Lafiya Uwar Jiki

Lafiya Jari: Yadda Barasa ke dakile wasu cututtuka a jikin dan Adam - Sabon Bincike
Lafiya Jari: Yadda Barasa ke dakile wasu cututtuka a jikin dan Adam - Sabon Bincike-
Kiwon lafiya: Manyan amfani goro 5 a jikin ‘Dan Adam
Kiwon lafiya: Manyan amfani goro 5 a jikin ‘Dan Adam -
Yadda Ɗan Najeriya 1 ke mutuwa cikin kowane minti 2
Yadda Ɗan Najeriya 1 ke mutuwa cikin kowane minti 2 -
Gwamnatin tarayya tana rokon hukumar lafiya da ta janye yajin aiki data tafi
Gwamnatin tarayya tana rokon hukumar lafiya da ta janye yajin aiki data tafi -
Gwani da gwani: Fitaccen tsohon dan wasan Arsenal ya jinjina ma kokarin Sheikh Pantami (Hotuna)
Gwani da gwani: Fitaccen tsohon dan wasan Arsenal ya jinjina ma kokarin Sheikh Pantami (Hotuna)
-
Rikcin Duniya da mai rai ake yi: Kotu ta sanar da ranar fallasa nawa Buhari ya kashe wajen duba lafiyarsa a Landan
Rikcin Duniya da mai rai ake yi: Kotu ta sanar da ranar fallasa nawa Buhari ya kashe wajen duba lafiyarsa a Landan -
Lafiya Jari: Jerin Cututtuka 8 da Ganyen Gwanda ke kawarwa a jikin dan Adam
Lafiya Jari: Jerin Cututtuka 8 da Ganyen Gwanda ke kawarwa a jikin dan Adam

Lafiya uwar jiki: Sabubba guda 6 dake janyo ciwon baya ga jikin dan Adam
Likitoci sun tabbatar da cewar yana ciwon ya kanzo a kamar wani tsunguli, ko kuma wani ciwo da ba zai misaltu ba saboda zafin da yake da shi, kamar yadda NAIJ.com ta ruwaito, don haka muka kawo muku sabubban dake sabbaba ciwon bay

Alamu guda 8 a jikin dan Adam dake nuna kamuwa da cutar shanyewar rabin fuska
Wani daga cikin matsalar da marasa lafiya ke fama da shi, shi ne na mutuwar wani sashi daga cikin sassan jikin dan Adam, misali, kamar shanyewar wani barayi na fuskar mutum, kamar yadda wani likitan kasha Dakta Hamdan Usman ya bay

Hukumar kwastam tayi babban kamu a jihohin Kano da Jigawa, ta cafke mutane hudu
Da yake ganawa da manema labarai ranar Juma'a a garin Kano, Kassim, ya ce, jajircewar jami'an hukumar ne ta basu nasarar kama kayan. Kazalika ya bayyana cewar ofishin hukumar ya sami kudin shiga da adadinsu ya kai biliyan N4.3bn t

Jerin sunayen barayi: Uche Secondus na PDP ya kai Lai Muhammed kara, yana neman diyyar biliyan daya da rabi
Mista Mohammed ya ambaci Mista secondus a cikin jerin wadanda ake zargi da kwashe kudin kasar, wai shugaban jam'iyyar PDP ya karba Naira miliyan 200 daga tsohon mai bada shawara akan harkokin tsaro na kasa (NSA)

Alamomi guda 20 na ciwon Cancer da ya kamata kowa ya sani.
Cancer tana iya kama ko wane bangare na jikin dan adam hakan yana faruwa idan jinin wurin ya gaza yin aikin sa, hakan yakan janyowa jiki ya kasa aikin daya kamata. Ita cancer akan iya maganin ta, domin kuwa anyi wa mutane da yawa

Cututuka 16 da ake iya maganinsu ta hanyar shan ruwa da safe kafin cin abinci
Binciken har ila yau ya bayyana cewa lokacin da ruwa shan ruwa yafi amfani a jikin dan adam shine lokacin da mutum ya farka da safe kafin ya yi kalaci. Kuma ana bukata ne mutum ya sha dai-dai yadda jikinsa ke bukata domin rashin r

Wata Mata ta hau dokin zuciya, ta yi sibarnabayyen wata jaririya yar wata 8
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Dansanda mai kara Zannah Dalhatu ya bayyana ma Kotu cewa wani mutumi mazunin jihar Akwa Ibom, Godstime David ne ya kai kara zuwa ofishin Yansanda dake Life Camp a Abuja a ranar 2 ga watan Maris.

Rigakafi ya fi magani: Da ka ji alamun nan guda 14, garzaya Asibiti don maganin cutar Siga
Lafiya uwar jiki, kamar yadda dan Hausa ke fadi, a wannan zamani da muka tsinci kanmu a ciki da jama’a basu cika damuwa da abubuwan da suke ci ba, sakamakon yawaita ababen ci, musamman kayan kwalam da makulashe, hakan ta kai ga ja

Masu amfani da na'urar Microwave wajen girki na iya kamuwa da cututtuka 12 zamani
Yanzu haka an gano cewa amfani da na’urar dumama abinci da ake yin a zamani yana jawo cututtuka ga mutum. Daga ciki akwai jawo kansa da matsalar rashin haihuwa da kuma kashe kwayoyin garkuwan jikin mutum da yake yi.

