Musulmai

Majalisar dinkin Duniya ta hukunta mutumin daya jagoranci kisan kare dangi akan Musulmai

Ko kun san abin da gwamna Amboda ya fada wa Musulmai a Legas

Gwamnan jihar Legas, Akinwunmi Ambode, ya bukaci musulmi a Najeriya, musamman wadanda ke jihar cewa su yi la'akari da muhimmancin wannan sallah wajen taimaka...

Ko kun san abin da gwamna Amboda ya fada wa Musulmai a Legas
Yanzu Yanzu: Sultan na Sokoto ya sanar da 1 ga watan Satumba a matsayin ranar babban sallah

Sarkin Musulmai, Sultan na Sokoto, Alhaji Sa’ad Abubakar ya sanar da ranar 1 ga watan Satumba, a matsayin ranar babban Sallar layya wato Eid-el-Kabir.

Yanzu Yanzu: Sultan na Sokoto ya sanar da 1 ga watan Satumba a matsayin ranar babban sallah
Wani kungiyar musulmi, MERIC ta bayyana wadanda suka kai hari kan hedkwatar hukumar EFFC

Bayan harin da aka kai a hedkwatar hukumar cin hanci da rashawa, EFCC wani kungiyar musulmi, MURIC ta ce barayin gwamnati masu fashi da baro suka kai harin.

Wani kungiyar musulmi, MERIC ta bayyana wadanda suka kai hari kan hedkwatar hukumar EFFC
Kungiyar Izala za ta yi gagarumin taron bude gidan baki mallakarta a Abuja

Kungiyar Izalatil bid’a wa ikamattu sunnah na gayyatar ‘yan uwa Musulmai zuwa wajen kaddamar da sabon gidan baki da ta gina mallakarta a bababn birnin Tarayya.

Kungiyar Izala za ta yi gagarumin taron bude gidan baki mallakarta a Abuja
Musulunci ne addini mafi samun cigaba a ƙasar Australia

Wani kidayan jama’a da aka yi a shekarar 2016 na kasar Australia ya nuna cewa sama da rabin Musulman kasar Australia na zama ne a babban birnin kasar, Sydney.

Musulunci ne addini mafi samun cigaba a ƙasar Australia
Gwamnan jihar Ribas, Wike, yayi kyan kai, Musulman jihar sun yaba masa (KARANTA)

Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya caccaki manufar kungiyar karajin samar da kasar Biyafara, IPOB da MASSOB da kuma kungiyar matasan Arewa da suke neman rikici

Gwamnan jihar Ribas, Wike, yayi kyan kai, Musulman jihar sun yaba masa (KARANTA)
Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un: An kashe budurwa Musulma bayan ta fito daga Masallaci ba gaira ba dalili a Amurka

NAIJ.com ta samu labarin kisan wata budurwa yar shekara 17 mai suna Nabra da akayi garkuwa da ita kuma aka kashe ta da safen nan bayan ta fito daga Masallaci.

Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un: An kashe budurwa Musulma bayan ta fito daga Masallaci ba gaira ba dalili a Amurka
Masha'Allah! Musulunci ya samu karuwa a jihar Sokoto

A yayin da aka tunkari kwanakin karshe na azumin watan Ramadan, inda ake gudanar da tafsiri da sharhi kan ayoyin Alkur’ani mai girma, a masallatai da wuraren ka

Masha'Allah! Musulunci ya samu karuwa a jihar Sokoto
Shiriya daga Allah: Sarauniyar kyau ta karɓi Musulunci

Budurwar mai suna Marketa Korinkova wadda a baya Kirista ce ta gane hasken Musulunci ne yayin da take karatu a jami’ar Charles dake Prague shekaru 3 da suka gab

Shiriya daga Allah: Sarauniyar kyau ta karɓi Musulunci
Raba gardama: Shin da gaske Paul Pogba Musulmi ne?

A yan kwanakin nan an samu rahotanni da dama dake nuna fitaccen dan kwallon kungiyar Manchester United kuma dan kasar Faransa, Paul Pogba yayin dayake Umrah.

Raba gardama: Shin da gaske Paul Pogba Musulmi ne?
An kashe mutane 2 a Amurka

An kashe mutane 2 a Amurka

'Yan sanda a birnin Portland na Amurka sun ce an kashe wasu mutane biyu, yayin da suka yi kokarin hana wani mutun cin zarafin wasu mata biyu Musulmai.

