kungiyar yan fansho ta kasa (NUP) ta bayyana a ranar Alhamis 16 ga watan Feburairu cewar yan fansho 1, 126, 000 ne suka mutu a jihar Kwara ba tare da biyansu ha

Kaico! ýan fansho miliyan 1 ne suka mutu a Kwara suna jiran hakkinsu’ – inji Kungiyar Fansho
'Yan Fansho sun yi zanga-zangar rashin amincewa da matakan Okorocha

'Yan Fansho a Owerri sun fito kan titi dauke da kwalaye suna nuna rashin amincewarsu na zabtare musu fanshonsu da Okorocha ke shirin yi da kaso 60 cikin dari

'Yan Fansho sun yi zanga-zangar rashin amincewa da matakan Okorocha
Tsaffin Soji sunyi barazanar yin zanga-zanga akan rashin biyansu kudin fansho

Wasu tsaffin Soji sunyi kira ga shugaba Buhari ya kula da su Kaman yadda ake kula da tsaffin sojin Biafra. Tsaffin Sojin sunyi barazanar yin zanga-zanga a Abuja

Tsaffin Soji sunyi barazanar yin zanga-zanga akan rashin biyansu kudin fansho
Za kuyi mamakin yawan kudin 'fanshon' da wannan Ambasada din nan yake karba duk wata (Karanta)

Ambasada Bashir Wali yayi kira ga wadanda ke da alhaki kan lamarin fansho da su taya shi yin duba kan lamarin.

Za kuyi mamakin yawan kudin 'fanshon' da wannan Ambasada din nan yake karba duk wata (Karanta)
Obasanjo yayi magana akan tabarbarewan tattalin arziki

Obasanjo ya tuhumci gwamnoni da laifin rashin tattali. Tsohon shugaban yace duk da rashawan da ke gwamnatin sa,ba’a taba kudin fansho ba

Obasanjo yayi magana akan tabarbarewan tattalin arziki
Manyan jami’an gwamnati na jihar Kogi 5 da aka kama domin sama da fadi a kan kudin fansho

An kama wasu manyan jami'an gwamnati guda biyar a jihar kogi da laifin yin sama da fadi a kan kudin yan fansho, akawun jihar ya tabbatar

Manyan jami’an gwamnati na jihar Kogi 5 da aka kama domin sama da fadi a kan kudin fansho
NAIJ.com
Mailfire view pixel