Wani sabon maganin zazzabin cizon sauro wanda ke kashe sauro idan yasha jinin mutum
Wani sabon salon yaki da zazzabin cizon sauro ya fito. Zazzabin cizon sauro ita ce cutar da ta fi kisa a yankin Afirika. A yayin da masana suka yi bincike sun gano maganin dake sa jinin dan'adam ya zamo guba ga sauro tare da...

Rayuka 328 sun salwanta: Jerin Jihohi 16 da suka sha fama da cutar Sankarau a Najeriya
Tarihi ya bayyana cewa a shekarar 1996 kadai, kimanin rayuka 11, 717 ne suka salwanta a sanadiyar cutar Sankarau da ta kunno kai a wancan lokaci, inda wasu rayuka 1, 525 suka salwanta a tsakanin shekarar 2003 zuwa shekarar 2009.

Lafiya Jari: Ababe 3 dake haddasa cutar Sankarau a Najeriya
A yayin da cutar Sankarau ta sake kunno a Najeriya kamar yadda ta afku a wasu lokuta na baya inda take addabar wasu jihohi, NAIJ.com cikin kalace-kalacen da ta saba ta kawo muku jerin wasu ababe ukku dake haddasa wannan cuta.

Bincike: Yadda wasu manyan cututtuka 2 ke yiwa 'yan Najeriya kisan mummuke
Da sanadin kamfanin dillancin labarai wata kungiya mai zaman kanta ta Moole Charity Foundation ta bayyana cewa, manyan matsaloli dake janyo salwantar rayuka a Najeriya sune cutar hawan jini da kuma ciwon hanta watau Hepatitis.

Gwamnan jihar Kogi ya faɗo ba daidai ba daga motarsa, ya turgude ƙafa
Babban daraktan watsa labaru na fadar gwamnatin jihar, Kingsley Fanwo ne ya bayyana haka cikin wata sanarwa daya fitar a ranar Talata 3 ga watan Maris, inda yake musanta wasu rahoto dake cewa gwamnan ya gamu da mummunan ciwo har m

Wata sabuwar cuta da ba a gane kan ta ba ta shiga jihar Kano
A yau dinnan ne mu ka samu labari daga Jaridar Daily Trust cewa wata bakuwar cuta ta shiga Unguwar Dungurawa a Karamar Hukumar Dawakin Tofa a Jihar Kano inda tayi sanadiyyar kashe mutane 10 cikin makon da ya gabata.

Jami'an tsaro sun yi ram da dan leken asirin kungiyar Boko Haram a Kano
Mutumin mai suna Sanusi Bello, an kama shi da wayoyin hannu da kuma katinan shaidar aiki masu yawa, ciki har da na hukumar 'yan sandan Najeriya da kuma na wani makwabcinsa dan kungiyar bijilanti da kudi, N37,857. Kazalika, hukumar

Sojin Saman Najeriya sun kaddamar da aikin duba marasa lafiya a sansanin 'yan gudun hijra a Benuwai
A wajen kaddamar da aikin, Gwamna Samuel Ortom na jihar Benuwai ta bakin kwamishina lafiya na jihar Dr. Cecilia Ojabo ya mika godiyarsa ga Hukumar Sojin saman inda yace wannan taimakon zai rage radaddin wahalar da yan gudun hijira

Amfanin zogale 10 a jikin dan adam
Masu iya magana sunce lafiya ce uwar jiki, sannan kuma abu ne da kudi baya iya siyansa. A zamanin nan da muke ciki cuttutuka sunyi yawa inda ya zama babu babba babu yaro, hakan ne ya sa muka binciko maku maganin da zogale ke yi.

Mun kashe fiye da $1bn a Najeriya - Bill Gates
Gidauniyar Bill da Belinda Gates ta kashe tsabar kudi fiye da $1bn a Najeriya kamar yadda attajirin duniya Mr. Bill Gates ya bayyana a yayin da ya ziyarci Ministan Kudi na Najeriya, Kemi Adeosun a ofishin ta da ke Abuja.

Wani matashi ya yanke jiki ya fadi ya mutu ta sanadiyar shan kwayoyin Taramol
NAIJ.com ta samu rahoton cewa wani matashi mai shekaru 25 ya yanke jiki yam utu bayan ya sha wasu kwayayoyi da ake zargin kwayoyin Taramol ne Al’amarin ya faru a yankin Abaraka dake karamar hukumar kudncin jihar Delta.

Cutar Sankarau ya hallaka mutane 8 a jihar Katsina
Jami’an hukumar lafiya a jihar Katsina sun tabbatar da mutuwar mutane takwas sakamakon billar cutar sankarau. Kwamishinan lafiya ta jihar Katsina, Mariatu Usman ta tabbatar da hakan ta wani sakon waya a ranar Lahadi.

Bincike: Sunadari daya tilo dake hana kamuwa da ciwon Zuciya
A wani sabon bincike da aka gudanar a kasar Australia kuma aka wallafa a mujallar Heart Lung and Circulation ya bayyana cewa sunadarin Vitamin D ya kan iya taimakawa wajen hana kamuwa da wata matsala ta ciwon zuciya bayan ta buga.