An kashe mutane 2 a Amurka
Ku roka wa Shugaba Buhari lafiya a wurin ubangiji cikin watan nan - Sakon sultan ga yan Najeriya

Mai karatu dai zai sani cewa musulmai a kasashe daban-daban na duniya ciki har da Najeriya sun fara azumin watan Ramadan ranar Asabar bayan an sanar da ganin wa

Ku roka wa Shugaba Buhari lafiya a wurin ubangiji cikin watan nan - Sakon sultan ga yan Najeriya
Alhamdulillah! Musulunci ya samu karuwa, Martha Sunday ta koma Hafsat (Hoto)

Hafsat ta ce Allah nagode da ka nuna min wannan rana mai albarka. Ina matukar farin ceki. A yau dai na musulunta. Sunana Haftsat. Allah ka kara wa Annabi daraja

Alhamdulillah! Musulunci ya samu karuwa, Martha Sunday ta koma Hafsat (Hoto)
Matar Mutum kaɓarinsa: Inyamuri Kirista ya auri musulma yar Malaysia (Hotuna)

Wannan Inyamuri mai suna Collins, ya auri budurwar tasa ne a ranar Asabar 20 ga watan Mayu, inda aka daura auren nasu a gundumar Jasin dake garin Melaka a Malay

Matar Mutum kaɓarinsa: Inyamuri Kirista ya auri musulma yar Malaysia (Hotuna)
Sarkin Musulmi yayi babban magana akan Almajiranci, karanta

Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III ya bayyana cewar addinin Musulunci bai yarda da yawon barace barace da kananan yara ke yi ba.

Sarkin Musulmi yayi babban magana akan Almajiranci, karanta
Kisan babban malami: Kungiyoyin musulmai sunce bata sabuwa

Wasu kungiyoyin addinin islama dake Najeriya sun yi kira da gwamnati ta gaggauta daukar mataki game da kisan babban malamin nan Sheikh Yusuf Amzat Salam.

Kisan babban malami: Kungiyoyin musulmai sunce bata sabuwa
Subhanallah! Anyi wa wani babban malamin Islama kisan gilla

An samu Malamin mai shekaru 35 da matar sa da ‘yayan sa guda hudu a cikin jini da safiyar ranar Talata a lokacin da motar makaranta ta je daukar ‘yayan.

Subhanallah! Anyi wa wani babban malamin Islama kisan gilla
Shugaban kasar Amurka, Trump zai gana da shuwagabanin ƙasashen Musulmai a Saudiya

Sarkin Saudiyya, Muhammad Salman yace tattaunawar zai taimaka wajen bunkasa dangantaka da kuma mutunta juna tsakanin kasashen Musulmai da kasar Amurka.

Shugaban kasar Amurka, Trump zai gana da shuwagabanin ƙasashen Musulmai a Saudiya
Malaman Izala sun ba yan sanda kwana 14 su fitar da bayani kan kisar Sheikh Ja'afar

Haka kuma majalisar ta baiwa hukumar tsaro wa’adin mako biyu domin fitar da bayanin da aka ce an sami takardar dake nuna hannun tsohon gwamnan Kano Malam

Malaman Izala sun ba yan sanda kwana 14 su fitar da bayani kan kisar Sheikh Ja'afar
Musulunci ya samu gagarumar nasara a jihar Neja (Hotuna)

Yan kabilar Kambari sama da 400 ne suka karbi addinin musulunci a yankin Warari da ke karamar hukumar Rijau a Jihar Neja a karshen makon nan ta hannun wata

Musulunci ya samu gagarumar nasara a jihar Neja (Hotuna)
Allahu Akbar! An so in rusa musulunci amma sai na musulunta - wata Baturiya

Kafin nan amma aikin ta shine juyar da tunanin mata cewa an zalince su ta kuma nuna musu yadda musulunci ya tauye musu hakki. Amma sai Allah ya nufe ta da samun

Allahu Akbar! An so in rusa musulunci amma sai na musulunta - wata Baturiya
Wani shahararren malamin Islama ya bayyana ayyukan dake kara Imani ga zukata

Wani shahararren malamin Islama wanda ke zaune garin Abuja mai suna Imam Abdulganiy Abdulraheem ya bayyana wasu kyawawan ayyukan da suke kara imani ga zukata

Wani shahararren malamin Islama ya bayyana ayyukan dake kara Imani ga zukata
NAIJ.com
Mailfire view pixel