Labaran duniya
An ayyana kasar Finland a matsayin mafi farin ciki a duniya, yayin da Najeriya ta gaza shiga jerin 20 ɗin farko na jadawalin kasashe masu farin ciki a 2024.
A yayin da aka yi ta yada jita-jitar barinsa duniya, Sarki Charles III wanda ke fama da cutar daji, ya bayyana a gaban bainar jama'a a ranar Talata.
Ɗan takarar shugaban kasa a Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa za a samu zubar da jini idan har bai samu nasarar zaben shugaban kasa ba a kasar.
Labarai sun zo cewa an jefo bam, an kashe mutane a lokacin sahur a Gaza. sojojin Israila sun bude wuta inda suka hallaka mutanen Gaza da ke zaune a wani gida.
Tsohon Ministan harkokin jiragen sama, Femi Fani-Kayode ya yabawa tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufai bayan ya kai masa ziyara a gidansa.
Dan uwan fitaccen tsohon dan wasan Barcelona, Dani Alves ya karyata labarin cewa kaninsa ya kashe kansa a gidan yari bayan yanke masa hukunci a kasar Spain.
Azumin Ramadan na farawa daga ketowar alfijir zuwa faɗuwar rana, kuma yana ɗaukar daga sa'o'i 12 zuwa 17, ya danganta da inda mutum ya ke rayuwa a duniya.
Elon Musk, mai kamfanin X ya yi martani bayan daukewar shafukan Facebook da Instagram inda ya ce su kam shafinsa na tafiya yadda ya kamata ba kamar na Zuckerberg ba.
Bayan ɗage dukkanin takunkumi da kungiyar ECOWAS ta ƙaƙabawa kasashen Nijar, Mali da Burkina Faso, an ci gaba da kai wuta Nijar, mazauna kasar sun yi martani.
Labaran duniya
Samu kari