Masu Garkuwa Da Mutane

Wani kasurgumin mai garkuwa da mutane da ya sace yan mata guda 2 a Kaduna ya shiga hannu

Karshen alewa ƙasa: Matasa sun kama wani ɓarawo da yayi garkuwa da yan mata guda 2 a Kaduna
Yansanda sun cafke wasu miyagun mutane guda 50 a Katsina, sun kwato manyan bindigu guda 12

Daga cikin bindigun akwai AK 47 guda hudu, kananan bindigu guda takwas da alburusai da dama, kamar yadda kwamishinan ya shaida ma majiyar NAIJ.com, ya kara da cewa sun samu nasarorin nan ne a sakamakon hadin gwiwa da kyakkyawar al

Yansanda sun cafke wasu miyagun mutane guda 50 a Katsina, sun kwato manyan bindigu guda 12
Masu gadi a jami’ar ABU sun damke wasu masu garkuwa da mutane su biyu

Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewar wadanda aka damke din su biyu; Halliru Sani; mai shekaru 25 dake zaune Samaru da Abdullahi Musa; mai shekaru 30 dake zaune a Bomo, sun amsa laifin da jami’an tsaron ke tuhu

Masu gadi a jami’ar ABU sun damke wasu masu garkuwa da mutane su biyu
Masu garkuwa da mutane sun sako iyalan ma'aikacin VOA bayan ya biya N2m

Masu garkuwa da mutane da suka sace iyalan ma'aikacin kamfanin yadda labarai na Voice of America (VOA), Malam Nasir Birnin Yero sun sako su bayan an biya su kudin fansa naira miliyan biyu kamar yadda kamfanin dillanci labarai NAN

Masu garkuwa da mutane sun sako iyalan ma'aikacin VOA bayan ya biya N2m
‘Yan bindiga sun kara shiga wani Kauye a Jihar Kaduna sun yi barna

Masu garkuwa da mutane dai sun fitini al’ummar Jihar Kaduna inda jiya da dare aka shiga Garin Birnin Yero aka yi gaba da mai dakin wani ‘Dan Jarida. Nasiru Yakubu babban ‘Dan Jarida ne da ke aiki da VOA na Amurka.

‘Yan bindiga sun kara shiga wani Kauye a Jihar Kaduna sun yi barna
Masu garkuwa da mutane sun yiwa wani dan jarida da makwabcinsa aika-aika a garin Kaduna

Rahotanni da sanadin jaridar Vanguard sun bayyana cewa, masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba da iyalan wani dan jarida na VOA (Voice of America) da suka hadar da matar sa da dan sa guda a garin Kaduna a ranar Larabar ta yau.

Masu garkuwa da mutane sun yiwa wani dan jarida da makwabcinsa aika-aika a garin Kaduna
Masu garkuwa da mutane 3 da Soja 1 a sun mutu yayin wata musayar wuta da suka yi da juna

Amma daga hango su, sai barayin suka bude musu wuta, inda su ma Sojojin suka mayar da wuta, nan fa aka yi kare jinni, biri jini, inda Sojoji suka kashe barayin guda uku, su kuma suka yi asarar Soja daya, a yanzu an mika gawar Soja

Masu garkuwa da mutane 3 da Soja 1 a sun mutu yayin wata musayar wuta da suka yi da juna
An sake kwatawa: Yan bindiga sun yi awon gaba da wani Basarake

Kaakakin rundunar Yansandan jihar, DPS Odiko Macdon ya tabbatar da faruwar lamarin, inda yace tuni sun kira wani taron gaggawa a tsakanin shuwagabannin hukumomin jihar, da hukumomin tsaron don gano hanyoyin magance lamarin.

