Nadin Mukami

Gwamna Bello ya nada sababbin kwamishinoni 18 a jihar Neja

Rashin nada sababbin mukamai na kawo cikas a Gwamnatin Shugaba Buhari

Za ku ji cewa har yanzu Shugaban kasa Buhari ya gaza nada wasu muhimman mukamai. Daga ciki wadannan akwai Hukumar RMFAC, NPC, FCC, INEC da FCSC na kasa.

Rashin nada sababbin mukamai na kawo cikas a Gwamnatin Shugaba Buhari
Hukumar Sojin Kasa ta yi yayyafin ruwa na karin mukamai akan dakarun ta

Hukumar sojin kasa ta Najeriya ta bayar da amincewar ta na kara wa manyan dakarun ta guda 123 mukamai, wanda suka hadar da Lafnar Kanal 66 da wandanda suke a mu

Hukumar Sojin Kasa ta yi yayyafin ruwa na karin mukamai akan dakarun ta
Shugaba Buhari ya yi sababbin nadin mukamai 2 a kasar nan

An nada Mista Orji a watan Oktoba na shekarar 2012 wanda ya shafe shekaru biyar yana shugabantar cibiyar a karo na farko, wanda a yanzu bisa ga tanadi da tsarin

Shugaba Buhari ya yi sababbin nadin mukamai 2 a kasar nan
Nadin Aisha Ahmad da Buhari yayi cin fuska ne ga Musulmin Najeriya

Wani bawan Allah mai suna Abubakar Usman Almajiri yayi suka da kakausan murya bisa nadin da shugaba Muhammadu Buhari yayiwa Aisha Ahmad a bankin kasa CBN

Nadin Aisha Ahmad da Buhari yayi cin fuska ne ga Musulmin Najeriya
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari yayi wani sabon nadi

Gwamnati ta nada wani a matsayin sabon Shugaba Hukumar NAFDAC na kasa na rikon kwarya bayan shekarun tsohuwar Shugabar sun cika 60 a karshen watan Satumba.

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari yayi wani sabon nadi
Gwamnan jihar Sokoto ya nada Dasuki a matsain shugaban kamfanin SIC

Rahotanni sun kawo cewa gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya nada Buhari Dasuki a matsayin sabon shugaban kamfanin saka jari da kasuwanci na jihar.

Gwamnan jihar Sokoto ya nada Dasuki a matsain shugaban kamfanin SIC
Osinbajo ya aminta da Dayo Apata a matsayin Babban Lauya na gaba a kasar nan

Mukaddashin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya aminta da nada Dayo Apata a matsayin sabon Babban Lauya na gaba a kasar nan wanda ya rike mukamai daban daba

Osinbajo ya aminta da Dayo Apata a matsayin Babban Lauya na gaba a kasar nan
Muƙaddashin shugaban kasa Osinbajo yayi sabbin naɗe naɗe a hukumomin gwamnati

Mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya gabatar da sabbin nade nade a wasu hukumomin gwamantin tarayya don cike guraben da suke a hukumomin.

Muƙaddashin shugaban kasa Osinbajo yayi sabbin naɗe naɗe a hukumomin gwamnati
Mukaddashin Shugaban kasa Osinbajo yayi sababbin nadi

NAIJ.com ta kawo maku cikakken Jerin mutane 9 da Osinbajo ya nada. Za ku ji an nada sabon shugaban Hukumar fansho Funso Dahorty da kuma wasu mutane 8 dabam.

Mukaddashin Shugaban kasa Osinbajo yayi sababbin nadi
Yanzu-Yanzu: Shugaba Buhari ya nada sababbin mukamai

Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi sababbin nadi a bankin D.B.N watau Development Bank of Nigeria a jiya Alhamis kamar yadda NAIJ.com ke samun labari.

Yanzu-Yanzu: Shugaba Buhari ya nada sababbin mukamai
Buhari ya nada sabon ‘Odita Janar’

Buhari ya nada sabon ‘Odita Janar’

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aika ma majalisar dattawa da sunan Anthony Mkpe Ayine don su tabbatar da shi a matsayin sabon Odita Janar na kasa....

Buhari ya nada sabon ‘Odita Janar’
NAIJ.com
Mailfire view pixel