Malamai

Ra'ayi: Gwajin malaman jihar Kaduna: Abun da ba’a bayyana ba

Korarrun malaman Kaduna sun yi fashe-fashe a majalisar jihar (Hotuna)

A yau ne korarrun malaman jihar Kaduna da aka sallama saboda sun fadi jarrabawar ajin firamare 4 suka rufar wa majalisar jihar dan nuna fushin su a kan korar da

Korarrun malaman Kaduna sun yi fashe-fashe a majalisar jihar (Hotuna)
Kungiyar malamai da suka yi zanga-zanga a jihar Kaduna sunyi ma gwamnatin jihar barna (hotuna)

Kungiyar malaman jihar Kaduna da suka gudanar da zanga-zanga a yau sun kai hari majalisar dokokin jihar Kaduna inda suka lalata kayayyakin gwamnatin jihar.

Kungiyar malamai da suka yi zanga-zanga a jihar Kaduna sunyi ma gwamnatin jihar barna (hotuna)
Binciken Kwamitin Gwamnatin Jihar Sokoto ya nuna Kashi 31% na malaman Jihar basu cancanta ba

Wata kwamiti da Gwamnatin Jihar Sokoto ta kafa,ta bayar rahoton cewa kashi 31 na malaman makarantun Gwamnatin Jihar ba su cancanta ba. Sai dai ana iya basu horo

Binciken Kwamitin Gwamnatin Jihar Sokoto ya nuna Kashi 31% na malaman Jihar basu cancanta ba
Yadda daliban makarantar gwamnati suka lallasa na makarantar kuɗi a gasar kacici a jihar Kaduna

Makarantar Firamari ta Kagoro dake unguwar Tudun Wada Kaduna ce ta zamo ta Uku a gasar, inda dalibanta suka baiwa marada kunya, ta hanyar nuna bajinta da hazika

Yadda daliban makarantar gwamnati suka lallasa na makarantar kuɗi a gasar kacici a jihar Kaduna
Yin tonan sililin da El-Rufa'i ya yi akan malaman makaranta farfaganda ce kawai - Kungiyar Kwadago

Kungiyar kwadago reshen jihar Kaduna ta yi korafi ga gwamnan jihar Mallam Nasir El-Rufa'i kan yadda ya bayyanawa idon duniya cewa kashi biyu cikin uku na malama

Yin tonan sililin da El-Rufa'i ya yi akan malaman makaranta farfaganda ce kawai - Kungiyar Kwadago
Ilimi ya shiga mawuyacin hali a jihar Kaduna: Kalli jarabawar da Malaman firamari suka gagara masawa

Wasu daga cikin tambayoyin an bukaci Malaman su ba fadi wanene gwamnan jihar Kaduna, wanene kwamishinan Ilimin jihar Kaduna, wanene ministan Ilimi...

Ilimi ya shiga mawuyacin hali a jihar Kaduna: Kalli jarabawar da Malaman firamari suka gagara masawa
Gwamnatin Filato ta dauki sabbin malaman makaranta 5, 253

Gwamnatin jihar Filato a yau Alhamis ta ce ta dauki sabbin malamai 5,253 a matsayin wani ɓangare na kokarin magance rashin karancin malamai a fadin jihar.

Gwamnatin Filato ta dauki sabbin malaman makaranta 5, 253
Gwamnatin jihar Katsina ta ɗauki sabbin Malamai 178 aiki, kalli jerin sunayen su a nan

Malaman da yawansu ya kai 178 an dauke su ne a karkashin tsarin maye gurbin Malaman jihar da suka bar aiki, ko suka rasu, ko kuma suka samu sauyin aiki.

Gwamnatin jihar Katsina ta ɗauki sabbin Malamai 178 aiki, kalli jerin sunayen su a nan
Asha! Kashi 50% na malaman makarantun firamare sun fadi jarabawar 'yan aji 4 a Kaduna

El-Rufai ya bayyana cewa mafi yawancin daliban da jihar ta aike dasu kasashen waje domin karo ilimi sun dawo a dalilin rashin tabuka abin arziki a makarantun.

Asha! Kashi 50% na malaman makarantun firamare sun fadi jarabawar 'yan aji 4 a Kaduna
Rashin imani ya sa Malamar asibiti ta hallaka marasa lafiya fiye da 100

Wata Malamar asibiti ta hallaka marasa lafiya rututu a Birnin Bremen naKasar Jamus. Wannan mata tayi wannan aika-aika ne da gangan don kurum takaici.

Rashin imani ya sa Malamar asibiti ta hallaka marasa lafiya fiye da 100
An samu wata sabuwar aƙida data fito, suna yin wani ibada mai ɗaure kai (Hotuna)

Majiyar NAIJ.com ta ruwaito ita wannan sabuwar akidar suna taruwa ne a cikin Masallaci, inda suke zama sahu sahu, suna gabatar da addu’o’i yayin da Qur’ani.

