Ma'aikata

Mafi ƙarancin albashi: Ba za muyi haƙuri har zuwa watan Yuli ba - Kungiyar ƙwadago

'Yan sanda sunyi nasarar kama mota dauke da alburusai 1,427 da kwanson alburushi 5.56 a jihar Benuwe

Kakakin hukumar 'yan sanda a Jihar, ASP Moses Yamu, ya sanar da kamfanin dillancin labarai na kasa, NAN, ranar Juma'a cewar makaman da suka kama an boye su ne

'Yan sanda sunyi nasarar kama mota dauke da alburusai 1,427 da kwanson alburushi 5.56 a jihar Benuwe
Labari mai dadi: Matasa miliyan 15 za su samu aikin yi a gwamnatin tarayya

Gwamnatin tarayyan Najeriya ta sanar da cewa kimanin matasa miliyan 15 ne zasu samu ayyukan yi a kokari da take yin a habbaka tattalin arziki a kasar.

Labari mai dadi: Matasa miliyan 15 za su samu aikin yi a gwamnatin tarayya
Hotuna: Hukumar EFCC ta datse manyan kadarorin Maina na jihar Kaduna

NAIJ.com ta samu rahoton cewa, a yau Talata 24 ga watan Oktoba na shekarar 2017, hukumar EFCC reshen ofishinta na jihar Kaduna ta datse manyan kadarori 6 mallak

Hotuna: Hukumar EFCC ta datse manyan kadarorin Maina na jihar Kaduna
Ba ruwana: Ba ni na maida Maina ofis ba Inji Shugaban Ma'aikatar Najeriya

An rasa wanda ya maida Abdurrasheed Maina ofis bayan kowa ya karyata hakan. Ana zargin Ministan sharia Abubakar Malami cikin wadanda su ka dawo da Maina Ofis.

Ba ruwana: Ba ni na maida Maina ofis ba Inji Shugaban Ma'aikatar Najeriya
Majalisan dattawa zata zartar da dokar hana daukan aikin gwamnati a boye

Majilisar Dattawa tana shirye shiryen fitar da dokar hana daukan aiki a ma'aikatun gwamnati a sace ba tare da an tallatawa al'umma ba. Biodun ne ya mika dokar.

Majalisan dattawa zata zartar da dokar hana daukan aikin gwamnati a boye
Za mu dauki ma'aikatan kiwon lafiya 1,000 a jihar Kaduna - Kwamishinan Lafiya

Jihar Kaduna zata dauki ma'aikata 1,000 don bunkasa yankin kiwon lafiya. Mata na fuskantar kalubale a asibitocin gwamnati. Masu ciwon suga zasu sami tallafi

Za mu dauki ma'aikatan kiwon lafiya 1,000 a jihar Kaduna - Kwamishinan Lafiya
Kungiyar kwadago ta zargi gwamnati da jan kafa akan maganar karin albashin ma'aikata

Kungiyar kwadago ta zargi gwamnati da jan kafa akan maganar karin albashi. Har yanzu gwamnatin tarayya bata ce komai ba game da karin albashin ma'aikata

Kungiyar kwadago ta zargi gwamnati da jan kafa akan maganar karin albashin ma'aikata
A fara ba Maza hutun watanni uku da albashi idan matansu sun haihu – Jami’in UNICEF

Asusun bada agaji na kananan yara na UNICEF ta ce ya kamata maza su ma su fara samin hutu akalla na makoni hudu da albashi a duk lokacin da matan su suka haihu.

A fara ba Maza hutun watanni uku da albashi idan matansu sun haihu – Jami’in UNICEF
Abin tausayi: Matar daya daga cikin ma'aikatan jami'ar Maiduguri da kungiyar Boko haram ke garkuwa da su ta bayyana halin da ita da 'ya'yan ta ke ciki

Rashin tausayin Gwamnatin jihar Zamfara ya sanya kungiyar kwadago ta shiga yajin aiki cikin gaggawa

Kungiyar kwadago reshen jihar Zamfara ta fada yajin aiki gadan-gadan sanadiyara rashin cika alkawurra da kuma yarjejeniyar da kungiyar ta kulla da gwamantin jih

Rashin tausayin Gwamnatin jihar Zamfara ya sanya kungiyar kwadago ta shiga yajin aiki cikin gaggawa
Hukumar NNPC zata horar da ma'ikatan ta dabarun yaki cin hanci da rashawa

Hukumar NNPC zata horar da ma'aikatan ta darabarun ganewa da kuma kawar da rashawa a ma'aikatan. Wannan ya fito daga bakin shugaban hukumar Dr Baru Maikanti.

Hukumar NNPC zata horar da ma'ikatan ta dabarun yaki cin hanci da rashawa
Karanta ka karu: Ko kun san Jihar da ta fi yawan ma'aikatan gwamnatin tarayya a Najeriya?

