Kungiyar Likitoci

Likitoci sun yi gagardi akan illar amfani da kwayar maganin 'Antibiotics' ba tare da izinin su ba

Yajin aikin likitoci ya jefa marasa lafiya cikin halin kakanikayi

Da yawa daga cikin 'yan Najeriya marasa lafiya da suke kwan-kwance a asibitocin gwamnatin tarayya sun shiga cikin wani mawuyacin halin bayan da likitoci suka fa

Yajin aikin likitoci ya jefa marasa lafiya cikin halin kakanikayi
Kungiyar likitocin Najeriya na shirin shiga yajin Aiki a ranar Litinin

A cewar Olaopa daga gwamnatin tarayya har ta jahohi babu wacce ta nuna yunkuri wajen warware matsalolin da suke fuskanta da kuma cika alkawurin su ba.

Kungiyar likitocin Najeriya na shirin shiga yajin Aiki a ranar Litinin
Yadda shan ruwan roba yake haifar da cutar hakori

Kamar dai yadda aka sani, kayan zaki ba su barin hakori ya zauna lafiya kuma ruwa musamman ma na roba ana alakanta shi da mafi tsafta a cikin ruwan sha na mutan

Yadda shan ruwan roba yake haifar da cutar hakori
Gwamnati tayi gaggawan kawo karshen rikicin hukumar inshorar lafiya ta kasa – Kungiyar Likitoci

Kungiyar likitoci ta kasa ‘Guild of Medical Directors GMD’ ta yi kira ga gwamanti da ta hanzarta sassanta rikicin dake tsakanin hukumar inshorar lafiya ta kasa.

Gwamnati tayi gaggawan kawo karshen rikicin hukumar inshorar lafiya ta kasa – Kungiyar Likitoci
Abubuwa 5 da shugaba Buhari ya fada jiya

Lokacin da aka fada masa game da addu'o'in da ake yi masa a ciki da wajen Nijeriya, shugaba Muhammadu Buhari a cikin farin ciki ya kuma mika godiyar sa.

Abubuwa 5 da shugaba Buhari ya fada jiya
Kungiya likitocin Najeriya ta bayyana jihar da tafi yawan likitocin bogi

Kungiyan likitocin Najeriya,NMA, dake Ogun ta fitar da sunayen jihohin da suka fi likitocin boge a Najeriya a wani taron da suka saba a kowani shekara

Kungiya likitocin Najeriya ta bayyana jihar da tafi yawan likitocin bogi
Fadar Shugaban kasa ta bayyana abin da ya sa aka hana 'Yan jarida zuwa wajen Buhari

Fadar Shugaban kasa ta bayyana abin da ya sa aka hana 'Yan jarida zuwa wajen Buhari haka kuma n bayyana wadanda su ka san ranar dawowar Shugaban kasa Buhari

Fadar Shugaban kasa ta bayyana abin da ya sa aka hana 'Yan jarida zuwa wajen Buhari
Likitocin kasar Afrika ta kudu sunyi dashin mazakuta, karo na biyu a tarihin duniya

Wasu likitocin kasar Afrika ta kudu na jami’ar Stellenbosch University da asibitin Tygerberg Academic Hospital,sunyi tiyatan dashin mazakuta karo na biyu a tari

Likitocin kasar Afrika ta kudu sunyi dashin mazakuta, karo na biyu a tarihin duniya
Rikita-Rikita: Likitoci a Arewa sun sa kafar wando daya da gwamnatin wannan jihar

Kungiyar likitocin kasa reshen jihar Kogi (NMA) ta bukaci membobin ta da ke jihar da su yi watsi da barazanar da gwamnatin jihar ta yi masu na korar su daga

Rikita-Rikita: Likitoci a Arewa sun sa kafar wando daya da gwamnatin wannan jihar
Rashin lafiya: Shugaba Buhari ya bar Najeriya cikin dare domin ganin Likita

Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa shugaba Buhari ya koma asibiti can Birnin Landan domin ya ga Likitocin sa. Adesina yace babu dalilin tada hankali.

