Kungiyar Matasan Arewa

Raba kasa: Arewa ta fitar da matsaya bayan wani muhimmin taro

Ci gaba: Samarin Arewa sun ce kabilar Ibo mazauna arewa kar su bar arewa, su manta da kiran IPOB

Ci gaba: Samarin Arewa sun ce kare kabilar Ibo mazauna arewa kar su bar arewa, su manta da kiran IPOB na lallai su koma yankin kudu kafin watan Oktoba

Ci gaba: Samarin Arewa sun ce kabilar Ibo mazauna arewa kar su bar arewa, su manta da kiran IPOB
Wa’adin barin gari: Fadar shugaban kasa ta gana da matasan Arewa

A jiya Talata, 22 ga watan Agusta kungiyar matasan Arewa ta gana da mai bada shawara na musamman ga shugaban kasa Muhammadu Buhari, Sanata Babafemi Ojudu.

Wa’adin barin gari: Fadar shugaban kasa ta gana da matasan Arewa
Shugaba Buhari ya dawo dole kowa ya kama bakinsa, a cewar wani jigon dan siyasa

Wani tsohon dan takarar gwamnan jihar Ekiti ya ce wadanda suka nemi 'yan kabilar Igbo ficewa daga Arewa ba za su iya magana yanzu da shugaba Buhari ya dawo ba.

Shugaba Buhari ya dawo dole kowa ya kama bakinsa, a cewar wani jigon dan siyasa
Jaruman Kannywood sun bayyana goyon baya ga gamayyar ƙungiyar matasan Arewa (Hotun)

Wasu daga cikin jaruman da suka jaddada goyon bayan nasu sun hada da Rabiu Rikadawa, Aisha Tsamiya, Hadiza Gabon, Adam Zango, Halima Atete da Jamila Nagudu.

Jaruman Kannywood sun bayyana goyon baya ga gamayyar ƙungiyar matasan Arewa (Hotun)
Shettima ya nema janye wa’adin da matasan Arewa suka ba ‘yan kabilar Igbo

Gwamnonin arewa wanda gwamnan jihar Borno kuma shugaban kungiyar gwamnonin ya wakilta, Kashim Shettima ya hadu da wasu rukuni na kungiyoyin matasan arewa.

Shettima ya nema janye wa’adin da matasan Arewa suka ba ‘yan kabilar Igbo
Shugabannin Arewa ne suka sa mu baiwa yan kabilar Igbo wa'adi - Kungiyar matasan Arewa

Shugaban kungiyar matasan Arewa Yerima Shettima ya yi ikirarin cewa wasu manya a Arewacin kasar nan ne suka sanya su baiwa inyamurai wa’adin barin yankin.

Shugabannin Arewa ne suka sa mu baiwa yan kabilar Igbo wa'adi - Kungiyar matasan Arewa
A kama Nnamdi Kanu ko mu dakatar da aiyukkan gwamnati a Abuja - Kungiyar matasan arewa

Kungiyar Matasan Arewa ta gudanar da zanga-zangan lumana ranar Laraba domin tunatar da gwamnatin tarayya kan bukatar su na kama shugaban IPOB Nnamdi Kanu.

A kama Nnamdi Kanu ko mu dakatar da aiyukkan gwamnati a Abuja - Kungiyar matasan arewa
Matasan arewa na cikin ganawa da Ndigbo dake Kano kan wa’adin barin gari

Taron na Kano na zuwa ne domin a tattauna don kawo karshen rigimar, bayan shugaban kungiyar AYCF, Shettima Yerima y adage cewa lallai suna nan akan bakar su.

Matasan arewa na cikin ganawa da Ndigbo dake Kano kan wa’adin barin gari
Yanzu Yanzu: Muna nan akan bakarmu, dole ‘yan Igbo su bar arewa a 1 ga watan Oktoba – Matasan Arewa

Kungiyar matasan tace wadanda ke da ra’ayin kasancewa daga cikin Najeriya suna iya ci gaba da zama yayinda wadanda basu da ra’ayi su bar yankin kafin Oktoba.

Yanzu Yanzu: Muna nan akan bakarmu, dole ‘yan Igbo su bar arewa a 1 ga watan Oktoba – Matasan Arewa
Kungiyar matasan Arewa sun gana da Orji Uzo Kalu (Hotuna)

Tsohon gwamnan jihar Abia Orji Uzo kalu ya bayyana a shafinsa na faceebook cewa a yau yan kungiyan matasan Arewa su ka kawo mishi ziyara a ofishinsa .

Kungiyar matasan Arewa sun gana da Orji Uzo Kalu (Hotuna)
Matasan Arewa zasu sanar da janye waádin barin gari da aka ba ýan Igbo a wannan mako - Kashim Shettima

Matasan Arewa sun yanke wannan shawara ne bayan wata ganawa da sukayi da gwamnan jihar Borno Kashim Shettima a Abuja a ranar Lahadi 30 ga watan Yuli..

