Nasir Ahmad El-Rufai

Sauki ya zo: Masu satar mutane da barayin shanu 1,150 sun saduda a jihar Kaduna, sun rantse da Qur'ani
Sauki ya zo: Masu satar mutane da barayin shanu 1,150 sun saduda a jihar Kaduna, sun rantse da Qur'ani-
Malamai 12,000 sun soma aiki a makarantun jihar Kaduna, bayan an kori 'dakikan malamai'
Malamai 12,000 sun soma aiki a makarantun jihar Kaduna, bayan an kori 'dakikan malamai' -
Hukumar 'yan sanda na tuhumar Sanata Shehu Sani da laifin kisa, an aika masa sammaci
Hukumar 'yan sanda na tuhumar Sanata Shehu Sani da laifin kisa, an aika masa sammaci -
Gwamna Shettima ya bayyana dalilin da ya saka Buhari bayyana kara tsayawa takara a yau
Gwamna Shettima ya bayyana dalilin da ya saka Buhari bayyana kara tsayawa takara a yau -
Hukumar 'yan sanda ta yi gagarumar nasara kan ta'addanci a jihar Kaduna
Hukumar 'yan sanda ta yi gagarumar nasara kan ta'addanci a jihar Kaduna
-
Halin mutum jarinsa: Dalilai 3 da zasu baiwa El-Rufai nasara a burinsa na Tazarce a Kaduna
Halin mutum jarinsa: Dalilai 3 da zasu baiwa El-Rufai nasara a burinsa na Tazarce a Kaduna -
Ai da kyau: Jihar kaduna ta samu wani babban yabo na Fadar Shugaban kasa
Ai da kyau: Jihar kaduna ta samu wani babban yabo na Fadar Shugaban kasa

Gwamna Nasir Ahmad El-Rufai kenan yana duba fitilun kan titi da aka saka a cikin garin Kaduna da kan sa
A cikin daren ranar Litinin ne gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir Ahmed El-Rufai, ya fita duba fitilun kan titi da ake sakawa a cikin garin jihar Kaudna da kan sa Mallam Nasiru El-Rufai, ya tsaya unguwar Ali Akilu Road dan duba su

Wata sabuwa: Jarrabawar gwajin malaman makarantun sakandire na nan tafe - El-Rufa'i
Jarrabawar gwajin malaman makarantun firamare a jihar Kaduna ta jawo cece-kuce da ma zanga-zanga bayan gwamnatin jihar ta bayyana sallamar malamai fiye da 20,000 da su ka gaza cin jarrabawar. Abin jira a gani shine yadda jarrabawa

Wasu mutane 63 da suka fafata a rikicin Musulmai da Kirista a Kaduna sun fuskanci hukuncin Kotu
Alkalin Kotun ta bada wannan umarni ne zuwa lokacin da zata samu shawara game da yadda za’a cigaba da shari’ar daga daraktan shigar da kararraki na jihar Kaduna. Sa’annan ta dage sauraron karar zuwa ranar 5 ga watan Afrilu.

Gwamnatin Kaduna za ta fara hukunta iyaye masu sakaci da tarbiyyar 'ya'yan su
Kwamishinan mata da cigaban al'umma na jihar Kaduna, Hajiya Hafsat Baba tayi gargadi da al'umma cewa nan da da dadewa ba gwamnatin jihar zata fara hukunta iyaye da ke yin watsi da yaran su wanda hakan ke jefa rayuwar yaran cikin h

Gwamna Nasir El-Rufai ya dauko aikin da ya gaza cigaba a Kaduna
A 2016 Gwamnan Kaduna El-Rufai ya rika ba ‘Dalibai abinci a wajen karatu. Wannan dai ya sa an samu karuwar ‘dalibai a makaranta sai kuma daga baya aka daina. Ana ta jira domin ganin an cigaba da ba yaran abinci yanzu.

El-Rufai yace za a sake tantance mutane 15,000 da sunayen su ya fito a aikin malunta
Gwamnan Kaduna Nasir El-Rufa’I ya bayyana cewa za a sake tantance wadanda sunayen su ya fito a aikin malunta na jihar su 15,000 saboda sunayen wadanda suka fadi a jarabawar farko ya kara fitowa a matsyin wanda suka samu aikin.

Ina jiran El-Rufai a kotu – Shehu Sani
Sanata mai wakiltan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani ya bayyana cewa sam sam baya fargabar maka shi a kotu da gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru Ahmed Nasir El-Rufai ya yi wai don wasu maganganu da ake zargin ya fadi akan gwamnan.

A dakatar da GOC na 1DIV daga bakin aikin sa - APC
Jam’iyyar All Progressives Congress, APC reshen jihar Kaduna, ta yi kira da hafson rundunar sojin Najeriya, Laftanar Janar Tukur Buratai, ya dakatar da GOC na 1 DIV dake jihar Kaduna daga bakin aikin saboda shiga harkan siyasa.