Rashin lafiya: Shugaba Buhari ya bar Najeriya cikin dare domin ganin Likita
Ko babba-da-babban sa: Dole ne mufi kowa albashi a fannin lafiya - Likitoci

Daga kashe kungiyar ta ce za ta kirkiro da dokar da zai samar wa kowani kwararren likita tambari da hakan zai taimaka wajen kau da baragurbin likitoci a tsakani

Ko babba-da-babban sa: Dole ne mufi kowa albashi a fannin lafiya - Likitoci
Annobar Sankarau: Gwamnatin Buhari ta aiko tawagar likitoci Arewa

Hukumar kiwon lafiya na majalisar dinkin duniya da kasar Britaniya sun samar da alluran rigakafi da magunguna domin taimakawa jihohin da suke fama da annubar

Annobar Sankarau: Gwamnatin Buhari ta aiko tawagar likitoci Arewa
Ba kan ta: ASUU za ta shiga yajin aiki

Ba kan ta: ASUU za ta shiga yajin aiki

Kungiyar Malaman Jami’a watau ASUU na shirin zuwa yaji idan har Gwamnati ba ta duba kukan su ba cikin gaggawa. Kungiyar dai tace tana bin wasu albashi shiru.

Ba kan ta: ASUU za ta shiga yajin aiki
Malaman Kimiya sun samu hujjan cewa akwai rayuwa bayan mutuwa

Wata gangamin likitocin jam'iar Ontario a kasar Kanada sun gudanar da wata bahasi inda kwakwalwan mamaci ke cigaba da aiki bayan mintina 10 da daina nishin sa.

Malaman Kimiya sun samu hujjan cewa akwai rayuwa bayan mutuwa
Baiyi karfi ba! Likitoci sun dakatar da kokarin dawo da Buhari kafin a kulle filin jirgin Abuja

Wani rahoto ya nuna cewa likitocin Buhari sun dakatar da dawowar shugaban kasa Muhammadu Buhari gida Najeriya, a daren ranar Lahadi, 5 ga watan Maris.

Baiyi karfi ba! Likitoci sun dakatar da kokarin dawo da Buhari kafin a kulle filin jirgin Abuja
Yar uwa ta ta shafa man fasto aciki, ta aifi mace maimako namiji

Yarinya da na aifa yar mamaki ce, tana fada ma yar uwan da aifi yarinya bayan wata bokwai da ta yi cikin kuma tana rokon ubangiji ta zama yarinya gashi kuma

Yar uwa ta ta shafa man fasto aciki, ta aifi mace maimako namiji
Wani musulumi na Kenya dake ciwon daji ya samu ya je hajji kafin ya mutu, burin shi ya cika

Aden ya fara rashin lafiya wasu shekarun baya' da ya fadi daga matatu ya ji ciwo a kafa, bayan watani, ciwon ya ki warkewa. Wanan, ne delilin da ya sa ya je

Wani musulumi na Kenya dake ciwon daji ya samu ya je hajji kafin ya mutu, burin shi ya cika
Yarinya ta kusa zama bishiya saboda wannan dalili

Wata yarinya 'yar shekara 10 ta gamu da wata larurar da ta sa tsiro ke fita a jikinta kamar bishiya a kasar Bengladeshi sakamakon wata cuta da ta kamu da ita

Yarinya ta kusa zama bishiya saboda wannan dalili
Mummunan rikici tsakanin likitoci da yan sanda a jihar Zamfara

Kwamishanan ‘yan sandan jihar Zamfara Shaba Alkali ya roki kungiyar da ta sassauta akan wannan hukuncin musamman yadda lamarin ya shafi kiwon lafiyar mata.

Mummunan rikici tsakanin likitoci da yan sanda a jihar Zamfara
Gwamnatin jihar Kebbi da likitocin jihar sun hada guiwa da likitocin kasar Amurka don kula da marasa lafiya

Gwamnatin jihar kebbi tare da hadin gwiwar likitocin jihar ta kawo wasu likitoci daga kasar Amurka don duba marasa lafiya a kyauta.

Gwamnatin jihar Kebbi da likitocin jihar sun hada guiwa da likitocin kasar Amurka don kula da marasa lafiya
Likitoci zasu fara yajin aiki nan da sati biyu

Kungiyar likitoci mazauna asibitocin kasar nan (NARD) sun sanar da gwamnatin tarayya niyyarsu na shiga yajin aiki.

Likitoci zasu fara yajin aiki nan da sati biyu
NAIJ.com
Mailfire view pixel