Matasan Arewa zasu sanar da janye waádin barin gari da aka ba ýan Igbo a wannan mako - Kashim Shettima
A maimakon kora yan kabilar Igbo, ku kori yan Boko Haram - Kungiyar Arewa NYDG

Kungiyan tattaunawa na matasan Najeriya NYDG, ta shawarci kungiyan matasan Arewa ta ba wa kabilan Ibo wa’adin barin yakin Arewa da ta mayar da zuwa ga Boko-har

A maimakon kora yan kabilar Igbo, ku kori yan Boko Haram - Kungiyar Arewa NYDG
Rashin jan kunnen Nnamdi Kanu yana nuna cewa gwamnatin tarayya na mara masa baya wajen tada zaune tsaye - Matasan Arewa

A ranan Alhamis, wata kungiyar matasan Arewa mai suna Arewa Youths Assembly tayi kira da gwamnatin tarayya da ta tsare shugaban kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu.

Rashin jan kunnen Nnamdi Kanu yana nuna cewa gwamnatin tarayya na mara masa baya wajen tada zaune tsaye - Matasan Arewa
Abin da zai faru da Inyamurai a arewa nan da Oktoba

Gargadin da sulaiman ya yi, yana takun saka ne da magar da shugaban kungiyar Matawan arewa (AYCF) Yerima Shettima ya yi na cewa ba abin da zai sami alu'umar ibo

Abin da zai faru da Inyamurai a arewa nan da Oktoba
Ba zamu amince da wani abu da zai hana zaman lafia a yankin mu ba - Kungiyar dattawan Arewa

kungiyar dattawan arewa,sun bayyana cewa kasar Najeriya ba zata taba rabuwa ba saboda hadin kanta ya samo asali ne tun daga shekarar 1914. Daga cikinsu shine.

Ba zamu amince da wani abu da zai hana zaman lafia a yankin mu ba - Kungiyar dattawan Arewa
Shugaban kungiyar matasan arewa ya ce wasu shugabanin Yarabawa na zagon kasa ga gwamnatin Buhari

Shugaban kungiyar matasan arewa AYF, Gambo Gujungu ya zargi shugabannin yankin kudu maso yammacin kasar da amfani da gwamnan Fayose da Fani-Kayode don...

Shugaban kungiyar matasan arewa ya ce wasu shugabanin Yarabawa na zagon kasa ga gwamnatin Buhari
Bayan barazana ga ýan kabilar Igbo, kungiyar Arewa ta kuma sakin bam, tace ba zata goyi bayan Buhari kadai a zaben 2015 ba

Kungiyar nan ta Arewa mai suna Arewa Consultative Forum (ACF) ta kaddamar da cewa bata goyon bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin dantakara a 2019 ba

Bayan barazana ga ýan kabilar Igbo, kungiyar Arewa ta kuma sakin bam, tace ba zata goyi bayan Buhari kadai a zaben 2015 ba
Kungiyar tace kofan ta bude yake ga duk wanda ke son tattaunawa da su

A wata sanarwa da kungiyar ta bada ta hannun sakataren kungiyan, Mr Obinna Adibe yace yin tattaunawan ba tare da samari ba, ba zai haifar da da mai ido ba.

Kungiyar tace kofan ta bude yake ga duk wanda ke son tattaunawa da su
Komai daren dadewa sai mun taso keyan matasan Arewa da suka yi wa ‘yan Kabilar Igbo barazanar su koma gida – Inji El-Rufai

El-Rufai ya sanar ma wasu tawagar ‘yan Kabilar Igbo cewa komai daren dadewa sai ya tabbatar an kama wadannan matasan da sukayi yi wa ‘yan kabilar Igbo barazana.

Komai daren dadewa sai mun taso keyan matasan Arewa da suka yi wa ‘yan Kabilar Igbo barazanar su koma gida – Inji El-Rufai
Daga jihar Legas aka umurci kabilar Igbo su fice daga arewa, a cewar wani babban lauya

Femi Falana ya ce daya daga cikin shugabanin kungiyoyin matasan arewa da suka umurci ‘yan kabilar Igbo ficewa daga arewa mazauna a Legas ne ba arewa ba

Daga jihar Legas aka umurci kabilar Igbo su fice daga arewa, a cewar wani babban lauya
Kungiyoyin matasan arewa sun karyata zargin cewar suna wasan buya da Jami'an tsaro a Kaduna

Babu kamshin gaskiya a labarin da ake yadawa a kafar yada labarai na cewar shuwagabannin kungiyoyin matasan arewa na wasan buya da jami'an tsaro a kaduna

Kungiyoyin matasan arewa sun karyata zargin cewar suna wasan buya da Jami'an tsaro a Kaduna
Ganawar Osinbajo da dattawan Arewa da Kudu na iya zama taron shan shayi – Inji kungiyar matasan Arewa

Ganawar Mukaddashin Shugaban kasa da dattawan Arewa da Kudu na iya zama taron shan hayi matukar ba a dauki matakan da suka dace ba, Inji Kungiyar Matasan Arewa.

Ganawar Osinbajo da dattawan Arewa da Kudu na iya zama taron shan shayi – Inji kungiyar matasan Arewa
NAIJ.com
Mailfire view pixel