Mutuwar Babban Jami'in Soja

Rundunar soji za binciki al’amarin harbin Chibok bayan mutuwar jami’ai 2

Abu mai karya zuciya: kalli jarumin soja da yan Boko Haram suka kashe (HOTO)

A cewar wani mai amfani da shafin Facebook ya buga hoton, sojan mai suna Abubakar Hassan ya rasa ransa a wani harin bazata da yan ta’addan Boko Haram suka kai.

Abu mai karya zuciya: kalli jarumin soja da yan Boko Haram suka kashe (HOTO)
Yarinya yar shekara 11 ta yi yunkurin kashe mahaifinta a Arewa (Dalili)

Majiyar mu ta bayyana cewa mahaifin yarinyar mai suna Muhammad Sani, mutum ne da Allah ya yi wa zafin rai da saurin hannu, wanda ya sa ba ya saurarawa iyalinsa

Yarinya yar shekara 11 ta yi yunkurin kashe mahaifinta a Arewa (Dalili)
Wani babban jigo a gwamnatin Obasanjo ya rasu

A labarin da muke samu yanzun daga sassa da dama na nuni da cewa Allah Ya yi wa tsohon jakadan Nijeriya Ambassador Magaji Muhammad rasuwa a iya.

Wani babban jigo a gwamnatin Obasanjo ya rasu
Jama'a na ci gaba da mutuwa ta dalilin cutar sankarau

Jami’in cibiyar da ke hana yaduwar cututtuka ta kasa John Oladejo, da ke tabbatar da haka a rahotan da ya fitar ya ce mamata sun fi yawa a jihar Zamfara.

Jama'a na ci gaba da mutuwa ta dalilin cutar sankarau
Kalli wani matashin soja da ya mutu lokacin da yan Boko Haram suka kai hari sansani sojoji HOTUNA)

An kashe wani soja mai suna Lance Corporal Chidi Ukelere, bayan yaki da yan ta’addan Boko Haram a ranar Laraba, 22 ga watan Fabrairu na shekaran 2017.

Kalli wani matashin soja da ya mutu lokacin da yan Boko Haram suka kai hari sansani sojoji HOTUNA)
Tsuliyar dodo: Wasu sun kashe Sojan Najeriya

An tsokano tsuliyar dodo idan har ba ayi wasa ba a Garin Agatu na Jihar Benuwe, don kuwa sun kashe wani Sojan Najeriya kwanan a wani hatsaniya da aka yi.

Tsuliyar dodo: Wasu sun kashe Sojan Najeriya
‘A mutu ko ai rai’: Wasikar wani soja zuwa ga abokin da aka kashe a yakin Boko Haram

Mu sojoji ne, kuma muna yaki don tabbatar da zaman lafiya, muna yin atisaye don kasancewa cikin koshin lafiya da kuzari, muna rayuwa ne don kashe miyagun mutane

‘A mutu ko ai rai’: Wasikar wani soja zuwa ga abokin da aka kashe a yakin Boko Haram
Ra'ayi: Da Laftanal Kanal Ali da sauran sojoji sun tsere ma mutuwa

Wani babban jami'in soja ya bayyana cewa da Laftanal kanal Abu Ali da sauran sojojin sun tsere ma mutuwa ba dan babu kayan aikin dare ba.

Ra'ayi: Da Laftanal Kanal Ali da sauran sojoji sun tsere ma mutuwa
NAIJ.com
Mailfire view pixel