Laifin Sata

An yankewa wani mutum hukuncin daurin watanni 5 akan laifin satar gidan sauro

Babachir da Baru suna wa Buhari 'aiki' ne don ya ci zaben 2019 — PDP

A jiya ne jam'iyyar PDP ta baiyana cewa manyan ma'aikatan gwamnati suna yin kwana da wasu kudaden ma'aikatu ana tarawa Buhari don ya ci zaben shugaban kasa

Babachir da Baru suna wa Buhari 'aiki' ne don ya ci zaben 2019 — PDP
Kotu ta yanke ma wani barawon janareta hukunci na tsawon watanni 26 a gidan yari

Kotun majistare ta Kano a yau talata ta yanke hukunci na tsawon watanni 26 a gidan yari ga wani matashi mai shekaru 32 da haihuwa, Najib Abdullahi a kan sata

Kotu ta yanke ma wani barawon janareta hukunci na tsawon watanni 26 a gidan yari
Wani matashi zai bankoci gidan yari na shekaru 6 a kan sace kwalin indomie noodle

Wani matashi mai shekaru 39 da haihuwa, Olasunkanmi Ogunkoya, an gurfanar da shi a gaban kotu a Legas yayin da aka yanke masa hukuncin daurin shekaru 6 a kotu.

Wani matashi zai bankoci gidan yari na shekaru 6 a kan sace kwalin indomie noodle
Masu gudu su gudu: An kirkiro Kotun daure barayin kasar nan

Yanzu mun ji an kafa Kotu na musamman domin barayin kasar nan. Shugaban Alkalan kasar Onnoghen yace za ayi maganin masu satar kudin Jama'a a kasar nan.

Masu gudu su gudu: An kirkiro Kotun daure barayin kasar nan
Wani mai wankin mota ya shiga hannu da laifin satar mota bayan an kawo masa wanki a Gwarinpa

Wani mai wankin mota a Gwarinpa ya yi sama da fadi da wata mota kirar Honda Civic da aka kawo masa wankin ta. Wannan barawo mai suna John ya arce da motar ne ba

Wani mai wankin mota ya shiga hannu da laifin satar mota bayan an kawo masa wanki a Gwarinpa
Idan akwai shaida a bayyana ta - Kalubale daga Atiku akan ma su tuhumarsa da laifin cin hanci ko rashawa

A ranar Litinin din da ta gabata,tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar, ya kalubalanci dukkannin ma su tuhumar sa da aikata laifin cin hanci ko

Idan akwai shaida a bayyana ta - Kalubale daga Atiku akan ma su tuhumarsa da laifin cin hanci ko rashawa
Son banza ya jefa wani bakanike watanni 6 a gidan kaso

Wata kotun unguwar Karu dake birnin tarayya Abuja, ta zartar da hukuncin zama a gidan kaso na watanni 6 akan wani bakaniken babura ma su kafa uku Tukura Peteri,

Son banza ya jefa wani bakanike watanni 6 a gidan kaso
An kama yarinyar da ta sace yar shekara 7 na tsawon watanni 19

Yansadar jihar Ogun sun kama yar shekara 20 mai sunna, Ajoke Owolabi da sace yarinya mai shekaru 7, Racheal Olorunshola lokacin da take dawowa daga makarnata

An kama yarinyar da ta sace yar shekara 7 na tsawon watanni 19
Masu aikin boyi boyin sun tafka ma Maigidansu mummunar ta’asa

Wasu ma’aikatan gidan wani mutumi su biyu da suka hada da Kuku da Maigadi sun takaita maigidansu, inda suka sace masa dukiya na fiye da naira miliyan 11.

Masu aikin boyi boyin sun tafka ma Maigidansu mummunar ta’asa
Badaƙalar satar kuɗi ta yanar gizo: EFCC ta cafke ɗalibai 7

A ranar 17 ga watan Agusta ne na shekarar 2017 biyo bayan samun bayanan sirri da hukumar tayi daga wasu jama’a yan kasa na gari, kamar yadda majiyar NAIJ.com.

Badaƙalar satar kuɗi ta yanar gizo: EFCC ta cafke ɗalibai 7
Anyi ma wani dan Najeriya duka a Malaysia kan satar wayoyi

Wasu yan Najeriya sunyi wa dan uwan su dukan tsiya a kasar Malaysia, bayan sun zarge shi da sace wayoyi da wasu muhimman kaya bayan ya far ma dakinsu.

