Matasan Arewa

Matasan Arewa sun yaba ma Buhari kan nadin Boss Mustapha a matsayin sabon sakataren gwamnatin tarayya

Saraki ya koka a kan kara kamari da matsalar shaye - shaye ke kara yi a tsakanin matasan arewa

Shugaban majalisar dattijai, Sanata Abubakar Bukola Saraki, ya nuna damuwarsa a kan muguwar dabi'ar nan ta shan miyagun kwayoyi dake kara kamari tsakanin matasa

Saraki ya koka a kan kara kamari da matsalar shaye - shaye ke kara yi a tsakanin matasan arewa
Oktoba 1: Yan Igbo su bar Arewa, su dawo gida – Lauyoyin Igbo masu kula

Wasu Lauyoyin masu kula su shawarci Igbo dake zaune a yankin arewa da su dawo gida yayinda wa’adin 1 ga watan Oktoba da matasan Arewa suka basu yake gabatowa.

Oktoba 1: Yan Igbo su bar Arewa, su dawo gida – Lauyoyin Igbo masu kula
'Yan Arewa sun fi yarda da Buhari a kan Atiku - Farfesa Akinyemi

'Yan Arewa Da Shugaba Buhari Suka Yarda, Basu Yarda Da Atiku ba - Farfesa Akinyemi. Har yanzu 'yan Arewa sun fi aminta a mulkin Buhari ganin shi ne mai amana

'Yan Arewa sun fi yarda da Buhari a kan Atiku - Farfesa Akinyemi
Kano: Malaman adinni da kungiyoyin matasa sun yi kiran kwantar da hankali kan rikicin Biyafara

Mm'alaman addini da kungiyoyin matasa a jihar Kano sun yi kira ga jama’a da su kwantar da hankulan su cewa karda sun dauki doka a hannusu kan alámarin Biyafara.

Kano: Malaman adinni da kungiyoyin matasa sun yi kiran kwantar da hankali kan rikicin Biyafara
Fafutukar kafa Biyafara ba komai bane ila yunkurin gurgunta mulkin shugaba Buhari - CNG

Wata kungiyan tarayyan yan arewa a turance 'Coalation of Northern Groups' CNG tayi ikirarin cewa fafutikan kafa kasar Bayafara da yan kungiyar IPOB ke jagoranta

Fafutukar kafa Biyafara ba komai bane ila yunkurin gurgunta mulkin shugaba Buhari - CNG
Kada ‘yan Arewa su rama tsokanar da yan Biyafara ke yi masu - Inji kungiyar matasan Arewa

Wata kungiyar matasan Arewa ta bukaci yan Arewa da kada su dauki fansa kan hari da aka kai wa al’umman Hausawa dake jihar Rivers a ranar Talata, 12 ga wata.

Kada ‘yan Arewa su rama tsokanar da yan Biyafara ke yi masu - Inji kungiyar matasan Arewa
Wa’adin barin gari: Babu wani abu da zai sami yan Igbo dake Arewa a ranar 1 ga watan Oktoba – Matasan Arewa

A hira da yayi da jaridar Sun, Yerima ya jadadda cewa, shugaban kungiyr IPOB, Nnamdi Kanu bai yi magana da yawun, yawancin mutanen kudu maso gabas ba.

Wa’adin barin gari: Babu wani abu da zai sami yan Igbo dake Arewa a ranar 1 ga watan Oktoba – Matasan Arewa
Atiku ya yabi matasan Arewa bisa janye wa'adin korar kabilar Ibo

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya yaba da hadin gwiwar kungiyar matasan arewa da kungiyar ‘yan arewa da suka kawo karshen wa’adin

Atiku ya yabi matasan Arewa bisa janye wa'adin korar kabilar Ibo
Wa'adin Korar Kabilar Ibo: Kungiyar matasan arewa ta yi amai ta lashe

Kungiyar nan ta matasan arewa "Coalition of northern youth groups (CYNG)" zata janye wa'adin da ta bawa kabilar Igbo na barin yankin na arewa mai jihoshi 19.

Wa'adin Korar Kabilar Ibo: Kungiyar matasan arewa ta yi amai ta lashe
Mai martaba Sarki Sunusi ya miƙa ƙoƙon bara ga attajiran Kano (Karanta)

Mai martaba Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II ya bukaci masu hannu da shuni dasu dinga taimaka ma al’umma da arzikin da Allah yayi musu, musamman ma matasa.

Mai martaba Sarki Sunusi ya miƙa ƙoƙon bara ga attajiran Kano (Karanta)
Buhari yayi gaggawan kama Nnamdi Kanu - Matasan Arewa

Kungiyan matasan Arewa ,AYF, a ranar Lahadi sunyi maraba da dawowan Buhari Najeriya, sun kuma bashi shawaran kama Shugaban IPOB Nnamdi Kanu a cikin gaggawa

Buhari yayi gaggawan kama Nnamdi Kanu - Matasan Arewa
Wa’adin barin gari: Dalilin da yasa kabilar Igbo bazasu bar Arewa ba – Jigon PDP

Walid Jibrin shugaban jam’iyyar PDP, yace babu mamaki wadanda ke kiran kansu matasan Arewa ba ainahin yan yankin bane saboda babu dan arewa da ya goyi bayansu.

