Mutanen Najeriya

Jerin hare-hare 5 na makiyaya da suka jefa al'ummar Najeriya cikin firgici

Rayuwa zai inganta a Najeriya idan mutanen dake gwamnati suka daina sata – Osinbajo

Yemi Osinbajo, ya bayyana cewa idan har wadanda ke gwamnati zasu daina satar albakatun kasa, za a more rayuwa a Najeriya kuma al’umma zasu ji dadin rayuwa.

Rayuwa zai inganta a Najeriya idan mutanen dake gwamnati suka daina sata – Osinbajo
'Yan gudun Hijira 4000 sun dawo Najeriya daga Jamhuriyyar Nijar

Hukumar ta UN ta bayyana cewa, an dawo da 'yan gudun hijira 1,470 na Gwoza, sai kuma 498 na Kukawa, 374 na Ngala da kuma 250 da aka dawo da su garin Dikwa tun a

'Yan gudun Hijira 4000 sun dawo Najeriya daga Jamhuriyyar Nijar
Matan jihar Edo 16 da sun dawo daga kasar Libya da juna biyu

Mata goma sha shida 16 haifaffun Edo daga cikin mata169 da gwamantin jihar Edo ta tarbe su bayan an dawo da su daga kasar Libya a ranar Laraba suna da juna biyu

Matan jihar Edo 16 da sun dawo daga kasar Libya da juna biyu
Ana wata ga wata: Wani gwamnan PDP ya buƙaci Buhari ya sake tsayawa takarar shugaban kasa

Umahi ya bayyana haka ne ga manema labaru bayan ganawa da shugaba Buhari a fadar Villa, inda yace ba wani sabon abu bane shugaba mai ci ya sake neman tsayawa.

Ana wata ga wata: Wani gwamnan PDP ya buƙaci Buhari ya sake tsayawa takarar shugaban kasa
Za a iya kiyaye hadarin da ya faru da 'yan Najeriya a cikin teku - Dabiri Erewa

Za a iya kiyaye hadarin da ya faru da 'yan Najeriya a cikin teku - Dabiri Erewa. 'Yan Najeriya na ketarawa zuwa kasashen turai a jirgin ruwa domin gudun tsira

Za a iya kiyaye hadarin da ya faru da 'yan Najeriya a cikin teku - Dabiri Erewa
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta NEMA ta karbi karin wasu 'yan Najeriya 270 daga kasar Libiya

Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta kasa, NCFRMI, ta gargadi 'yan Najeriya masu yawon cirani da su guji shiga kasar Libiya saboda rigingimun cikin gida dake ka

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta NEMA ta karbi karin wasu 'yan Najeriya 270 daga kasar Libiya
Wani mutumi ya bar Najeriya ya dawo ya ga abin takaici a gidan sa

A cewar wani Bawan Allah da ya bar Najeriya ya dawo ya ga abin takaici a gidan sa inda ya iske abokin sa ya aure matar sa da ya bari shekarun da su ka wuce.

Wani mutumi ya bar Najeriya ya dawo ya ga abin takaici a gidan sa
Yi wa Najeriya garambawul ba abu ne mai yiwuwa ba - Yakubu Gowon

Toshon shugaban kasa, Janar yakubu ya bayyana yadda gyaran Najeriya yana da kamar wuya. Ya bayyana dalilin hakan kuwa domin Najeriya ta kunshi kabilu sama da

Yi wa Najeriya garambawul ba abu ne mai yiwuwa ba - Yakubu Gowon
Abun da Allah ba zai ta ba yi wa Najeriya ba - Dogara

Kakakin majalissar wakilai, Rt.hon Yakubu Dogara ya ce ba da malai’ku Ubangiji ya gyara kasar Israila ba saboda haka Allah ba zai turo mala’ika ya gyara mana

Abun da Allah ba zai ta ba yi wa Najeriya ba - Dogara
Kaico! Babban kalubalen dake haroro kasar Najeriya - 'Yan Majalisa

'Yan majalisar sun kuma yi korafin biyan bukatun al'ummar kasa ya yanke wanda ita ce babbar manufar gwamnati domin 'yan Najeriya da dama su na kangin wahalhalu

Kaico! Babban kalubalen dake haroro kasar Najeriya - 'Yan Majalisa
Ba zan taba yarda da duk wani yunkurin raba Najeriya ba; inji shugaba Buhari

A yau lahadi yayin da yake gabatar da jawabinsa na bikin cikar Najeriya shekaru 57 da samun 'yancin kai, shugaba Buhari, ya bayyana cewar ba zai taba yarda a

Ba zan taba yarda da duk wani yunkurin raba Najeriya ba; inji shugaba Buhari
Tashin hankali: Za a garkame bakin iyakar Najeriya da Kamaru

Jaridar Reuters ta kawo labari cewa rikici ya sa za a toshe bakin iyakar Najeriya ta Kasar Kamaru saboda rikicin da ake tayi tun farkon shekarar nan a kasar.