Anyi ma wani dan Najeriya duka a Malaysia kan satar wayoyi
Dan kuka: Kar ka so ka ji abin da aka yi wa Dan Najeriyar da yayi sata a wata kasa

An kama wani yayi sata a Malaysia inda aka yi masa tinbir aka yi masa mugun duka. Dan kuka kenan mai jawowa uwar sa zagi. Wasu dai na jawowa Najeriya abin kunya

Dan kuka: Kar ka so ka ji abin da aka yi wa Dan Najeriyar da yayi sata a wata kasa
Shugaba Buhari ya rattaba hannu kan wasu dokoki 9 da su yi maganin barayi

Kwanan nan Shugaban kasa Buhari ya rattaba hannu kan wasu dokoki 9 da su yi maganin barayi. 'Yan Najeriya dai sun maida Dubai din wajen adana kudin sata.

Shugaba Buhari ya rattaba hannu kan wasu dokoki 9 da su yi maganin barayi
An kama wani mutumi mai shekaru 38 yana satar wanduna daga asibiti yana kai ma budurwarsa (hoto)

Prasertkaew barawon wandunan ya bayyana yanda ya rasa aikinsa a wassu yan watanni da suka gabata, hakan ne yasa ya kasa siya wa budurwar tashi wanduna.

An kama wani mutumi mai shekaru 38 yana satar wanduna daga asibiti yana kai ma budurwarsa (hoto)
Watanni 6 a gidan kaso sun tabbata akan wani barawon risho

A ranar Alhamis din da ta gabata ne, wato kotu a jihar Abuja ta zartar da hukuncin watanni 6 a gidan kaso akan wani barawon risho, Abdulrahman Yusuf mai shekaru

Watanni 6 a gidan kaso sun tabbata akan wani barawon risho
Ka ji abin da aka kama wani Dan wata kasa yana yi a Kano

Dama dai ana kukan cewa Hukumar NAFDAC din tayi barci a Kasar. Sai ga shi an kama an ga 'Yan Sanda sun damke Dan Indiya yana mummunan laifi a Najeriya

Ka ji abin da aka kama wani Dan wata kasa yana yi a Kano
Wani Direba yayi kutse gidan wani hamshakin attajiri, yayi gagarumar sata

Kotun ta bada belin wannan direba mai suna Blessing Egbayelo dan shekara 22 ne akan kudi naira miliyan 2 tare da mutum daya da zai tsaya masa a belin.

Wani Direba yayi kutse gidan wani hamshakin attajiri, yayi gagarumar sata
Kudin makamai: Kayi wa Buhari magana a daga mana kafa-Ministocin Jonathan

Mun ji cewa ana rikici tsakanin tsohon Shugaba Jonathan da Ministocin sa. Satar da Ministocin Jonathan din su ka yi ta ba shi tsoro bsa dukkan alamu.

Kudin makamai: Kayi wa Buhari magana a daga mana kafa-Ministocin Jonathan
Taɓargazar Diezani: Da ikon Allah sai mun tatuke ta – Ibrahim Magu

Magu yace bayyana ma majiyar NAIJ.com cewar a yanzu haka suna yin wani aikin gwiwa tare da hukumomin yaki da rashawa a kasashen duniya domin hako kudaden.

Taɓargazar Diezani: Da ikon Allah sai mun tatuke ta – Ibrahim Magu
Barawon babur ya gamu da fushin jama’a, an ƙona shi ƙurmus (Hoto)

Jama’a sun dauki hukunci a hannunsu a wani gari mai suna Dabi dake kusa da garin Kwali na babban birnin tarayya Abuja, inda suka hallaka wani barawo da kuna,

Barawon babur ya gamu da fushin jama’a, an ƙona shi ƙurmus (Hoto)
Ina sayar da kayan sata domin na ciyar da iyalai na inji wani dattijo mai shekaru 78

Wani dattijo mai shekara 78 da haihuwa, Alhaji Isa Musa ya zargi sabar yunwa da talauci ya sa ya yanke shawarar sana'ar saye da kuma sayar da kayan sata.

Ina sayar da kayan sata domin na ciyar da iyalai na inji wani dattijo mai shekaru 78
Barayi sun yi ma hamshakin attajiri Aliko Dangote gagarumar sata, ta ɗaruruwan miliyoyi

Wasu ma’aikatan kamfanin siga na hamshakin attajiri Aliko Dangote sun gurfana gaban kotu a ranar litinin 7 ga watan Yuli sanadiyyar tuhumar su da kamfanin ke yi

Barayi sun yi ma hamshakin attajiri Aliko Dangote gagarumar sata, ta ɗaruruwan miliyoyi
NAIJ.com
Mailfire view pixel