Kudin Makamai

Kudin makamai: Kayi wa Buhari magana a daga mana kafa-Ministocin Jonathan

Kuma dai: Kotu ta kara bada belin Dasuki

A jiya ne aka kara gurfanar da Sambo Dasuki a gaban kotu. Babban Kotun ta tabbatar da beli ga Sambo Dasuki. Sai dai har yanzu Dasuki na daure ba a sake sa ba.

Kuma dai: Kotu ta kara bada belin Dasuki
Kun ji irin makaman yakin da ake kerawa a Najeriya?

Babban sifeton 'yansandan Najeriya Ibrahim Idris ya nuna jin dadinsa tare da yabawa kan yadda ma'aikatar kera kayan yaki dake Ode Remo a jihar Ogun take gudanar

Kun ji irin makaman yakin da ake kerawa a Najeriya?
An kai hari Ofishin 'yan sanda an kuma sace makamai

Wasu 'yan bindiga da ba a san ko wanene ba sun kai hari ofishin 'yan sanda jihar Plato inda suka hallaka wani jami'i tare da jikkata wasu da kuma sace makamai

An kai hari Ofishin 'yan sanda an kuma sace makamai
Boko Haram: FG ta tanadi N5Billion domin makamai a 2017

Jaridan Punch ta bada rahoton cewa an lissafa wannan ne a kasafin kudin kasan 2017 da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gabatar majalisar dokokin tarayya.

Boko Haram: FG ta tanadi N5Billion domin makamai a 2017
An gano badakalar N2.175 billion a ma'aikatar tsaro

Kwamitin shugaban kasa akan binciken badakalar makamai ta gano wata kudi N2.175 billion a daya daga cikin ma'aikatan ma'aikatar tsaro.

An gano badakalar N2.175 billion a ma'aikatar tsaro
Wani shaida ya tona asirin Fayose kan yadda ya karbi naira miliyan 1.2 daga kudin makamai

Shaida da aka gurfanar a bincike da ake gudanarwa na rashawa, Alade Sunday ya bayyana yanda Fayose ya karbi kason sa a kudin makamai.

Wani shaida ya tona asirin Fayose kan yadda ya karbi naira miliyan 1.2 daga kudin makamai
EFCC sun bukaci Karin kudi yayinda Obanikoro ya dawo da naira miliyan 100

Tsohon Ministan tsaro na jiha, Obanikoro ya dawo da naira miliyan 100 ga hukumar yaki da cin hanci da yiwa tattalin arziki zagon kasa.

EFCC sun bukaci Karin kudi yayinda Obanikoro ya dawo da naira miliyan 100
Buhari ya samu jerin sunayen wadanda suka karbi kudin Dasuki, tsoffafin shugabanin kasa, malamai sun shiga ciki

Shugaba Buhari ya samu jerin sunayen wadanda suka karbi kudin daga hannun Kanal Sambo Dasuki tsohon shugaban kasa da malamai sun shiga ciki.

Buhari ya samu jerin sunayen wadanda suka karbi kudin Dasuki, tsoffafin shugabanin kasa, malamai sun shiga ciki
Shugaba Buhari zai saki Sambo Dasuki, amma fa…

Shugaban Kasa Muhammad Buhari ya gaji da tsare Sambo Dasuki, zai sake sa amma fa da sharadin zai maido abin da ya salwantar na kudin makamai

Shugaba Buhari zai saki Sambo Dasuki, amma fa…
An dage karar Sambo Dasuki

An dage karar Sambo Dasuki

Wani Babban Kotun Najeriya da ke zaune a Babban Birnin Tarayya Abuja ta dage karar Tsohon Mai bada shawara kan harkar tsaro Sambo Dasuki.

An dage karar Sambo Dasuki
Dalilin da yasa bamu saki Sambo Dasuki ba- Gwamnatin tarayya

Gwamnatin tarayya ta bayyana dalilin da yasa bata saki Sambo Dasuki ba duk da umarnin da Kotun ECOWAS ta baya, cewa akwai bukatar yin nazari.

Dalilin da yasa bamu saki Sambo Dasuki ba- Gwamnatin tarayya
Dalilin da ya sa muka daga shari’ar Sambo Dasuki zuwa watan Oktoba- Kotu

Wani babban kotun tarayya dake garin Abuja, ta daga sauraron shari'ar tsohon mai ba shugaban kasa shawara a harkan tsaro Sambo Dasuki

Dalilin da ya sa muka daga shari’ar Sambo Dasuki zuwa watan Oktoba- Kotu
EFCC zata gurfanar da Olu Falae kan cin hanci da rashawa

Hukumar yaki da cin hanci da hana almindana wato efcc na yunkurin gurfanar da Olu Falae gaban kotu kan karban miliyan 100 daga sambo dasuki

EFCC zata gurfanar da Olu Falae kan cin hanci da rashawa
Dasuki ya zargi Jonathan kan dala biliyan 15 na makamai

tsohon mai ba shugaban kasa shawara a harkan tsaro, kanar sambo dasuki mai ritaya ya zarga Gooodluck Jonathan cikin kudin makamai

Dasuki ya zargi Jonathan kan dala biliyan 15 na makamai
Omisore ya fara bayani kan Naira Biliyan din EFCC

Game da cewa yaci kudin makamai, Omisore Yace shi tun da yake a duniya bai ma san Dasuki ba, ana so ne kawai a bata masa suna a duniya.

Omisore ya fara bayani kan Naira Biliyan din EFCC
Obanikoro, Fayose sun ci sama da naira biliyan N4.745

Hukumar EFCC sun bayyana cewa Obanikoro da gwamnan jihar Ekiti, Fayose sun samu sama da naira biliyan N4.745 daga kudin makamai

Obanikoro, Fayose sun ci sama da naira biliyan N4.745
DSS sun kama shugaban kwamitin Buhari kan zamba

An kama wani mamba a kwamitin masu bincike a kan makamai, Air Commodore Umar Muhammed (mai ritaya) kan zargin aikata zamba

DSS sun kama shugaban kwamitin Buhari kan zamba
NAIJ.com
Mailfire view pixel