Kwallon 5

Rio Olympics : Divine Odururu ta fadi a wasan kusa da karshe

Rio Olympics : Divine Odururu ta fadi a wasan kusa da karshe

Rio Olympics : Divine Odururu ta fadi a wasan kusa da karshe
Rooney Ya Bayyana Sunan Dan Wasan Baya

Rooney Ya Bayyana Sunan Dan Wasan Baya

Rooney Ya bayyana Suna John Terry A Matsayin Dan Wasan Baya Mafi Kwarewa Da Ya Taba Fuskanta.

Rooney Ya Bayyana Sunan Dan Wasan Baya
An bayyana Lionel Messi amatsayin dan wasanna musamman

An bayyana Lionel Messi amatsayin dan wasanna musamman

Pope Francis ya lura Messi yafi Maradona da Pele. Shugaban chochin ta katolika ya fadawa mahalarta taron Ranar matasa ta Duniya.

An bayyana Lionel Messi amatsayin dan wasanna musamman
An Soke Wasan Gaba Na Manchester

An Soke Wasan Gaba Na Manchester

An Soke Wasan ICC Na Manchester A Kasar Chana. An Soke Wasan ne Sanadiyar Yanayi. Da Mourinho Da Gurdiola Sun Hadu.

An Soke Wasan Gaba Na Manchester
 Jose mourinho yaki sanya hannu a rigar Chelsea.

 Jose mourinho yaki sanya hannu a rigar Chelsea.

Managan manchester united Jose mourinho ya gwasale wani mai goyon bayan kungiyar chelsea, inda yaki sa hannun sa a rigar chelsea

 Jose mourinho yaki sanya hannu a rigar Chelsea.
Abinda Mai Horarwar Leceister Ya Fada Akan Mourinho

Abinda Mai Horarwar Leceister Ya Fada Akan Mourinho

Kocin Leceister Claudio Rineiri ya yabi Jose Mourinho yace"Na Musamman din ze zama kamar tsohon mai horarwa mai tarihi wato Sir Alex

Abinda Mai Horarwar Leceister Ya Fada Akan Mourinho
N'Golo Kante ya bada dalilin shiga Chelsea

N'Golo Kante ya bada dalilin shiga Chelsea

N’Golo Kante yace Antonio Conte ya jawo shi shiga Chelsea ,Bafaranshen yana gode ma magoya baya da karamta shi

N'Golo Kante ya bada dalilin shiga Chelsea
West Ham kuma babu inda zani - Payet.    

West Ham kuma babu inda zani - Payet.    

Payet yace yana da tabbacin Kashi Dari na zama a west ham, inda ya karyata duk wani cece kuce da ake yadawa na barinsa kungiyar.

West Ham kuma babu inda zani - Payet.    
Jordan Ibe Ya Kammala Tafiya Kungiyar Bournemout

Jordan Ibe Ya Kammala Tafiya Kungiyar Bournemout

Kasancewar Rashin Samun Cikakken Lokacin Taka Leda Karkashin Horarwar Klopp A Liverpool Jordan Ibe Ya Bar Kungiyar Ya Koma Bounermouth

Jordan Ibe Ya Kammala Tafiya Kungiyar Bournemout
Hugain Ya Fada Cewa Zai Tafi Juventus

Hugain Ya Fada Cewa Zai Tafi Juventus

Dan kwallon gaban ya yanke shawarar barin Napoli,Juventus sun yarda sayen dan wasan Napoli Ganzalo Higuain na tsawon shekaru 4

Hugain Ya Fada Cewa Zai Tafi Juventus
Manyan kungiyoyi guda hudu suna son dan wasan Leicester city

Manyan kungiyoyi guda hudu suna son dan wasan Leicester city

Manyan kungiyoyi sun shirya tsaf domin su fafata wajan siyan dan Leicester city nan mai suna N'golo kante.