Wa’adin barin gari: Dalilin da yasa kabilar Igbo bazasu bar Arewa ba – Jigon PDP
Shugabannin Arewa ne suka sa mu baiwa yan kabilar Igbo wa'adi - Kungiyar matasan Arewa

Shugaban kungiyar matasan Arewa Yerima Shettima ya yi ikirarin cewa wasu manya a Arewacin kasar nan ne suka sanya su baiwa inyamurai wa’adin barin yankin.

Shugabannin Arewa ne suka sa mu baiwa yan kabilar Igbo wa'adi - Kungiyar matasan Arewa
Wata sabuwar rikici ta kuno kai tsakanin kungiyoyin matasan Arewa

Shugaban kungiyar Arewa Youth Grand Alliance, Alhaji Idris Inuwa ya yi Allah wadai da sanarwa Shattima inda ya ce rashin girmamawa ne ga dattawan arewa

Wata sabuwar rikici ta kuno kai tsakanin kungiyoyin matasan Arewa
Ba'a samu maslaha ba: Zaman tattaunawa akan wa'adin da aka baiwa yan kabilar Igbo a Arewa

Har yanzu dai babu wata matsaya a zaman tataunawar da ake gudanarwa a tsakanin shugabannin Arewa da na 'yan yaren Ibo akan wa'adin zama da matasan arewa su ka

Ba'a samu maslaha ba: Zaman tattaunawa akan wa'adin da aka baiwa yan kabilar Igbo a Arewa
Yanzu Yanzu: Muna nan akan bakarmu, dole ‘yan Igbo su bar arewa a 1 ga watan Oktoba – Matasan Arewa

Kungiyar matasan tace wadanda ke da ra’ayin kasancewa daga cikin Najeriya suna iya ci gaba da zama yayinda wadanda basu da ra’ayi su bar yankin kafin Oktoba.

Yanzu Yanzu: Muna nan akan bakarmu, dole ‘yan Igbo su bar arewa a 1 ga watan Oktoba – Matasan Arewa
Waádin barin gari: Ku dawo a watan Augusta, MASSOB sun umurci Igbo dake Arewa

A cewar sanarwar, sun zabi watan Augusta ne saboda muhimmancin sa a kalandar Igbo kamar yadda ya kasance lokacin bikin sabon doya da kuma taron mata na Augusta.

Waádin barin gari: Ku dawo a watan Augusta, MASSOB sun umurci Igbo dake Arewa
‘Yan kudu sun yi kaca-kaca da Kwankwaso a dalilin kalaman sa kan Inyamurai

Kungiyar Ohanaze ta kudu da wani tsohon Gwamnan Kaduna sun soki tsohon Gwamna Kwankwaso a dalilin kalaman sa kan Inyamurain da ke Aewa da sauran batutuwa.

‘Yan kudu sun yi kaca-kaca da Kwankwaso a dalilin kalaman sa kan Inyamurai
Ku ja kunnen matasan Igbo da su daina kalaman tunzura - El-Rufa'i

Gwamnan Kaduna Malam Nasir El Rufa'i ya yi alwashin ganin an hukunta shugabannin kungiyoyin matasan Arewan nan da suka ba 'yan kabilar Igbo wa'adin barin gari.

Ku ja kunnen matasan Igbo da su daina kalaman tunzura - El-Rufa'i
‘Yan matan Najeriya 2 sun shiga tarihin Duniya

‘Yan Najeriya sun shiga cikin sahun gwaraza 30 na Duniya. Wadannan mutane dai su ne Nasiru ‘Yanmama, Shakeela Tolasade Williams, Mukhtar Onifade, Edikan Udiong.

‘Yan matan Najeriya 2 sun shiga tarihin Duniya
Matasa sun yi garkuwa da wata Kurciya ɗauke da shirgegen laya a wuyarta a Kano

Allah daya gari bambam, yayin da wasu ke kiwata kurciya domin su siyar ko su ci, wasu kuwa suna kiwata su ne domin ayi amfani da su wajen kulla asiri.

Matasa sun yi garkuwa da wata Kurciya ɗauke da shirgegen laya a wuyarta a Kano
Yadda ýan jagaliya suka yi ma ɗan majalisa rotse, haɗi da ɗanyen aiki (Hotuna)

Dan majalisar tarayya mai wakiltar karamar hukumar Gamawa dake jihar Bauchi, Garba Mohammed Gololo ya sha da kyar a hannun wasu fusatattun matasa daga mazabarsa

Yadda ýan jagaliya suka yi ma ɗan majalisa rotse, haɗi da ɗanyen aiki (Hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel