Kungiyar Ipob

Rundunar soji ta cafke 'yan kungiyar IPOB da ke yunkurin hana zabe a jihar Anambra (Hotuna)

Goodluck Jonathan ya karyata zargin goyon bayan kungiyar IPOB

Tsohon shugaban kasar Najertiya,Goodluck Jonathan ya musanta wani sanarwa da aka daganta shi da ita a kan goyon bayan kungiyar 'yan asalin yankin Biyafara, IPOB

Goodluck Jonathan ya karyata zargin goyon bayan kungiyar IPOB
Bayafra: Abin da na tattauna da Nnamdi Kanu a gidann yarin Kuje - Orji Kalu

Tsohon gwamnan jihar Abia, Orji Kalu ya bayyana abubuwan da suka tattauna da shugaban kungiyar IPOB, Kanu a lokacin da ya kai masa ziyara a gidan yarin Kuje.

Bayafra: Abin da na tattauna da Nnamdi Kanu a gidann yarin Kuje - Orji Kalu
Makaman da hukumar Kwastam ta gano a Legas mallakar IPOB ne, Inji Ministan Tsaro

Gwamnatin tarayya tayi zargin cewa bindigogi kirar double barrel da hukumar Kwastam ta kwace a tashan ruwa na Tin Can da ke Legas mallakar kungiyar IPOB ne

Makaman da hukumar Kwastam ta gano a Legas mallakar IPOB ne, Inji Ministan Tsaro
Mun san kana cusa kanka domin ka zamo mataimakin shugaban kasa a 2019 – IPOB sun caccaki shugaban Ohaneze Ndigbo

Kungiyar masu fafutukar neman kafa yankin Biyafara (IPOB) sun soki Dr Nnia Nwodo, shugaban Ohaneze Ndigbo cewa yana son zamowa mataimakin shugaban kasa.

Mun san kana cusa kanka domin ka zamo mataimakin shugaban kasa a 2019 – IPOB sun caccaki shugaban Ohaneze Ndigbo
Marc Enamhe ya yi kira ga Ibo da su hakura da fafutukar kafa Biyafara

Tsohon ciyaman na Kungiyar Lauyoyin Najeriya (NBA) wato Barista Marc Enamhe ya yi kira ga 'yan kabilar Ibo da su hakura da fafutukar neman kafa kasar Biyafara.

Marc Enamhe ya yi kira ga Ibo da su hakura da fafutukar kafa Biyafara
Biafara: An dage sauraron Shari'a tsakanin Nnamdi Kanu da Gwamnatin Tarayya

An dage sauraron Karar da Shugaban IPOB, Nnamdi Kanu ya gabatar ga Kungiyar Kasashen Afirka ta Yamma wato ECOWAS, kan take hakkokin sa da Gwamnatin Tarayya tayi

Biafara: An dage sauraron Shari'a tsakanin Nnamdi Kanu da Gwamnatin Tarayya
Ku zargi Buhari da Shugabannin kabilar Igbo idan muka dauki makamai domin yaki; In ji kungiyar IPOB

Kungiyar 'yan aware ta IPOB ta bayyanawa duniya cewar su zargi shugaba Muhammadu Buhari da Shugabannin kabilar Igbo idan suka dauki makamai domin fafatawa

Ku zargi Buhari da Shugabannin kabilar Igbo idan muka dauki makamai domin yaki; In ji kungiyar IPOB
Kungiyar IPOB ta bayar da umarnin zama a gida domin kauracewa zaben gwamna a jihar Anambra ranar 18 ga wata

kungiyar 'yan aware ta IPOB ta yi inkarin cewar zaben gwamna a jihar Anambra da za ai 18 ga wata ba zai yiwu ba, sannan ta umarci 'ya'yanta da ragowar masu kish

Kungiyar IPOB ta bayar da umarnin zama a gida domin kauracewa zaben gwamna a jihar Anambra ranar 18 ga wata
Biyafara ba ta cikin ajandan iyan kabilar Igbo

Shugaban kungiyar ‘yan kabilar Igbo Ohanaeze Ndigbo,Cif John Nnia Nwodo, a ranar Juma’a ya ce fafutukar kafa yankin Biyafara ba ajandan kudu maso gabas ba be.

Biyafara ba ta cikin ajandan iyan kabilar Igbo
Gwamnonin yankin kudu maso gabashin Najeriya matsorata ne

Ifeanyi Ejiofor, lauyan shugaban kungiyar ‘yan asalin yankin Biyafara, Nnamdi Kanu, ya bayyana wasu gwamnonin kudu maso gabashin Najeriya a matsayin matsorata.

Gwamnonin yankin kudu maso gabashin Najeriya matsorata ne
Shugaban kungiyar matasan Arewa ya caccaki IPOB akan zagin da suke yi wa tsohon gwamnan Abia

Kungiyar matasan Arewa (AYLF) a ranar Laraba ta caccaki kungiyar yan asalin Biyafara IPOB akan sukar da suka yi wa tsohon gwamnan jihar Abia, Orji Kalu

Shugaban kungiyar matasan Arewa ya caccaki IPOB akan zagin da suke yi wa tsohon gwamnan Abia
Biyafara ruhi ne da bindigogi da sauran makamai bazasu iya kashe ta ba – Fasto Chris Okafor

Fasto Chris Okafor, shugaban cocin Mountain of Liberation and Miracle Ministry, ya bayyana cewa Biyafara wata ruhi ce da baza’a iya kashe ta da bindigogi ba.

Biyafara ruhi ne da bindigogi da sauran makamai bazasu iya kashe ta ba – Fasto Chris Okafor
Biyafara: Da kamata yayi a tsige Buhari da Obasanjo - Ahamba

Mike Ahamba, wani lauyan tsarin mulki, ya soki majalisar dokoki, da basu tsige shugaban kasa wanda ya tura rundunar yaki aiki ba tare da amincewar su ba.

Biyafara: Da kamata yayi a tsige Buhari da Obasanjo - Ahamba
Barkan mu da zagayowar ranar 'yancin kai cikin zaman lafiya: Kungiyar arewa

A ranar talata ne, 3 ga watan Oktoba, Gamayyar Kungiyoyin Arewa ta hannun mai magana da yawun ta Abdul-Azeez Suleiman, ta yi wa 'yan Najeriya barka da gudanar

Barkan mu da zagayowar ranar 'yancin kai cikin zaman lafiya: Kungiyar arewa
Kungiyar ASJA ta bukaci Birtaniya ta tazo keyar Nnamdi Kanu zuwa Najeriya

Kungiyar ASJA a ranar Litinin,2 ga watan Oktoba ta kira Birtaniya cewa ta yi gaggawa tazo keyar shugaban kungiyar 'yan asalin yankin Biyafara, IPOB, Nnamdi Kanu

Kungiyar ASJA ta bukaci Birtaniya ta tazo keyar Nnamdi Kanu zuwa Najeriya
Yadda za'a kai ga yiwa kasa garanbawul - Lai Mohammed

Ministan ya yi kira ga mutane da su daina ganin laifin gwamnatin Buhari kan tabarbarewan al'amurra a kasan. Ya ce duk da irin matsaloli da gwamnatin ta gada dag

Yadda za'a kai ga yiwa kasa garanbawul - Lai Mohammed
Gwamnonin kudu maso gabas karanukar farautar Hausa-Fulani ne

A ranar Litinin ne kungiyar yan asalin Biyafara suka fito suka caccaki gwamnonin kudu maso gabas akan haramta kungiyar IPOB da kiran su karanukar Hausa Fulani

Gwamnonin kudu maso gabas karanukar farautar Hausa-Fulani ne
Dan uwan Nnamdi Kanu ya bayyana abubuwan da sojoji suka yi awon gaba da su a lokacin da suka kai hari gidan su

Emmanuel Kanu, kanin shugaban kungiyan yan asalin Biyafara Nnamdi Kanu, ya lissafo abubuwan da yake zargin sojojin Najeriya sun sace a dakin sa lokacin hari

Dan uwan Nnamdi Kanu ya bayyana abubuwan da sojoji suka yi awon gaba da su a lokacin da suka kai hari gidan su
Nadi da akayi ma kungiyar IPOB ya ceci yan Igbo miliyan 12 a wajen kudu maso gabas - Gwamnan Ebonyi

Gwamnan jihar Ebonyi, Chief David Umahi yace nadin da aka yi wakungiyan masu fafatukan kafa Biyafara ya tsirar da yan kabilan igbo fiye da miliyan 12.

Nadi da akayi ma kungiyar IPOB ya ceci yan Igbo miliyan 12 a wajen kudu maso gabas - Gwamnan Ebonyi
An binne dan kungiyar IPOB da ya mutu yayinda yake kare shugabansu, Nnamdi Kanu

Mista Ogoyi wanda ya fito daga Iyala Ogoja yam utu ne a lokacin karo tsakanin sojoji da wasu yan kungiyar Biyafara a Umuahia, jihar Abia a ranar 14 ga Satumba.

An binne dan kungiyar IPOB da ya mutu yayinda yake kare shugabansu, Nnamdi Kanu
Bayan da yaji wuta, Nnamdi Kanu na neman ganawa da Buhari domin sulhu

Daga karshe dai shugaban kungiyar masu fafutukar kafa kasar Biyafra, Nnamdi Kanu, wanda ake zargin ya tsere, na neman sulhu da shugaba Buhari. Kanu ya bayyana

Bayan da yaji wuta, Nnamdi Kanu na neman ganawa da Buhari domin sulhu
Hedkwatar rundunar soji Najeriya ta yi magana game da inda Nnamdi Kanu yake

Tun lokacin da sojoji suka kai hari gidan mahaifin Nnamdi Kanu dake Umuahia a ranar 14 ga watan Satumba, shugaban kungiyar IPOB Nnamdi Kanu ya bace a baya

Hedkwatar rundunar soji Najeriya ta yi magana game da inda Nnamdi Kanu yake
NAIJ.com
Mailfire view pixel