Majalisar Tarayya

Muhimman jawabai 10 na shugaba Buhari yayin gabatar da kasafin kudi a gaban majalisa

‘Yan majalisar tarayyar Najeriya 3 da kotu ta tsige sun gagara mayar da miliyan 61 da suka karba

'Yan majalisar tarayyar Najeriya 3 wadanda kotun koli ta kora a kwanan nan, sun gagara mayar da kudaden albashi da alawus da suka karba a aljihun majalisar.

‘Yan majalisar tarayyar Najeriya 3 da kotu ta tsige sun gagara mayar da miliyan 61 da suka karba
Majalisar Tarayyar Najeriya ta jinkirta dawowar ta da mako daya

‘Yan majalisar tarayya wadanda ya kamata su dawo bakin aiki a ranar 19 ga watan Satumba, amma yanzu haka sun jinkirta dawowar har zuwa ranar 26 ga Satumba, 2017

Majalisar Tarayyar Najeriya ta jinkirta dawowar ta da mako daya
Majalisan Dattawa: Saraki ya bayyana abin da zasu yi bayan dawowan su daga hutu

Shugaban majalisar dattawa Dakata Abubakar Bukola Saraki ya fadi cewan zasu bayar da muhimmanci kan kiwon lafiya da zaran sun dawo daga hutun da suka dauka.

Majalisan Dattawa: Saraki ya bayyana abin da zasu yi bayan dawowan su daga hutu
Dalilin da yasa ba zamu mayar da martani ga Obasanjo da kiran mu ‘yan fashi

Majalisar dattijai a ranar juma’a, 18 ga watan Agusta ta ce ya kamata a manta da zargin da tsohon shugaban kasar Olusegun Obasanjo ya yiwa ‘yan majalisar.

Dalilin da yasa ba zamu mayar da martani ga Obasanjo da kiran mu ‘yan fashi
Cabdi-jam: Ka ji abin da kowane Dan Majalisa yake samu a wata?

'Yan Majalisar Najeriya sun karbi albashin sama da Miliyan 200 cikin shekaru biyu. Ma'ana 'Yan Majalisar kasar dai sun ci fiye da rabin wa'adin su yanzu haka.

Cabdi-jam: Ka ji abin da kowane Dan Majalisa yake samu a wata?
An shake kudi ba aiki: Wasu 'Yan Majalisa ba su gabatar da komai ba cikin shekaru 2

'Yan Majalisa sama da 160 ba su gabatar da komai ba cikin shekaru 2 duk da an shake kudi sai dai ba aikin komai. 'Yan Majalisa 199 ne su ka gabatar da kudiri.

An shake kudi ba aiki: Wasu 'Yan Majalisa ba su gabatar da komai ba cikin shekaru 2
Shirin garambawul: Mutane 3 da su ka kai wa Majalisar Tarayya hari

Ana ta magana game da garambawul din da ake kokarin yi wa tsarin Kasar kamar yadda kowa ke ihun hakan a halin yanzu Wasu dai sun ce APC ta ba su kunya

Shirin garambawul: Mutane 3 da su ka kai wa Majalisar Tarayya hari
El-Rufai ya umarni bincike a hari a kan ‘yan majalisar tarayya da 'yan jaridu a Kaduna

Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai, ya mayar da martani ga harin ranar Lahadi, 30 ga watan Yuli a kan sanata Shehu Sani da takwaransa, Suleiman Hunkuyi

El-Rufai ya umarni bincike a hari a kan ‘yan majalisar tarayya da 'yan jaridu a Kaduna
Sababbin ayyuka 1,170 sun haddasa rigima tsakin Majalisa da Raji Fashola

Ayyuka 1,170 da suka haddasa rigima tsakanin Majalisa da Fashola. An dai jiwo Mista Fashola na kiran wasu 'yan Majalisa dakikai, inda su kuma suka ce ya gaza

Sababbin ayyuka 1,170 sun haddasa rigima tsakin Majalisa da Raji Fashola
Sharhi: Yadda za'a iya kira Dino Melaye gida daga Majalisar dattijai

Sharhi: Yadda za'a iya kira Dino Melaye gida daga Majalisar dattijai. A karon arko a tarihin siyasar Najeriya, Dino Melaye na iya zama Sanata da aka tsige.

Sharhi: Yadda za'a iya kira Dino Melaye gida daga Majalisar dattijai
Yayin da Majalisa ta tafi hutu: Bukola Saraki ya tafi ibada

Bukola Saraki ya tafi Kasar Saudiyya domin aikin Umrah cikin azumi wanda kwanan nan Bukola Saraki yayi nasara a Kotu bayan an dade ana zargin sa da wani laifi.

