Makamai

Akwai jami'an tsaro cikin ma su safarar makamai - Hukumar tsaro ta DSS

Jami’an kwastam sun sake kama bidigu 2,671 da aka yi kokarin shigo dasu Najeriya daga Turkiyya

Shugaban hukumar, Hamid Ali ne ya bayyana haka ga manema labaru a ranar Alhamis 21 ga watan Satumba a garin legas, inda yace wannan ne karo na hudu cikin wata 8

Jami’an kwastam sun sake kama bidigu 2,671 da aka yi kokarin shigo dasu Najeriya daga Turkiyya
Kana Da Tabin Hankali Kuma Zakayi Nadamar Takalarmu - Martanin Shugaban Kasar Koriya Ta Arewa Ga Donald Trump

Shuganan gaban kasar Koriya ta arewa, Kim Jong-un ya kira shugaban kasar Amurka, Donald Trump, mai tabin hankali tare da bayyana cewar zaiyi nadamar takalar

Kana Da Tabin Hankali Kuma Zakayi Nadamar Takalarmu - Martanin Shugaban Kasar Koriya Ta Arewa Ga Donald Trump
Da ɗan gari akan ci gari: An kama jami’an hukumar kwastam guda 28 dake da hannu wajen safarar makamai

An samu rahoton dake nuna akwai hannun wasu jami’an kwastam da suka hada baki wajen canza bayanan dake cikin takardun shigo da kayayyakin cikin Najeriya.

Da ɗan gari akan ci gari: An kama jami’an hukumar kwastam guda 28 dake da hannu wajen safarar makamai
Shugaba Buhari ya mika godiyar sa ga kasar Jordan bisa taimakwa Najeriya da makamai

A ranar 19 ga watan Satumba shugaba Buhari ya mika godiya ga masarautar Jordan akan taimakawa Najeria da yi wurin yaki da ta'addanci ta hanyar gudumawar makamai

Shugaba Buhari ya mika godiyar sa ga kasar Jordan bisa taimakwa Najeriya da makamai
Duniya Makwantar Rikici: Shugaban Amurka Donald Trump Ya Shaidawa Babban Taron Majalisar Dinkin Duniya Cewa Amurka Za Ta Wargaza Koriya Ta Arewa

Shugaba Donald Trump ya shaidawa Shugabannin Duniya a taronsu dasu kayi na majalisar dinkin duniya karo na 72 a Amurka cewa Kasar Koriya ta Arewa barazana ce

Duniya Makwantar Rikici: Shugaban Amurka Donald Trump Ya Shaidawa Babban Taron Majalisar Dinkin Duniya Cewa Amurka Za Ta Wargaza Koriya Ta Arewa
An kama wani dan shekaru 16 dake safarar makamai a jihar Imo (hotuna)

Rundunar ‘yan sandan jihar Imo ta gabatar da wani matashi mai shekaru 16 a duniya da aka ambata da suna Onyedikachi Iyaka ga manema labarai a ranar Litinin.

An kama wani dan shekaru 16 dake safarar makamai a jihar Imo (hotuna)
Miyagun laifuka sun yi kamari a jihar Kebbi yayinda wani kato ya yi wa dan shekara 9 fyade

Rundunar 'yan sandan jihar Kebbi sun cafke wani mutum, Dantani mai shekaru 45, saboda zargin aikata laifin yiwa wani yaro dan shekaru tara fyade a garin Zauro n

Miyagun laifuka sun yi kamari a jihar Kebbi yayinda wani kato ya yi wa dan shekara 9 fyade
Kalli tarin makaman da Sojoji suka ƙwato daga hannaun ýan Boko Haram

An dade dai ana faman dauki ba dadi tsakanin rundunar Sojojin Najeriya da mayakan Boko Haram da suka addabi yankin Arewa maso gabas tun daga shekarar 2009.

Kalli tarin makaman da Sojoji suka ƙwato daga hannaun ýan Boko Haram
Yansanda sun ga bayan ýan fashin da suka addabi garin Bichi na jihar Kano (Hotuna)

Jami’an rundunar yansandan jihar Kano sun hallaka wasu yan fashi har lahira bayan wani musayawar wuta da suka yi daya kwashe mintuna 15 ana fafatawa a kan babba

Yansanda sun ga bayan ýan fashin da suka addabi garin Bichi na jihar Kano (Hotuna)
An kama matashi mai ƙera bindigogi a jihar Filato (HOTUNA)

Majiyar NAIJ.com ta ruwaito cikin miyagun matasan da aka kama har da wani mai shekaru 19 wanda yak ware wajen kerawa da harhada bindigu irin na gargajiya.