Manyan kungiyoyi guda hudu suna son dan wasan Leicester city
Ronaldo ya baiwa Nani kyautar takalmin azurfan Euro 2016

Ronaldo ya baiwa Nani kyautar takalmin azurfan Euro 2016

Cristiano Ronaldo ya baiwa dan uwan kwallon sa na kasar portugal nani takalminsa na azurfa da aka bashi kyauta.

Ronaldo ya baiwa Nani kyautar takalmin azurfan Euro 2016
Wani ya shiga shafin Email dina ya nema £120,000-Eminike

Wani ya shiga shafin Email dina ya nema £120,000-Eminike

Eminike ya saka takarada da wani dan danfara ya shiga shafinsa na Email yana kokarin dan fara ta har kimanin £120,000 daga asusun ajiyarshi.

Wani ya shiga shafin Email dina ya nema £120,000-Eminike
Barcelona ta kammala sayen dan wasa na 2.  

Barcelona ta kammala sayen dan wasa na 2.  

Barcelona ta saya dan kwallon 2016 Samuel Umtiti.Dan kwallon baya na kungiyar Lyon ya rattafa ma Barcelona hannu na tsawon shekara 5.

Barcelona ta kammala sayen dan wasa na 2.  
Karanta yadda Ronaldo ya bayyana Jin dadinsa

Karanta yadda Ronaldo ya bayyana Jin dadinsa

Ronaldo dai ya fita daga wasan ne tun kafin aje hutun Rabin lokaci, Amman dukda haka ankai minti chasa'in babu wanda yaci wani, inda wasan

Karanta yadda Ronaldo ya bayyana Jin dadinsa
 Arsenal Ta Tabbatar Da Sayen Dan Kwallon Kasar Japan.

 Arsenal Ta Tabbatar Da Sayen Dan Kwallon Kasar Japan.

Tukuma Asano ze tafi Arsenal wannan shekarar daga Kungiyar kwallon Sanfreece Hiroshima. a kasar japan mai suna takuma

 Arsenal Ta Tabbatar Da Sayen Dan Kwallon Kasar Japan.
Ifeanyi Uba sun saya sabbin yan wasa guda uku

Ifeanyi Uba sun saya sabbin yan wasa guda uku

Kungiyar kwallon kafa ta Ifeanyi uba dake buga gasar Najeriya firimiya leg sun saya yan wasa guda uku domin su taimaka ma kungiyan

Ifeanyi Uba sun saya sabbin yan wasa guda uku
Kungiyar kwallon Leicester ta kara siyayya

Kungiyar kwallon Leicester ta kara siyayya

Zakarun kungiyar kwallon kafa ta premier league leicester ta tabbatar da siyan sabon dan wasan gaba daga kasar spaniya mai suna Raul Uche

Kungiyar kwallon Leicester ta kara siyayya
Na taka leda a kakar wasa mai zuwa- Mikel

Na taka leda a kakar wasa mai zuwa- Mikel

Mikel yayi magana da sabon kocin kungiyar Antonio Conte, sannan yana shirye da cigaba da tattauna wa da sabon mai a karshen wasar Euro 2016.

Na taka leda a kakar wasa mai zuwa- Mikel
PSG Sun Nada Sabon Mai Horarwa. 

PSG Sun Nada Sabon Mai Horarwa. 

PSG sun nada sabon mai Horarwa wanda yaci kofin Europa League ya maye gurbin Laurent Blanc

PSG Sun Nada Sabon Mai Horarwa. 
Alves ze koma kungiyar wasar Juventus.  

Alves ze koma kungiyar wasar Juventus.  

Tsohon dan wasan Barcelona ya kamalla gwaje-gwajen lafiya da kungiyar wasar Juventus. Alves yayi shekara 14 a kasar Spain yayin wasanninshi.

Alves ze koma kungiyar wasar Juventus.  
West ham ba zasu saida dan wasan su ba.  

West ham ba zasu saida dan wasan su ba.  

Wenger yace yanason kungiyar shi su sayi payet na west ham,Harry Reknapp yace west ham bazata saida dan wasan taba Dimitri payet

West ham ba zasu saida dan wasan su ba.  
NAIJ.com
Mailfire view pixel