Yayin da Majalisa ta tafi hutu: Bukola Saraki ya tafi ibada
Dalilin tsatstsamar dangantaka dake tsakanin Buhari da ýan majalisa (KARANTA)

Gaskiya dantakar bata wani lalace ba, sanin kowa ne majalisa ce tushen siyasar Najeriya, ko a zamanin mulkin Soja majalisa kadai ake wargazawa saboda itace siya

Dalilin tsatstsamar dangantaka dake tsakanin Buhari da ýan majalisa (KARANTA)
Sai kuma yaushe: An fasa rattaba hannu kan kundin kasafin kudin bana yau

Ba yau za a rattaba hannu kan kundin kasafin kudin bana ba kamar yadda mu ke jo daga Fadar Shugaban kasa. Osinbajo yace har yanzu yana tuntubar Majalisa ne.

Sai kuma yaushe: An fasa rattaba hannu kan kundin kasafin kudin bana yau
Jam’iyar PDP ta kara rasa kujera a majalisar dattijai

Sai dai Sanata Emanuel Bwacha,daga jihar Taraba ya bayyana Enoh, a matsayin, mai yawon shakatawar siyasa, yace a shirye suke da su karbeshi idan ya dawo.

Jam’iyar PDP ta kara rasa kujera a majalisar dattijai
Rashin bayyana Osinbajo a matsayin mukaddashin shugaban kasa a wasikar Buhari ta janyo muhawara a zauren majalisar dattijai

Rashin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana Osinbajo a matsayin mukaddashin shugaban kasa a wasikarsa ta janyo muhawara a zauren majalisar dattijai

Rashin bayyana Osinbajo a matsayin mukaddashin shugaban kasa a wasikar Buhari ta janyo muhawara a zauren majalisar dattijai
Matasa sun afka a gidan wani dan majalisar tarayya su ka yi masa karkaf

Matasa a garin Gololo da ke cikin Karamar Hukumar Gamawa ta Jihar Bauchi, sun fasa taron raba kayan tallafi da Dan Majalisar Tarayyar su ya shirya.

Matasa sun afka a gidan wani dan majalisar tarayya su ka yi masa karkaf
Ana cigaba da tasa ‘Yan Majalisun Najeriya a gaba

Ana kara hurowa Majalisun Najeriya wuta don wata Kungiya mai suna Budget IT ta goyi bayan Gwamna El-Rufai ta ke cewa ya kamata Majalisa ta fito da kasafin ta.

Ana cigaba da tasa ‘Yan Majalisun Najeriya a gaba
Ka ji abin da ya faru yayin da Bukola Saraki ya shiga Jihar Zamfara

An kara nadawa Shugaban Majalisar datttawa Dr. Bukola Saraki sarautar gargajiya a Jihar Zamfara a matsayin Dan Iyan Kauran Namoda a Jihar Zamfara jiya.

Ka ji abin da ya faru yayin da Bukola Saraki ya shiga Jihar Zamfara
Karatun Boko zai zama kyauta a wannan Jiha

Gwamna Aminu W. Tambuwal ya yabawa Majalisar Jihar sa. An kawo kudirin da zai wajabta sa yara a Makarantar Boko. Har wa yau ilmin Boko zai zama kyauta a Sokoto

Karatun Boko zai zama kyauta a wannan Jiha
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ba ya nan a taron FEC kamar yadda Osinbajo na kan jagora yanzu

Shugaba Muhammadu Buhari ba ya nan a taron mako-mako na zartarwan tarayya (FEC) wanda yana kan gudana a halin yanzu a majalisar na shugaban kasa, Abuja.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ba ya nan a taron FEC kamar yadda Osinbajo na kan jagora yanzu
Kul: Farfesoshi sun ja kunnen Sanatocin Najeriya

Wasu manyan Farfesoshi sun yi wuf sun kare Dan uwan su Farfesa Itse Sagay daga harin da Majalisa ta kai masa. Shehunnan Malaman su kace da Majalisar ya isa haka

Kul: Farfesoshi sun ja kunnen Sanatocin Najeriya
Ba za ta yiwu ba: Buhari ba zai cire Magu daga EFCC ba

Bisa dukkanin alamu shugaban kasa Buhari bai da niyyar cire Ibrahim Magu daga matsayin sa duk da cewa Majalisa ta ki tabbatar da shi ba ma sau daya ba.

Ba za ta yiwu ba: Buhari ba zai cire Magu daga EFCC ba
NAIJ.com
Mailfire view pixel