An kama matashi mai ƙera bindigogi a jihar Filato (HOTUNA)
Za'a hana barace-barace a Abuja

Za'a hana barace-barace a Abuja

Shuhagaban hukaman yankin Kuje ,Alhaji Abdullahi D.Galadima yace majalisan sa za ta hana almajirai da nakasassu bara a yankin sa.saboda makaman da aka kama

Za'a hana barace-barace a Abuja
Safarar makamai: Hukumar EFCC ta turke tsohon shugaban hafsan sojin kasa, Kenneth Minimah

Har ila yau hukumar hana almundahana da yima tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC tana binciken kudin safarar makamai. A wannan karon Laftanan Janar Kenneth.

Safarar makamai: Hukumar EFCC ta turke tsohon shugaban hafsan sojin kasa, Kenneth Minimah
Yansanda sun gano muggan makamai a maƙabarta a Kalaba

Kwamishinan yansandan jihar Kros Ribas Hafiz Mohamemd Inuwa ya bayyana gano wasu makamai da jami’an sa suka yi a wata makabarta kusa da jami’ar Kalaba.

Yansanda sun gano muggan makamai a maƙabarta a Kalaba
Binciken yansanda a gidan Kwankwaso: “Gwamnati tayi taka tsan-tsan” - Kwankwaso

Kwankwaso ya bayyana haka ne cikin wata hira da yayi da gidan rediyon BBC a ranar Alhamis 4 ga watan Mayu, inda yayi zargin bita da kulli ake yi masa.

Binciken yansanda a gidan Kwankwaso: “Gwamnati tayi taka tsan-tsan” - Kwankwaso
Wata kungiya ta yi zanga zanga kar gwamnati ya saki El-Zakyzaky

An kama kungiyar El-Zakyzaky makamai kamar na soji. Akwai bidiyo na horo mambobin ga sojojin fama. Soji sun gano makamai da harsasai a lokacin wani hari da su.

Wata kungiya ta yi zanga zanga kar gwamnati ya saki El-Zakyzaky
Operation Harbin Kunama II : Rundunar soji ta gano tafkin makamai a kudancin Kaduna

A jiya ne ranan Lahadi, 23 ga watan Afrilu 2017, hukumar sojin kasan Najeriya tace ta gano tafkin makamai a kudancin Kaduna yayinda ta kai wani farmaki.

Operation Harbin Kunama II : Rundunar soji ta gano tafkin makamai a kudancin Kaduna
Mun rage shigowa da muggan makamai cikin kasa - Inji Hamid Ali

Hukumar kwastam mai yaki da fasa- kwauri ta ce ba wai kawai raya tasoshin teku da kubucewar kudi zuwa kasar Cotonou ba ce ribar, matakin ya taimaka wajen dakile

Mun rage shigowa da muggan makamai cikin kasa - Inji Hamid Ali
Badaƙalar kuɗin makamai: Yadda Dasuki ya biya abokansa naira biliyan 5.6

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa, EFCC ta bayyana wani shaidanta gaban kotu wanda ya shaida ma kotu cewa tsohon mashawarcin tsohon shugaban kasa Sambo Dasuk

Badaƙalar kuɗin makamai: Yadda Dasuki ya biya abokansa naira biliyan 5.6
Kun ji irin makaman yakin da ake kerawa a Najeriya?

Babban sifeton 'yansandan Najeriya Ibrahim Idris ya nuna jin dadinsa tare da yabawa kan yadda ma'aikatar kera kayan yaki dake Ode Remo a jihar Ogun take gudanar

Kun ji irin makaman yakin da ake kerawa a Najeriya?
Kasar Rasha ta siyar ma Najeriya makamai, motoci da jiragen yaƙi don yaƙar Boko Haram

Najeriya tayi cefanen sabbin makaman zamani, motoci da jiragen yaki daga kasar Rasha da hadaddiyar daular larabawa don yaki da kungiyar Boko Haram.

Kasar Rasha ta siyar ma Najeriya makamai, motoci da jiragen yaƙi don yaƙar Boko Haram
Yan sanda sun kama wata mata Ngozi da ta ke ba wa barayi bindigogi a jihar Abia

An gyera su tare da wasu barayi da aka kama akan sace sace. Baban yan sanda jihar, Leye Oyebade, ya ce a ranar 2 Febwairu a sa’o’i 2030, wani rahoto da aka samu

Yan sanda sun kama wata mata Ngozi da ta ke ba wa barayi bindigogi a jihar Abia
Sama da yara 2,000 ne 'yan Boko Haram su ka yi amfani da su a filin daga -UNICEF

kimanin yara 2,000 ne kungiyar Boko Haram jefa a ayyukan ta'addancin da ta ke yi a arewa maso gabashin Najeria a cewar wasu alkaluma da UNICEF ta fitar.

Sama da yara 2,000 ne 'yan Boko Haram su ka yi amfani da su a filin daga -UNICEF
NAIJ.com
Mailfire view pixel