Masu Zuwa Aikin Hajji

Badakalar cinye kudin maniyyata aikin Hajji a jihar Kano: Gwamnati ta kafa kwamitin bincike

Mahajjata 5,286 daga jihar Kaduna sun dawo gida daga kasar mai sarki

Hukumar Alhazai ta jihar Kaduna ta ce kimanin mahajjata 5,286 daga jihar aka dawo da su gida har zuwa yanzu tun daga kammala aikin hajji na shekara ta 2019.

Mahajjata 5,286 daga jihar Kaduna sun dawo gida daga kasar mai sarki
Kimani mahajjata 1,598 daga jihar Katsina sun dawo gida bayan kammala aikin hajji

Hukumar kula da Alhazai na jihar Katsina ta ce kimanin 1,598 mahajjatan jihar sun dawo gida daga kasar Saudi Arabia bayan kammala aikin hajji na 2017.

Kimani mahajjata 1,598 daga jihar Katsina sun dawo gida bayan kammala aikin hajji
Allah ya yiwa matan shugaban karamar hukumar Shanga na jihar Kebbi rasuwa a kasar Saudi Arabia

Allah ya yiwa matan shugaban karamar hukumar Shanga na jihar Kebbi, Hon. Aminu Muhammad Arziki, Hajiya Rashida Yusuf rasuwa a Saudi Arabia a ranar Lahadi.

Allah ya yiwa matan shugaban karamar hukumar Shanga na jihar Kebbi rasuwa a kasar Saudi Arabia
Hajjin bana: Alhazan Najeriya sun fara dawowa gida

Alhazan Najeriya sun taba kasa dazu kamar yadda mu ka samu labari daga Jaridar Premium Times. Kun san cewa sama da Mahajjata 80,000 su ka tafi aikin haji bana.

Hajjin bana: Alhazan Najeriya sun fara dawowa gida
Innalillahi Wa’inna Ilaihirraji’un: Allah ya yiwa wata mahajjata rasuwa a kasar mai tsarki

Wannan ne hoton wata matashiyar da ba'a sani ba wanda Allah ya mata cikawa a lokacin aikin hajji a kasar Saudiyya yayin tafiya zuwa garin Makkah.......

Innalillahi Wa’inna Ilaihirraji’un: Allah ya yiwa wata mahajjata rasuwa a kasar mai tsarki
Kai tsaye cikin hotuna: Mahajjata miliyan 2 na gudanar da hawan arfa a yau

Cikin Hotuna: Kimanin mahajjata, maza da mata, miliyan 2 daga kasashen duniya daban-daban ke gudanar da hawa dutsen arfa a yau a birnin Makkah na saudia

Kai tsaye cikin hotuna: Mahajjata miliyan 2 na gudanar da hawan arfa a yau
Hajjin bana: Mahajjata Miliyan 2 sun fara aikin Hajji a Duniya

Gidan watsa labarai na BBC tace kusan Maniyyata Miliyan 2 ne ke Kasar Saudi Arabia a yanzu domin sauke farali a wannan shekarar wanda yana cikin rukunin Islama.

Hajjin bana: Mahajjata Miliyan 2 sun fara aikin Hajji a Duniya
Yadda wani matashi ya shafe shekara 1 cur yana tafiyan ƙasa don aikin Hajji (Hotuna)

Khamin yace bai taba yin bara ba yayin dayake balaguronsa, amma yace ya hadu da jama’a da dama da suka taimaka masa da abinci da sauran kayayyakin bukatunsa.

Yadda wani matashi ya shafe shekara 1 cur yana tafiyan ƙasa don aikin Hajji (Hotuna)
Saudi Arabia ta hana Maniyyata 400,000 shiga kasar

Gwamnatin kasar Saudi Arabia ta hana mahajjata sama da N400,000 shiga kasar domin basu da ingantatun takardu. Jam'an tsaron kasan za su dauki mataki kan hakan.

Saudi Arabia ta hana Maniyyata 400,000 shiga kasar
Hajjin bana: Saraki ya bayyana dalilinsa na zuwa aikin Hajji, karanta

Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Olaniyonu yana fadin shugaban majalisar dattawan zai yi amfani da lokacinsa wajen yi ma Najeriya addu’ar samun zaman lafiya.

Hajjin bana: Saraki ya bayyana dalilinsa na zuwa aikin Hajji, karanta
Kasan masu wace sana’a ne suka fi yawa a zuwa aikin Hajjin bana daga Najeriya?