Yanzu-yanzu : Gwamnatin jihar Kaduna ta rusa ofishin sashen jam’iyyar APC da ta dakatar da El-Rufai
Gwamnatin jihar Kaduna ta rusa Hedkwatar sashin jam’iyyar APC da ta dakatar da gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai, har na tsawon watanni shida an rusa ofishin ne da misalin karfe hudu na safiyar ranar Talata.

Zagi da aibanta shugabanni a shafukan sada zumunta ba zai baku mulkin kasar nan ba - Shawarar El-Rufai ga matasa
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufai ya ba matasan Najeriya muhimman shawara akan yadda za su iya karban shugabancin kasar El-Rufai ya fadawa matasa cewa zagin shugabannin da aibanta su shafukan sada zumunta bashi za can

In ba da dan makaratun gwamnati ba da banyi karatun Boko ba – El-Rufai
Na fara karatu a kauyen Daudawa a matsayin da mai karban fansho. In ba da dan makaratun gwamnatin ba da ban je makaranta nayi karatu ba na yi imani da Allah cewa duka yaran talakawa suna bukatar damar zuwa makaranta dan samu

Muna raba ku da jihar Kaduna - El-Rufa'i da 'yan sanda sun gargadi kungiyar ƙwadago
A yau Alhamis kungiyar kwadago ta kasa ke da shirin gudanar da zanga-zangar lumana a jihar Kaduna domin nuna goyon baya ga ma'aikatan jihar musamman malaman makaranta da tuni sun shiga yajin aikin sai mama ta gani a sakamakon kora

2019: ‘Yan APC 3 da ke harin kujerar El-Rufai a Kaduna
Wannan karo mun leka cikin siyasar Kaduna inda mu ka samu labarin masu neman tika Gwamna El-Rufai a zaben 2019. Akwai manyan ‘Yan APC 3 da ke harin kujerar Gwamnan na Kaduna. Daga cikin masu wannan aiki akwai Sanatocin Jihar 2.

Gwamna Nasir El-Rufai tare da kyakyawar matarsa sunyi shar a sabbin hotuna
An gano Gwamna Nasir Ahmad El-Rufai na jihar Kaduna tare da kyakkyawar matarsa, Asia El-Rufai a wajen wani taro cikin soyayya da annashuwa tare da kulawa.

Muna neman Taimako da agaji – Yan Kasuwar Panteka da ke Kaduna
Shugaban kungiyar kasuwar Panteka dake sabon gari Kaduna, Sulieman Shehu ya koka akan yadda gobara ta kona shagunar katakai 700 a kasuwan da aka yi a cikin dare

Raba Najeriya ba shine zai kawo karshen matsalolin kasar ba
Shugaban cocin St.Bartholomeus Ali Lamido yace duk da yawan matsalolin da Najeriya ke fama dasu raba kasar bashi bane mafita daga dunbi matsalolinta ba

Kai ba barazana bane ga Buhari – El-Rufai ga Atiku
Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai yace koda an ba tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar tikitin jam’iyyar PDP ba zai zamo barazana ga Buhari ba.

Yanayin shugabancin El-Rufai ya haifar da APC akida - Hakeem Baba Ahmed
Tsohon shugaban Jam’iyyar All Progressives Congress, APC, na jihar Kaduna, Baba Ahmed yace yanayin shugabancin Nasir Ahmed el-Rufai ya haifar da ya APC akida

Malam Nasiru El-Rufai ya kai ma Danjuma Goje ziyarar ta’ziyyar rashin Uwargidarsa
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufai ya kai ziyarar ta’aziyya ga tsohon gwamnan jihar Gombe, Sanata Danjuma Goje biyo bayan mutuwar matarsa, Hajiya Yalwa.

El-rufai ya kira ruwa: Malaman firamare sun fara azumi a Kaduna
Ƙungiyar malaman Najeriya (NUT), reshen Ƙaramar Hukumar Zariya suka fara azumin kwanaki uku domin rokon Allah ya kawo masu agaji kan furucin da gwamnan jihar.

Labari da duminsa: Aminu Atiku Abubakar, da ga tsohon mataimakin Obasanjo, zai kwan a sijin, bisa wannan zargi, duba ciki
Labari da duminsa: Aminu Atiku Abubakar, da ga tsohon mataimakin Obasanjo, zai kwan a sijin, bisa wannan zargi, karanta kaji me yayi, ko akwai alaka da Atikun

El-Rufai ya bayyana yadda za’a cimma garambawul
Gwamna Nasir El-Rufai ya bayyana cewa babban rashin adalci shine kokarin sanya daidai ya zamo ba daidai ba da kuma sanya wanda ba daidai ba ya zamo daidai.
