Mutane Sun Mutu Sakamakon Ambaliyar Ruwa

Majalisar dattawan Najeriya ta bukaci gwamnati ta yashe kogin Neja da Binuwai

Ambaliya zai cigaba da yi wa Jama'a barna a Najeriya a wadannan Jihohin 10

Farfesa Sani Mashi Shugaban Hukumar NIMET yace ruwa zai cigaba da gyara a wasu wuraren musamman Jihohin Legas, Oyo, Sokoto, Zamfara, Benuwe, da sauran su.

Ambaliya zai cigaba da yi wa Jama'a barna a Najeriya a wadannan Jihohin 10
Gwamnatin jihar Neja za ta tallafawa wadanda ambaliyar ruwa ta shafa da miliyan 30

Gwamnan jihar Neja,Abubakar Bello ya amince da miliyan 30 ga hukumar bada agaji na gaggawa a jihar don samar da kayan agaji ga wadanda ke fama da ambaliyar ruwu

Gwamnatin jihar Neja za ta tallafawa wadanda ambaliyar ruwa ta shafa da miliyan 30
Ambaliyar ruwa ya hallaka mutane 83

Ambaliyar ruwa ya hallaka mutane 83

Hasarar rayukan mutane da dabbobin da akayi a Arewa maso gabashin wani yanki a kasar Indiya a sakamakon gagarimin ruwan sama da akayi dauke da iska mai karfi

Ambaliyar ruwa ya hallaka mutane 83
Gwamnati zata share wa jihohi 15 da ambaliyar ruwa ta shafa hawaye da biliyan 1.6

Mukaddashin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya umurni ministar kudi, Kemi Adeosun da ta gaggauta fitar da naira biliyan 1.6 daga babban bankin kasar...

Gwamnati zata share wa jihohi 15 da ambaliyar ruwa ta shafa hawaye da biliyan 1.6
Akalla mutane 11 ne ambaliyar ruwa ta halaka a Nejar

An samu rohoton mutuwar akalla mutane 11 a sakamakon wata ambaliyar ruwa da ta barke a sassan Suleja da kuma karamar hukumar Tafa da ke yankin Jihar Nejar

Akalla mutane 11 ne ambaliyar ruwa ta halaka a Nejar
Ambaliyar ruwan sama ya lalata dukiyoyi a jihar Gombe

Ruwan sama ya fara zuba kamar dab akin kwarya a safiyar ranar Laraba, 5 ga watan Yuli, sannan kuma an shafe saóí da dama ana zuba ruwan hakan ya haddasa asaran.

Ambaliyar ruwan sama ya lalata dukiyoyi a jihar Gombe
Mutanen da ambaliyar ruwa ta takaita a jihar Kano suna neman taimako

Mutanen garuruwan da ambaliya da goguwar iska ta afka wa dake karamar Hukumar kura suna kira ga gwamnatocin Arewa da hukumar bada agajin gaggawa da su kawo musu

Mutanen da ambaliyar ruwa ta takaita a jihar Kano suna neman taimako
Bayan jihar Kano, ambaliyar ruwa ya sake yin barna a wata jihar Arewa

Kawo yanzu tuni gwamnatin jihar ta tura wata tawaga domin ganewa idanuwanta irin barnar da ambaliyar ta jawo a cewar Waziri Ahmadu, kwamishinan harkokin noma.

Bayan jihar Kano, ambaliyar ruwa ya sake yin barna a wata jihar Arewa
An kula da annobar ambaliya a shekarar 2016 sosai - NEMA

Hukumar NEMA tace an samu nasara wajen kula da ambaliyar ruwan sama duk da cewa ruwan sama a yanzu yafi wanda aka samu a shekaraer 2012

An kula da annobar ambaliya a shekarar 2016 sosai - NEMA
Ambaliyan ruwa ta tafi da wani dan shekara 60 a Osogbo

An ga gawan Elder Ebenezer Olabode, wanda ambaliyan ruwa ta tafi da shi a kan rafin Okooko a goben ranan a Oke Oniti na jihar Osun

Ambaliyan ruwa ta tafi da wani dan shekara 60 a Osogbo
Bala’I a jihar Niger: mutane 38 sun rasa rayukansu yayinda ambaliyar ruwa ya mayar da mutane 92,000 marasa galihu (Hoto)

Ambaliyar ruwa ta kashe mutane 38 yayinda mutane 92,000 suka rasa gidajensu, wannan ya faru sakamakon yawan ruwan sama da akayi watan augusta

Bala’I a jihar Niger: mutane 38 sun rasa rayukansu yayinda ambaliyar ruwa ya mayar da mutane 92,000 marasa galihu (Hoto)
NAIJ.com
Mailfire view pixel