Maiduguri news

Buratai speaks on killings, says internal, external forces against Nigeria

Rundunar Yansanda ta fara binciken kwakwaf kan ayyukan matsafa a jihar Borno

Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Kwamishina Damian yana cewa sun bincike kan wani kisan gilla da aka yi ma wata budurwa, da kuma kwakule idanuwan wani mutumi mai shekaru 58 da karfi da yaji, dukkaninsu a garin Maiduguri.

Rundunar Yansanda ta fara binciken kwakwaf kan ayyukan matsafa a jihar Borno
Ruwan sama kamar da bakin kwarya ya yi ‘Gyara’ a sansanin yan gudn hijira (Hotuna)

Majiyar NAIJ.com ta ruwaito ruwan saman dauke da iska mai karfi sun lalata ma yan gudun hijirar lissafi, inda suka tarwatsa musu dakunan leda da aka yi musu, tare da wancakalar dukkanin kayayyakinsu, wanda hakan ya sabunta halin n

Ruwan sama kamar da bakin kwarya ya yi ‘Gyara’ a sansanin yan gudn hijira (Hotuna)
Boko Haram: Why I will never return home - Widowed mother of 8 children

Hamsatu Mustapha, a 36-year old widow, said she has no option than to forget about her home after Boko Haram attacked her village, Konduga, and forced her family to flee to Maiduguri, Borno state capital, about three years ago.

Boko Haram: Why I will never return home - Widowed mother of 8 children
Just in: End of Boko Haram near? Hajiya Aisha Wakil says insurgents will leave the bush and surrender

Popularly referred to as Mama Boko Haram, a human rights lawyer and mediator, Hajiya Aisha Wakil revealed on Saturday, May 5, that insurgents that have terrorized parts of Nigeria will someday surrender their arms and return home.

Just in: End of Boko Haram near? Hajiya Aisha Wakil says insurgents will leave the bush and surrender
4 Boko Haram bombers attack Maiduguri in night raid

Four suspected Boko Haram bombers launched an attack in Mairanti, a village near Maiduguri on Thursday night, May 3. Explosions were heard at about 10:00 pm when most of the residents were indoors. only the terrorist were killed.

4 Boko Haram bombers attack Maiduguri in night raid
Jan kunne: Dole ne jama’a su daina zagin Shekau da Albarnawi – Inji wani Babban Fasto

Daga karshe shugaban kungiyar daliban, Musa Ibrahim Aji ya bayyana godiyarsa ga duk mutanen dake da hannu cikin sako yan matan Chibok 103 da yan ta’addan Boko Haram suka yi a shekarar data gabata, tare da daukan nauyin karatunsu.

Jan kunne: Dole ne jama’a su daina zagin Shekau da Albarnawi – Inji wani Babban Fasto
Shugaba Buhari zai yi maganin Boko Haram a Jami’ar Maiduguri

Za ku ji cewa Buhari ya amince a kashe Biliyan 2 a Jami’ar Borno. Shugaban Jami’ar Abubakar Njodi yace za a inganta tsaro a Jami’ar. Kwanakin baya ‘Yan ta’adda sun matsawa Jami’ar Tarayyar lamba da hare-hare dabam-dabam.

Shugaba Buhari zai yi maganin Boko Haram a Jami’ar Maiduguri
Breaking: Do not panic, but remain indoors- Nigerian Army warns Maiduguri residents as Boko Haram, soldiers allegedly clash

The Nigerian Army, in the evening of Thursday, April 26, released a warning to residents of Maiuguri in Borno state asking them not to panic but remain in their houses as tension spread between soldiers and Boko Haram invaders.

Breaking: Do not panic, but remain indoors- Nigerian Army warns Maiduguri residents as Boko Haram, soldiers allegedly clash
Abin tausayi: wata Gobara da ta tashi a sansanin yan gudun Hijira ta kona mutane 14

Wani jami’in Sojojin sa kai na Sibiliyan JTF ya tabbatar da faruwar gobarar, inda yace ta faru ne a sakamakon girke girke da yan gudun hijira ke yi, inda daga nan iska ke wartwatsa rushin wuta, a sanadiyyar haka sai gobara ta tash

Abin tausayi: wata Gobara da ta tashi a sansanin yan gudun Hijira ta kona mutane 14
Babban kwamandan Soja a fagen yaki da Boko Haram ya kai ma Sojojin da suka jikkata ziyara

Babban kwamandan Sojojin Najeriya dake filin daga a jihar Borno, Manjo Janar Nicholas Rogers ya kai ma wasu dakarun Soja dake jinya a garin Maiduguri, a sanadin jikkata da suka yi sakamakon hare haren Boko Haram.

Babban kwamandan Soja a fagen yaki da Boko Haram ya kai ma Sojojin da suka jikkata ziyara
Wani Kwamandan Boko Haram ya karkashe jama’a bayan Gwamnati ta sake shi saboda yan matan Chibok

Daily Nigerian ta ruwaito a ranar 1 ga watan Afrilu ne al’ummar yankin Bale Kura, Bale Shuwarin, Jmaine da Alikaramti duk a cikin karamar hukumar Jere, suka fuskanci munanan hare har da suka yi sanadin mutuwar mutane 29, tare da j

Wani Kwamandan Boko Haram ya karkashe jama’a bayan Gwamnati ta sake shi saboda yan matan Chibok
Ta’addanci: Boko Haram sun yi awon gaba da Amaryata har ta haihu a hannunsu – Inji wani Magidanci

Isah ya bayyana ma majiyar NAIJ.com cewa ya bar matarsa da ciki, don kwatakwata watanni shidda kenan da aurensu, amma yace daga bisani ya samu labarin ta haihu a hannu yan Boko Haram, inda suka rada ma yaron nasa suna Muhammad.

