Majalisa

Hotunan shugaba Muhammadu Buhari da tsaffin shugabannin kasa bayan ganawarsu a yau

Kada wanda ya dauki saukin kai da tawali'u na a matsayin rauni - Gwamna Shettima

A ranar Alhamis din da ta gabata ne gwamnan jihar Borno Kashim Shettima, ya gargadi 'yan siyasar jihar sa akan cewa duba da kuratowar lokacin saukarsa daga kujera ta shugabancin jihar, ba zai lamuncin duk wani wanda zai yiwa kujer

Kada wanda ya dauki saukin kai da tawali'u na a matsayin rauni - Gwamna Shettima
Magu ba mukaddashin shugaban hukumar EFCC ba ne – Majalisar Dattawa

Shugaban kwamitin sauraron korafe-korafe a majalissar Dattawa, Sanata Samuel Anyanwu yace majalissar dattawa bata dauki Ibrahim Magu a matsayin mukaddashin EFCC

Magu ba mukaddashin shugaban hukumar EFCC ba ne – Majalisar Dattawa
Tsawon watanni 16 na dakatarwa daga majalisar wakilai, Abdulmumin Jibrin ya kai makura

Tsohon shugaban kwamitin 'yan majalisar wakilai akan kasafin kudi, Abdulmumin Jibrin, ya koka tare da kaiwa makura na dakatarwar da majalisar tayi masa tun tsaw

Tsawon watanni 16 na dakatarwa daga majalisar wakilai, Abdulmumin Jibrin ya kai makura
PDP ce ta kwato yankin arewa maso gabas daga hannun mayakan kungiyar Boko Haram - Ekweremadu

Mataimakin shugaba majalisar dattijai, Sanata Ike Ekweremadu, ya ce saida jam'iyyar PDP ta fatattaki mayakan kungiyar Boko Haram daga yankin arewa maso gabas am

PDP ce ta kwato yankin arewa maso gabas daga hannun mayakan kungiyar Boko Haram - Ekweremadu
Gwamna Al-Makura ya gabatar da kasafin kudin jihar Nasarawa, Karanta kiddiga ta jimillar kudin

A ranar Larabar da ta gabata ne gwamnan jihar Nasarawa Umaru Tanko Al-Makura, ya gabatar da kasafin kudin shekarar 2018 na Naira Biliyan 122.8 a gaban majalisar

Gwamna Al-Makura ya gabatar da kasafin kudin jihar Nasarawa, Karanta kiddiga ta jimillar kudin
Wankin hula ya kai dare: Ba zai yiwu mu kammala aikin kasafin kudi a shekarar nan ba - Majalisa

Majalisa tace ba za ta iya amincewa da kundin kasafin kudin 2018 ba nan kusa. Mai magana da yawun Sanatocin Kasar Aliyu Sabi Abdullahi ya bayyana haka.

Wankin hula ya kai dare: Ba zai yiwu mu kammala aikin kasafin kudi a shekarar nan ba - Majalisa
Majalisar wakilai ta fara duba kasafin kudin 2018

Rahotanni dake zuwa mana sun nuna cewa zauren majalisar wakilai ta kasa sun fara duba tanade-tanaden kasafin kudin 2018 wanda Shugaba Buhari ya gabatar.

Majalisar wakilai ta fara duba kasafin kudin 2018
Doka ba ta hana ni more soyayya ko aure da 'yar sanda ba - Sifeto Janar Ibrahim Idris

A cikin waskiar, Babban Sifeton ya kalubanci Sanata Misau da ya gabatar da sashen dokar aikin dan sanda da ya hana shi yin soyayya ko auren jami'ar hukumar tare

Doka ba ta hana ni more soyayya ko aure da 'yar sanda ba - Sifeto Janar Ibrahim Idris
Yadda ciyaman din karamar hukuma da kansiloli su ka ci mutumcin 'Yan majalisar jihar Neja

A ranar Alhamis ne Majalisar Jihar Neja ta dakatar da zababbun Ciyaman da Kansilolin Karamar Hukumar Mashegu saboda halin rashin ladabi da suka nuna..

Yadda ciyaman din karamar hukuma da kansiloli su ka ci mutumcin 'Yan majalisar jihar Neja
Senata Ndume ya bayyana yadda Saraki ya ci amanar sa

Senata ma wakiltar mazabar kudancin Borno, Mohammed Ali Ndume yace shugaban majalissar dattawa, Dakta Bukola Sarki da wasu abokan sa sun cin amanar sa

Senata Ndume ya bayyana yadda Saraki ya ci amanar sa
Yanzu Yanzu: Majalisa ta amince da daftarin kasafin kudin 2018

Daga karshe gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta amince da daftarin kasafin kudi na shekarar 2018 bayan an samu tsaiko na tsawon yan watanni baya.