An sake kwatawa: Yan bindiga sun yi awon gaba da wani Basarake
'Yan bindiga sun yi awon gaba da sarkin yakin jam'iyyar APC a Bayelsa

Wasu 'yan bindiga sun sace Mista Robert Desmond, shugaban wata kungiya, sabuwar tafiya, a jihar Bayelsa. Rahotanni sun bayyana cewar an sace Desmond ranar Asabar bayan halartar wani taro a karamar hukumar Nembe, jihar Bayelsa.

'Yan bindiga sun yi awon gaba da sarkin yakin jam'iyyar APC a Bayelsa
Rundunar soji sun kama mutane 9 dake da hannu a kisan marigayi dan majalisa Hosea Ibi (hotuna)

Rundunar Birgediya 23 da aka kai Wukari da tawagar hukumar DSS daga Jalingo sun gudanar da wani gagarumin bincike a tsakanin Takum a ranar Asabar 24 da 25 ga watan Fabrairu. An kama mutane 9 da ake zargi da garkuwa da Ibi.

Rundunar soji sun kama mutane 9 dake da hannu a kisan marigayi dan majalisa Hosea Ibi (hotuna)
Karanbatta: An yi ɓarin wuta tsakanin Yansanda da masu garkuwa da mutane a Zamfara

Kwamishinan Yansandan jihar, Kenneth Embrimson ne ya ne ya bayyana haka yayin da yake bajakolin gawar shugaban yan ta’addan, a garin Gusau, inda ya shaida ma yan jaridu cewar ya mutu ne a sakamakon musayar wuta da yansanda.

Karanbatta: An yi ɓarin wuta tsakanin Yansanda da masu garkuwa da mutane a Zamfara
An gurfanar da Al-Barnawi, shugaban 'Yan Ansaru, a gaban kotu a Abuja

A ranar Alhamis dinnan ne data gabata aka gurfanar Khalid al-Barnawi, shugaban kungiyar nan ta Jama'atu Ansarul Musulimina fi biladil Sudan, wadda ta ware kanta daga cikin kungiyar Boko Haram, a gaban wata babbar kotu a babban...

An gurfanar da Al-Barnawi, shugaban 'Yan Ansaru, a gaban kotu a Abuja
An cafke wasu matasa 2 da laifin garkuwa da mutane a jihar Kano

NAIJ.com ta fahimci cewa, wannan matasa su aika da wasika ga iyayen yaron ne da take nuna bukatar fansa ta wannan adadi na kudi, inda cikin taku da binciken hukumar 'yan sanda suka yi masu wani simame ba tare da sun farga ba.

An cafke wasu matasa 2 da laifin garkuwa da mutane a jihar Kano
Da dumi-dumi: Yan bindiga sun kai hari makarantar mata GGSS Dapchi, jihar Yobe

Rahoton da ke shigowa yanzu na bayyana cewa wasu yan bindiga da ake kyautata zatom yan Boko Haram ne sun kai farmaki makarantan mata wato GGSS Dapchi dake jihar Yobe. Yan Boko Haram din sun shiga cikin makarantan kuma ana ganin ce

Da dumi-dumi: Yan bindiga sun kai hari makarantar mata GGSS Dapchi, jihar Yobe
Wani babban Kwamanda na kungiyar Don Waney ya gamu da ajalinsa a hannun jami'an tsaro

A cigaba da biyaya ga umurnin shugaba Muhammadu Buhari na binciko wadanda suke da hannu kan kisan mutane 23 a garin Omuku da ke karamar hukumar Ogba/Egbema/Ndoni na 'yan kungiyar gawurtacen jagoran kungiyar asiri, marigayi Don Wan

Wani babban Kwamanda na kungiyar Don Waney ya gamu da ajalinsa a hannun jami'an tsaro
Alhamdulillah: Allah ya ceci rayuwar wani jigon jam’iyyar PDP daga hannun masu garkuwa da mutane