Ta’addanci: Boko Haram sun yi awon gaba da Amaryata har ta haihu a hannunsu – Inji wani Magidanci
Dalibar da aka zuba wa Acid ta samu sauki

Ma'aikatan asibitin koyarwa na jami'ar Maiduguri, sun ce sunyi nasarar gyarawa Fatima Habu Usman fuskar ta, wacce aka zuba mata acid a jikinta. Shugaban asibitin koyarwar, Bashir Tahir, shine yayi wannan sanarwar ranar Litinin...

Dalibar da aka zuba wa Acid ta samu sauki
Ibrahim Idris shugaban Hukumar Yansanda na ziyarar kwanaki ukku a arewa maso gabas don gane ma idanunsa harkar tsaro

Shekaru kusan goma kenan masu da'awar jihadi da korar Boko sun addabi yankin Arewa maso Gabas, yanzu kam an shawo kan lamarin, domin kuwa gashi har IGP na ziyarar kwanaki uku a yankin Maiduguri da kewaye, tare da tawagar jami'an..

Ibrahim Idris shugaban Hukumar Yansanda na ziyarar kwanaki ukku a arewa maso gabas don gane ma idanunsa harkar tsaro
Kamfanin NPPC ta ce zata haka rijiyoyin mai guda hudu a tafkin Gongola

Kamfanin NNPC ta ce, ta shirya haka rijioyiyin mai da iskan gas guda hudu a tafkin Gongola a cikin shekara 2018 NNPC ta ce za fara haka rijiyoyin ne a Gongola yayin da take jiran zaman lafiya ya dawo yankin Tafkin Chad.

Kamfanin NPPC ta ce zata haka rijiyoyin mai guda hudu a tafkin Gongola
NNPC promises to work with military in oil exploration in Chad Basin - Baru

The Nigerian National Petroleum Corporation (NNPC) says it will work closely with security agencies in its bid to resume oil exploration in the Chad Basin.The Group Managing Director of NNPC, Dr Maikanti Baru disclosed this.

NNPC promises to work with military in oil exploration in Chad Basin - Baru
Allah ya saka mata: Matasa sun watsa ma dalibar jami’a ruwan guba bayan sun yi mata fyade

Wannan daliba mai suna Hatima Habu Usman, mai shekaru 26 ta gamu da wannan ibtila’I ne a ranar juma’a 16 ga watan Maris, kamar yadda wani dan uwanta Ibrahim Yusuf ya bayyana, inda yace a ranar aka sace ta bayan ta shiga wata Keke

Allah ya saka mata: Matasa sun watsa ma dalibar jami’a ruwan guba bayan sun yi mata fyade
Hattara dai! Mayakan Boko Haram sun kammala shirye shiryen kai munanan hare hare a Maiduguri

Rundunar ta bayyana cewa kungiyar ta shirya kai wadannan hare hare ne ta hanyar amfani da motoci da zata cikasu makila da ababen fashewa tare da bama bamai, kamar yadda mataimakin kwamishinan Yansanda Ahmed Bello ya tabbatar.

Hattara dai! Mayakan Boko Haram sun kammala shirye shiryen kai munanan hare hare a Maiduguri
Daga Dapchi zuwa Chibok: Sabuwar Wasikar Reno Omokri ga Alh. Lai Mohammed

Hankalina ya dauku a kan bayanan da naji na daga Ministan Watsa Labaru, Alh. Lai Mohammed, ya yi, ya nuna cewa gwamnatin Jonathan bata yi komai ba lokacin da aka sace 'yan Matan Chibok ba, amma gwamnatin Buhari tana aiki tukuru da

Daga Dapchi zuwa Chibok: Sabuwar Wasikar Reno Omokri ga Alh. Lai Mohammed
University of Maiduguri pledges to resume oil exploration activities in Chad Basin

The University of Maiduguri in Borno state says despite the incarceration of its lecturers for over eight months, it will work with the Nigerian National Petroleum Corporation (NNPC) to resume oil exploration activities.

University of Maiduguri pledges to resume oil exploration activities in Chad Basin
Touching: China demonstrates support for IDPs in northeast Nigeria, sends 135,500 bags of rice

The People’s Republic of China has donated 135,500 bags of rice for distribution to Internally Displaced Persons (IDPs) in the northeast region of Nigeria as a humanitarian move to those affected by insurgency.

Touching: China demonstrates support for IDPs in northeast Nigeria, sends 135,500 bags of rice
Price of rice, oil fall drastically in Maiduguri

Prices of local variety of rice dropped by about 15% in Maiduguri. A check by NAN at Zabarmari and Gombori markets showed a decrease in the past three months following bumper harvest recorded by farmers this cropping season.

Price of rice, oil fall drastically in Maiduguri
NAIJ.com

All breaking news about Maiduguri city from Naij.com

Mailfire view pixel