Tashin hankali: Za a garkame bakin iyakar Najeriya da Kamaru
Yawaitar ‘yan Najeriya masu hijira zuwa kasashen turai ba a bisa doka ba na karuwa - NAPTIP

Yawaitar ‘yan Najeriya masu hijira zuwa kasashen turai na karuwa - NAPTIP. Da yawan 'yan Najeriya na ketarewa zuwa kasashen waje domin samun rayuwa ingatacciya

Yawaitar ‘yan Najeriya masu hijira zuwa kasashen turai ba a bisa doka ba na karuwa - NAPTIP
Sai yanzu Najeriya zata fara kera allurai domin marasa lafiya, cikin kokarin dogaro da kanta

Sai yanzu Najeriya zata fara kera allurai domin marasa lafiya, cikin kokarin dogaro da kai, bayan da Farfesa Osinbajo ya kaddamar da kamfanin kerawa a Akwa Ibom

Sai yanzu Najeriya zata fara kera allurai domin marasa lafiya, cikin kokarin dogaro da kanta
Sallah: Aisha Buhari na taya 'yan Najeriya murnar zagayowar babbar sallah

Bikin Sallah: Aisha Buhari na taya 'yan Najeriya murnar zagayowar babbar sallah. A shafin sada zumunta ta yada wannan sako da godiya ga mutanen Najeriya

Sallah: Aisha Buhari na taya 'yan Najeriya murnar zagayowar babbar sallah
Shugaban Sojin sama ya gargadi masu yada kiyayya ta shafukan sada zumunta

Shugaban Sojin sama yayi gargadi akan masu yada kiyayya ta shafukan sada zumunta. Akwai mutanen da basa so su ga an samu zaman lafiya a kasar Najeriya

Shugaban Sojin sama ya gargadi masu yada kiyayya ta shafukan sada zumunta
Jonathan yayi Allah wadai da kisan Ozubulu da wakan sukar yan kabilar Igbo

Tsohon shugaban kasa Najeriya, Goodluck Jonathan ya nuna rashin jin dadin sa game da kisan da aka yi a St. Philips Catholic Church da wakan da aka zagi iymurai

Jonathan yayi Allah wadai da kisan Ozubulu da wakan sukar yan kabilar Igbo
Wasu samari sun kashe dan-sanda bisa zargi, ko zargin menene?

Wasu samari sun kashe dan-sanda bisa zargi, ko zargin menene? A Najeriya dai, da yawa basu san hakkokinsu ba, kuma ma yansanda basu wani san aikinsu ba

Wasu samari sun kashe dan-sanda bisa zargi, ko zargin menene?
Tsarin samar da 'yan sandan jiha: Najeriya bata nuna ba - IGP Idris

A jawaban Idris da yakeyi a yayin wani taro na gwamnoni a Abuja a ranar Alhamis din da ta gabata.Idris ya nuna cewa tsarin 'yan sandan tarayya baki daya.

Tsarin samar da 'yan sandan jiha: Najeriya bata nuna ba - IGP Idris
APC ta naɗa kwamitin mutum 9 da zata zayyana ra’ayinta game da sauyin fasalin ƙasa

Jam’iyyar APC mai mulki ta rantsar da kwamitin mutane tara wanda ta daura ma hakkin zayyanawa tare da bayyana ra’ayin jam’iyyar dangane da batun sauya fasali.

APC ta naɗa kwamitin mutum 9 da zata zayyana ra’ayinta game da sauyin fasalin ƙasa
Sauran bangaren Najeriya sun hurowa maganar garambawul wuta

Maganar yi wa Kasar nan garambawul na kara karfi don kuwa sauran bangaren Najeriya sun hurowa maganar garambawul wuta. Yankin Arewa ne kurum ba su halarta ba.

Sauran bangaren Najeriya sun hurowa maganar garambawul wuta
Buhari ba zai dawo ya karasa mulkinsa ba, inji Femi Kayode

Buhari ba zai dawo ya karasa mulkinsa ba, inji FFK, an dai saba jin irin wadannan kalamai daga tsofin 'yan PDP wadanda suke adawa mai zafi da mulkin Buhari

Buhari ba zai dawo ya karasa mulkinsa ba, inji Femi Kayode
NAIJ.com
Mailfire view pixel