Idan za’a tuna NAIJ.com ta ruwaito yaronsa, Aliyu Musa yana fadin yan bindigan sun dira gidansu ne da misalin karfe 10 na safiyar ranar Talata, 13 ga watan Feburairu, cikin wasu manyan motoci guda biyu, inda suka yi awon gaba da m

Alhamdulillah: Allah ya ceci rayuwar wani jigon jam’iyyar PDP daga hannun masu garkuwa da mutane
'Yan sanda sun ceto mutane uku da akayi garkuwa da su a jihar Ondo

Rundunar Yan Sandan Najeriya reshen jihar Ondo tayi nasarar ceto mutane uku daga hannun wasu yan fashi da suka sace su a ranar Talata, 6 ga watan Fabrairun. Yan fashin sun tare su ne a hanyar Benin zuwa Ore a yammacin ranar Talata

'Yan sanda sun ceto mutane uku da akayi garkuwa da su a jihar Ondo
Masu garkuwa da mutane sun sace wani hamshakin dan kasuwa a Kaduna

A ranar Juma'a ne masu garkuwa da mutane suka sace wani fittacen dan kasuwa da ke sayar da sinadaren chemical mai suna Alhaji Muntari daga shogon sa da ke kusa da bakin dogo a kasuwar Sheikh Abubakar Mahmood Gumi da ke Kaduna.

Masu garkuwa da mutane sun sace wani hamshakin dan kasuwa a Kaduna
Rundunar 'yan sanda ta katse hanzarin 'yan ta'adda 38 a jihar Kaduna

Kwamishinan 'yan sandan jihar, Iwar, shine ya bayyana hakan a yayin ganawa da manema labarai na birnin Kaduna a ranar larabar da ta gabata, inda yace an cafke wannan miyagu ne tsakanin watan Oktoba na 2017 da watan Janairun 2018.

Rundunar 'yan sanda ta katse hanzarin 'yan ta'adda 38 a jihar Kaduna
Masu garkuwa da mutane sun saki yaron dan majalisa a Zamfara

Kamfanin dillancin Najeriya ta tattaro cewa wasu yan bindiga ne suka yi garkuwa dayayan dan majalisan, Muhammad Yahaya da yayansa Junaidu Yahaya a ranar 22 ga watan Janairu a gidansu dake kauyen Gora, karamar hukumar Maradun.

Masu garkuwa da mutane sun saki yaron dan majalisa a Zamfara
Dubun su ta cika! 'Yan sanda sunyi ram da wata kungiyar masu garkuwa da mutane a Kaduna

A ranar 30 ga watan Janairun 2018 ne Rundunar Yan Sanda ta gabatar wa manema labarai wasu yan kungiyar fashi da makami da satar mutane da suka dade suna adabar al'umma a Kauru da ke jihar Kaduna wanda a kwanakin baya suka sace wat

Dubun su ta cika! 'Yan sanda sunyi ram da wata kungiyar masu garkuwa da mutane a Kaduna
Dubun wadanda suka yi garkuwa da y 'Yar shekara 9 a Kaduna mai suna Hadiza Hussaini ta cika (hoto)

Rundunar yan sandan Najeriya ta kama gaggan masu garkuwa da mutane da suka sace wata Hadiza Husseini a ranar Juma’a, 19 ga watan Janairu sannan kuma suka bukaci a biyasu naira dubu dari biyar (N500,000.00) kafin su sake ta.

Dubun wadanda suka yi garkuwa da y 'Yar shekara 9 a Kaduna mai suna Hadiza Hussaini ta cika (hoto)
Gwamnati na ba zata lamunci kisa da satar mutane ba - Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya yi magana da kaukausar murya inda ya ce Gwamnatin sa ba za ta sasauta wa bata garin ke kisa ba gaira babu dalili ba da kuma masu garkuwa da mutane. Shugaban kasan ya fadi wannan magana ne a garin Fatakw

Gwamnati na ba zata lamunci kisa da satar mutane ba - Buhari
NAIJ.com
Mailfire view pixel