Abdullahi yace wannan ne dalilin dayasa manoman suka samu isashshen kudin da suka biya don gudanar da aikin Hajjin bana, kamar yadda majiyar NAIJ.com ta ruwaito

Kasan masu wace sana’a ne suka fi yawa a zuwa aikin Hajjin bana daga Najeriya?
Mahajjata kimanin miliyan 1.705 sun isa kasa mai tsarki domin aikin Hajji

Mahajjata kimanin miliyan 1.705 daga sassa daban-daban na duniya suka hallara a Saudi Arabia domin gudanar da hajjin bana. Gwamnatin Saudiyya tayi tanade-tanade

Mahajjata kimanin miliyan 1.705 sun isa kasa mai tsarki domin aikin Hajji
NAHCON ta bullo da sabon tsarin ciyar da Alhazan Najeriya

Hukumar Jindadin Alhazai ta kasa wato NAHCON ta fitoda sabon tsari na ciyar da alhazan Najeriya sakamakon yadda ake barin su nemi abinci da kansu a Saudiyya.

NAHCON ta bullo da sabon tsarin ciyar da Alhazan Najeriya
An kammala jigilar sauran mahajjatan jihar Kano 540 zuwa Saudiyya

Hukumar aikin Hajji a jihar Kano ta sanar da cewa an kammala jigilar mahajjatan jihar kashi na karshe su 540 zuwa kasar Saudiyya don aikin Hajji na 2017.

An kammala jigilar sauran mahajjatan jihar Kano 540 zuwa Saudiyya
Hukumar kasar Saudiyya ta nemi afuwar Najeriya saboda zargin cin zarafin wasu mahajjatan kasar 2

Hukumar kasar Saudi Arabia a ranar Litinin ta nemi gafarar gwamnatin tarayyar Najeriya kan zargin da aka yi wa jami’an tsaro na cin zarafin daga Najeriya.

Hukumar kasar Saudiyya ta nemi afuwar Najeriya saboda zargin cin zarafin wasu mahajjatan kasar 2
Hajjin bana: Hukumar jin dadin alhazai ta kwashe maniyyata 38,161

Kwamishinan hukumar, Abdullahi Modibbo Saleh, ya shaidawa manema labaru a Abuja cewa sauran mutane 29,271 da ke wakiltar kashi 42 cikin dari za su tashi

Hajjin bana: Hukumar jin dadin alhazai ta kwashe maniyyata 38,161
Yarima har uku na Saudiyya da suke gudun hijira a Turai sun bace kasa ko sama

Yarima har uku na Saudiyya da suke gudun hijira a Turai sun bace bat, dama dai sunyi kaurin suna wajen sukar gwamnatin kasar ta sarauta, bisa zargin cin hanci

Yarima har uku na Saudiyya da suke gudun hijira a Turai sun bace kasa ko sama
Mahajjata daga Najeriya na fuskantar matsalolin kiwon lafiya a Saudiyya

Mahajjata daga Najeriya na fuskantar kalubale dangane da kiwon lafiya yayin da suka haɗu a wani sansanin hajji da kuma asibitin Sarki Abdulaziz a kasar Saudiyya

Mahajjata daga Najeriya na fuskantar matsalolin kiwon lafiya a Saudiyya
Hajjin Bana: Bamu da matsala wajen jigilar mahajjatan jihar Katsina – Abu Rimi

Abu Rimi ya ce wasu ‘yan adawa ne suka zuga mahajjatan jihar Katsina su gudanar da zanga-zanga saboda matsalar jinkirin da aka samu na daukan su zuwa Saudiya.

Hajjin Bana: Bamu da matsala wajen jigilar mahajjatan jihar Katsina – Abu Rimi
Hukumar aikin hajji ta jihar Katsina ta ce har zuwa yanzu ta dauka maniyyata 1,020 zuwa Saudi Arabia

Hukumar kula da mahajjata ta jihar Katsina ta ce har zuwa yanzu ta dauka maniyyata 1,020 daga jihar zuwa Saudi Arabia domin aikin hajji na 2017 ......

Hukumar aikin hajji ta jihar Katsina ta ce har zuwa yanzu ta dauka maniyyata 1,020 zuwa Saudi Arabia
An fara jigilar Maniyyata daga Najeriya zuwa kasa mai tsarki (Hotuna)

Shugaban hukumar dake kula da jin dadin mahajjatan wato NAHCON, Abdullahi Muktar ne ya sanar da hakan, inda ya ce an yi sahun farko a jiya Lahadi da karfe 3:16.

An fara jigilar Maniyyata daga Najeriya zuwa kasa mai tsarki (Hotuna)
Za a fara jigilar maniyyatan jihar Kwara a watan Agusta 3

Hukumar kula da Mahajjata na jihar Kwara a yau Asabar ta tabbatar cewa za su fara jigilar maniyyatan jihar zuwa Saudi Arabia a ranar 3, ga watan Agusta, 2017

Za a fara jigilar maniyyatan jihar Kwara a watan Agusta 3
NAIJ.com
Mailfire view pixel