Yanzu Yanzu: Majalisa ta amince da daftarin kasafin kudin 2018
Babu wani matsin lamba akan Kwamitin da ke bincikar NNPC - Wammako

Sanata Aliyu Wammako, Shugaban Kwamiti na Majalisar Dattawa da ke gudanar da bincike a kan hukumar NNPC, ya karyata rade radin cewa suna fuskantar matsin lamba.

Babu wani matsin lamba akan Kwamitin da ke bincikar NNPC - Wammako
Kasafin kudi: Sanatocin Najeriya sun ja kunnen Shugaban kasa Buhari

Kusan duk shekara akan samu takaddama tsakanin 'Yan Majalisar da Shugaban kasa wanda hakan ta sa Sanatocin kasar su ka kira Shugaban kasa ya dauki mataki.

Kasafin kudi: Sanatocin Najeriya sun ja kunnen Shugaban kasa Buhari
Majalisa ta umarci ma'aikatar aiyuka data gaggauta cire kunyar rage gudu daga kan hanyoyin Najeriya

A wata magana da 'yan Majalisan Dattawa Barnabas Gemade da Stella Oduah suka gabatar, Majalisar ta lura da cewan kunyar da aka gina su kan manyan tituna na sosa

Majalisa ta umarci ma'aikatar aiyuka data gaggauta cire kunyar rage gudu daga kan hanyoyin Najeriya
Allah wadaran naka ya lalace - Abdulmumini Jibrin ga majalisar wakilai

Dakataccen dan majalisar wakilai Hon. Abdulmumin Jibrin, ya yi tir da kakakin majalisar Hon. Abdulrazak Namdas sakamakon wasu kalamai da ya yi akan ranar da zai

Allah wadaran naka ya lalace - Abdulmumini Jibrin ga majalisar wakilai
Yanzu Yanzu: Majalisar wakilai na yunkurin magance al’amarin fafutuka dake kasar

A sakamakon tashin hankalin da masu fafatuka suka janyo a kasa, majalisar wakilai ta kudurta cewa zata sake duba zuwa ga dokar shugabanci idan wakilan suka dawo

Yanzu Yanzu: Majalisar wakilai na yunkurin magance al’amarin fafutuka dake kasar
Saraki yayi kira ga shugabanni da su canza salon mulkin su don inganta rayuwan yan Najeriya

Shugaban majalissar Dattijai, Dakta Bukola Saraki yayi kira da shugabanin Najeriya da su canza salon shugabanci su ta yadda duk wani dan Najeriya zai amfana da

Saraki yayi kira ga shugabanni da su canza salon mulkin su don inganta rayuwan yan Najeriya
Biyafara: Shugabannin kudu maso gabas sun aika da takarda zuwa Amurka

Shugabannin Gabas ta Tsakiya sun gabatar da takarda a kan yanayin jama'ar Igbo a Najeriya zuwa Majalisar wakilai na Amurka da Majalisar Dinkin Duniya.

Biyafara: Shugabannin kudu maso gabas sun aika da takarda zuwa Amurka
Da na gaba ake gane zurfin ruwa: An ƙaddamar da shirin kiranye ga wani ɗan majalisan Kano

INEC, ta tabbatar da samun takardar sha’awar yin kiranye ga wani dan majalisar dokokin jihar Kano wanda al’ummar mazabarsa suka aika mata, Alhaji Galadima.

Da na gaba ake gane zurfin ruwa: An ƙaddamar da shirin kiranye ga wani ɗan majalisan Kano
YANZU-YANZU: An tsige kakakin majalisan jihar Edo

Majalisan dokokin jihar Edo sun tsige kakakin majalisan, Hon, Justin Okonodoh a saifiyan yau Litinin 14 ga watan Agusta 2017 a zabe sabon kakakin majalisan

YANZU-YANZU: An tsige kakakin majalisan jihar Edo
Ba mu karban cin hanci don karin girman yan sanda - PSC

Hukumar kula da 'yan sanda ta Najeriya ya karyata ikirarin cewa suna karban cin hanci daga' yan sanda don gabatar da karin girma na musamman.Wannan karya ne

Ba mu karban cin hanci don karin girman yan sanda - PSC
Karfin hali! Matasa 3 sun sace ma Kaakakin majalisa naira miliyan 9

Wadannan matasa sun hada da Frank Nwokobia mai shekaru 27, Ezeoke Kanayochukwu dan shekara 25, da Godwin Essien mai shekaru 28, kamar yadda maiyar NAIJ.com.

Karfin hali! Matasa 3 sun sace ma Kaakakin majalisa naira miliyan 9
NAIJ.com
Mailfire view pixel