An samu wata sabuwar aƙida data fito, suna yin wani ibada mai ɗaure kai (Hotuna)
Jami'ar Dutsenma ta sallami malamai 3 da dalibai 9 akan laifin magudin jarrabawa

Mukaddashin shugaban jami'ar Armaya'u Bichi, ya bayyanawa manema labarai cewa, an gano wadanda abin ya shafa bayan bincike na diddigi da aka gudanar, kuma hukun

Jami'ar Dutsenma ta sallami malamai 3 da dalibai 9 akan laifin magudin jarrabawa
Gwamnati na iya kokarin bakinta don ganin ta ceto ma’aikatan da aka sace - Osibanjo

Mukaddashin shugaban kasa, Yemi Osinbajo ya bayyana cewa gwamnatin tarayya na iya bakin kokarinta don ganin ta kubutar da malaman jami’ar Maiduguri da aka sace.

Gwamnati na iya kokarin bakinta don ganin ta ceto ma’aikatan da aka sace - Osibanjo
Masu binciken man da akace an ceto sun kwanta dama

NAIJ.com ta tattaro cewa akalla sojoji 12 aka rahoto cewa sun mutu yayinda akalla hudu daga cikin maáikata 12 na jamiár Maiduguri suka rasa ransu suma.

Masu binciken man da akace an ceto sun kwanta dama
Kungiyar makarantun Islamiyan Legas sun bada hutu don marawa dan takara Bahaushe baya a zabe

Jawaban Jigogin kungiyar hadin kan makarantun islamiyya na Jihar Legas gameda hadakai tareda marawa dan Arewa dan takara baya a siyasar karamar hukumomi a Legas

Kungiyar makarantun Islamiyan Legas sun bada hutu don marawa dan takara Bahaushe baya a zabe
Tambuwal ya aika Shehunnan Malamai 90 Makkah don yi ma Najeriya addu’a

Ma’aikatar kula da addini na jihar Sakkwato ta kammala shirin aikawa da wasu gagga gaggan Maluma kasar Saudiya domin gudanar da aikin Umarah saboda wasu dalilai

Tambuwal ya aika Shehunnan Malamai 90 Makkah don yi ma Najeriya addu’a
Wata aya ta bayyana a kabarin Sharifiya Hajiya Halimatu Sheik Sidi Attahiru Sakkwato

Ruwan sama da aka tafke a Sakkwato ta rubde wasu kaburbura a wani makabarta yayin da kabarin Hajiya Halima Sidi Attahiru na cikin kaburburar da suka rubda

Wata aya ta bayyana a kabarin Sharifiya Hajiya Halimatu Sheik Sidi Attahiru Sakkwato
Watanni 9 ba albashi: Malamai sun shiga yajin aikin din din din a wannan jihar

Malaman sun shiga yajin ne a ranar Litinin 8 ga watan Mayu, bayan sun yi watsi da tayin da gwamnatin jihar ta musu na biyansu albashin wata daya daga ciki.

Watanni 9 ba albashi: Malamai sun shiga yajin aikin din din din a wannan jihar
Gwamnatin jihar Zamfara zata dauki malamai 1000 aiki

Gwamnatin jihar Zamfara za ta dauki sabin malaman firamarin 1000 domin shawo kan matsalar karancin malamai da makarantun gwamnatin jihar ke fama da shi.

Gwamnatin jihar Zamfara zata dauki malamai 1000 aiki
Idan kai limami ne ko fasto sannan kana zubar da jinni to kai dan ta’adda ne – Inji Sanusi yayinda ya goyi bayan tsare El-Zakzaky

Sarkin Kano, mai martaba Muhammad Sanusi ya yi Allah wadai da ayyukan ta’addanci daga shugabannin addini a Najeriya, yayinda ya goyi bayan tsare El-Zakzaky.

Idan kai limami ne ko fasto sannan kana zubar da jinni to kai dan ta’adda ne – Inji Sanusi yayinda ya goyi bayan tsare El-Zakzaky
Ba mu amince da ilmin jima'i ba - Malaman Nijar

Malaman addinin musulunci a jamhuriyar Nijar sun bayyana damuwa game da koyar da ilmin jima'i a makarantun Boko da kuma hana auren wuri, cewa basu amince ba.

Ba mu amince da ilmin jima'i ba - Malaman Nijar
An sallami malamai 13, aka rage wa 16 girma saboda zina da dalibai

Haka ma, gwamnati ta rage girma ga wasu malaman kwalejin su 16 bisa laifin da ya jibinci fasikanci da dalibai mata

An sallami malamai 13, aka rage wa 16 girma saboda zina da dalibai
NAIJ.com
Mailfire view pixel