Labarin Atiku Abubakar

2019: Secondus ya mayar da martani akan zargin da ake yiwa Atiku Abubakar na yiwa APC aiki

Tsohon matamakin shugaban kasa Atiku Abubakar dan siyasa ne mara Akida da alqibla - Agoro

Tsohon dan takarar kungiyar NAC, dakta Olapade Agoro ya kwatanta tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar a matsayin dan siyasa mara akida da alqibla

Tsohon matamakin shugaban kasa Atiku Abubakar dan siyasa ne mara Akida da alqibla - Agoro
Na so da Buhari ya hana Atiku fita daga jam'iyyar APC - Orji Uzo Kalu

Tsohon gwamnan jihar Abia Orji Uzor Kalu ya ce, ya so da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya hana tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar fita daga APC

Na so da Buhari ya hana Atiku fita daga jam'iyyar APC - Orji Uzo Kalu
Mu na nan daram-dam-dam: Gwamnonin APC 3 sun nuna cewa ba su tare da Atiku Abubakar

Alhaji Atiku Abubakar ya fice daga Jam’iyyar APC amma wasu Gwamnoni na APC mai mulki sun ce ba su tare da Atiku Abubakar ko kadan a sabuwar tafiyar ta sa.

Mu na nan daram-dam-dam: Gwamnonin APC 3 sun nuna cewa ba su tare da Atiku Abubakar
Sanata Shehu Sani ya gargadi shugaba Buhari akan abinda zai faru a jam'iyyar APC sakamakon ficewar Atiku

Sanata mai wakiltar jihar Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani, yayi gargadi akan abinda ya hallakar da jam'iyyar PDP a shekarar 2015, zai iya rusa jam'iyyar APC a hal

Sanata Shehu Sani ya gargadi shugaba Buhari akan abinda zai faru a jam'iyyar APC sakamakon ficewar Atiku
Festus Keyamo ya bayyana ainihin dalilin da ya sa Atiku ya fice daga jam'iyyar APC

Shahararren lauyan Najeriya Festua Keyamo ya ce Atiku ya bar jam'iyyar APC ne saboda samun tikitin takara zai yi masa wuya idan Buhari zai kara tsayawa takara

Festus Keyamo ya bayyana ainihin dalilin da ya sa Atiku ya fice daga jam'iyyar APC
Atiku: Ana sa ran Mama Taraba za ta bar jam'iyyar APC a makon dake zuwa

Bayan tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya bar jam’iyyar Progressives Congress, APC a safiyar Juma'a ana sa ran Mama Taraba za ta bar jam'iyyar APC

Atiku: Ana sa ran Mama Taraba za ta bar jam'iyyar APC a makon dake zuwa
Jaruman Kannywood ƙwansu da ƙwarƙwatansu sun yi fitar ɗango a wani biki da Fati Mohammad ta shirya (Hotuna)

Da dama daga cikin tsofaffin jaruman Kannywood, wanda tauraron yake haskawa, da wadanda suka sha miya sun fitar farin dango wajen taya abokiyar aikinsu, Fati.

Jaruman Kannywood ƙwansu da ƙwarƙwatansu sun yi fitar ɗango a wani biki da Fati Mohammad ta shirya (Hotuna)
Aiki da hankali, yafi aiki da agogo: Karanta martanin da Atiku ya mayar ma wani matashi daya neme shi da sharri

“Idan muka kasa baiwa yara mata Ilimi, mun yi asarar kashi 50 na ma’aikatan mu, kuma mun yi asarar masu ilimi kashi 50. Wannan kuma bai dace ba.” Inji Atiku

Aiki da hankali, yafi aiki da agogo: Karanta martanin da Atiku ya mayar ma wani matashi daya neme shi da sharri
Atiku : Hadimin tsohon shugaban kasa Jonathan ya soki Atiku akan yunkurin canza sheka daga APC zuwa PDP

Mai ba wa tsohon shugaban kasa Jonathan shawara game da al’amarin da ya shafi dalibai makaranta, Jude Imamgwe, ya caccaki tsohon mataimakin shugaban kasa

Atiku : Hadimin tsohon shugaban kasa Jonathan ya soki Atiku akan yunkurin canza sheka daga APC zuwa PDP
Tsohon shugaban kasa Obasanjo inda aka ruwaito wai yana cewa ba zai goyi bayan takarar ta su ba.

Wani zancen kuma da ya yawaita abakin mutane shine na cewa tsohon shugaban kasa Obasanjo inda aka ruwaito wai yana cewa ba zai goyi bayan takarar ta su ba.

Tsohon shugaban kasa Obasanjo inda aka ruwaito wai yana cewa ba zai goyi bayan takarar ta su ba.
Atiku@70: Nasarori 6 da tsohon mataimakin shugaban kasar ya samu (Hotuna)

Tsohon mataimakin shugaban kasar Alhaji Atiku Abubakar ya samu nasarori da dama gurin kawo inganci a Najeriya ta fannin ilimi da sauransu

Atiku@70: Nasarori 6 da tsohon mataimakin shugaban kasar ya samu (Hotuna)
Atiku@70: Kalli yanda tsohon mataimakin shugaban kasar ya siya gidansa na farko a yana shekara 14

Tsohon mataimakin Shugaban kasa Atiku Abubakar ya bayyana yadda na mallaki gidansa na farko a lokacin yana shekara goma sha hudu da haihuwa

Atiku@70: Kalli yanda tsohon mataimakin shugaban kasar ya siya gidansa na farko a yana shekara 14
NAIJ.com
Mailfire view pixel