Karanta ka karu: Ko kun san Jihar da ta fi kowace yawan ma'aikatan gwamnatin tarayya a Najeriya? Gwamnatin tarayya ce gaba a bangaren samar da ayyuka a kasa.

Karanta ka karu: Ko kun san Jihar da ta fi yawan ma'aikatan gwamnatin tarayya a Najeriya?
Gwamnatin jihar Kano ta dauki ma'aikata 2458 a bangaren kiwon lafiya

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ne ya bayyana hakan a ranar Talatar da ta gabata, a yayin da yake rarraba wasikun ga wadanda suka samu wannan dama a gidan gwamnat

Gwamnatin jihar Kano ta dauki ma'aikata 2458 a bangaren kiwon lafiya
Gwamnatin jihar Oyo ta fitar da N13bn don biyan albashin ma'aikata

A cewarsa, daga cikin kujerun na Paris Club ya biya N7.9bn, Gwamnatin jihar ta fitar da Naira biliyan biyu ga ma'aikatan majalisa da kuma masu karban fensho

Gwamnatin jihar Oyo ta fitar da N13bn don biyan albashin ma'aikata
Ministan Buhari ya sallami wasu ma’aikatan tashoshin jirgin ƙasa dake Kaduna da Abuja, me yayi zafi?

Amaechi ya bada umarnin sallamar shuwagabannin tashoshin jiragen jirgin kasa dake Rigasa da Idu biyo bayan kama su da hannu cikin badakalar boye tikitin jirgi.

Ministan Buhari ya sallami wasu ma’aikatan tashoshin jirgin ƙasa dake Kaduna da Abuja, me yayi zafi?
Shettima ya amince da biliyan 3 don biyar ma'aikatan jihar Borno

Gwamnatin jihar Borno ta amince da sakin naira biliyan 3 daga asusun bada belin da asusun ajiyar kuɗi na Paris Club don biyan ma'aikatanta da masu karbar fensho

Shettima ya amince da biliyan 3 don biyar ma'aikatan jihar Borno
Sifeto Janar na yan sanda, yayi jawabi akan kasugumin mai garkuwa da mutane Evans

Idris ya ce ya cancanci a yaba wa 'yan sanda domin kama shi da suka yi, "ya ce cewa, mafi kyau su iya bayar da' yan Najeriya da aka kamun kifi daga dukkan laifi

Sifeto Janar na yan sanda, yayi jawabi akan kasugumin mai garkuwa da mutane Evans
Daga 2018, duk wanda baida katin zama dan kasa ba zai samu yin fasfot ba - Hukumar shiga da fice

Da zarar ka ba mu lambar Nin, za mu tattara duk bayanan ka daga NIMC da kuma samar da fasfot. Wannan shi ne da niyyar yin sauki a duk sauran hukumomin.

Daga 2018, duk wanda baida katin zama dan kasa ba zai samu yin fasfot ba - Hukumar shiga da fice
Rusau: Gwamnatin jihar Legas ta baiwa mazauna Obalende wa'adin kwanaki 2 su tattara inasu-inasu

yau asabar ne gwamnatin jihar legas ta ta fara aikin ta na rushed gidajen mutane da ba su yi ta bisa ka'ida ba. Ta zuba jami'an tsaro a yankin domin kare lafiya

Rusau: Gwamnatin jihar Legas ta baiwa mazauna Obalende wa'adin kwanaki 2 su tattara inasu-inasu
Saboda ya soki Saraki, wani maáikacin gwamnati a jihar Kwara ya amshi takardar sallama daga aiki (hoto)

Hukumar maáikatan gwamnati ce ta dakatar da Biodun Baba bayan ya buga wani rubutu game da shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki a shafin sa na Facebook.

Saboda ya soki Saraki, wani maáikacin gwamnati a jihar Kwara ya amshi takardar sallama daga aiki (hoto)
Za ayi wa Kamfanin Etisalat garambawul zuwa Disamba - CBN

Gwamnar babban bankin kudin najeriya (CBN), Godwin Emefiele ya bayyana cewa nan da karshen shekara, za a samu wadanda za su saka hannun jari a kamfanin sadarwa

Za ayi wa Kamfanin Etisalat garambawul zuwa Disamba - CBN
Gwamna Ayade ya ba da umurnin biyan fensho da garatuti

burin gwamnatin Ayade shi ne ya faranta wa ma'aikatan jihar sa rai, ta hanyar biyan su albashi samar da walwala a gare su, ya ba da umurnin biyan fensho.

Gwamna Ayade ya ba da umurnin biyan fensho da garatuti
NAIJ.com
Mailfire view pixel