Rikici

Yanzu Yanzu: Matasa sun kara da yan sanda akan kisan direban mota a Edo

Rikicin Makiyaya: Ba a yiwa shugaba Buhari adalci - Inji fadar shugaban kasa

A ranar Talatar da ta gabata ne fadar shugaban kasa ta bayyana cewa, ci gaba da ta'azzarar rikicin makiyaya na yunkurin tursasa shugaba Muhammadu Buhari daukar masa mataki tamkar na rikicin Boko Haram da ya addabi yankin Arewa mas

Rikicin Makiyaya: Ba a yiwa shugaba Buhari adalci - Inji fadar shugaban kasa
Abinda na fadawa gwamnan jihar Benuwe a kan hare-haren Fulanin a ganawar mu ta yau - Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana abinda suka tattauna tsakaninsa da gwamnan jihar Benuwe, Samuel Ortom yayin ganawar su ta yau. shugabannin biyu sun tattauna ne a fadar gwamnatin tarayya ta Villa dake Abuja. Yayin ganawar

Abinda na fadawa gwamnan jihar Benuwe a kan hare-haren Fulanin a ganawar mu ta yau - Buhari
Buhari ya umarci shugaban 'yan sanda da ya tattara kayansa ya koma jihar Benuwe

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya umarci Sifeto janar na 'yan sanda, Ibrahim Idris, da ya gaggauta tattara kayansa ya koma jihar Benuwe mai fama da rigingimu domin kare cigaba da asarar rayuka da dukiyoyi a jihar. Shugaban ya ba

Buhari ya umarci shugaban 'yan sanda da ya tattara kayansa ya koma jihar Benuwe
Rikicin Bwari: Hukumar 'yan sanda ta ciyo kugun mutane takwas a Abuja

Rahotanni da sanadin jaridar Daily Trust sun bayyana cewa, hukumar 'yan sanda ta cafke mutane takwas da ake zarginsu da hannu wajen tashin-tashinar da afku a ga

Rikicin Bwari: Hukumar 'yan sanda ta ciyo kugun mutane takwas a Abuja
Sabon rikicin kabilanci a jihar Benuwe ya yi sanadin salwantar ran mutum bakwai

Kakakin hukumar 'yan sanda a jihar, ASP Moses Yamu, ya tabbatar da faruwar al'amarin, saidai ya ce mutane hudu ne suka mutu. Kazalika ya bayyana cewar suna zarg Mazauna kauyen sun bazama sun bar gidajen su domin neman mafaka

Sabon rikicin kabilanci a jihar Benuwe ya yi sanadin salwantar ran mutum bakwai
Hukumar birnin tarayya ta saka dokar hana fita a garin Bwari

Hukumar birnin tarayya ta Abuja ta kafa dokar hana fita a garin Bwari daga karfe 6 na maraice zuwa 6 na safe har zai an kammala sanadiyar rikicin da ta barke...

Hukumar birnin tarayya ta saka dokar hana fita a garin Bwari
Kama ni da hukumar EFCC suka yi bashi da wani alaka da kabilanci – Shugaban Kamfanin Inosson Motors

Shugaban kamfanin Innosson Motors, Innocent Chukwuma, ya ce kama shi da hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC suka yi a ranar Alhamis bashi da wani alaka da

Kama ni da hukumar EFCC suka yi bashi da wani alaka da kabilanci – Shugaban Kamfanin Inosson Motors
Illar auren dole: Amarya ta kai ma Angonta mummunan hari sati 3 da yin aure

Kaakakin rundunar Yansandan jihar Sakkawato, AsP Ibrahim Abarass yace tuni aka garzaya da mijin zuwa Asibiti, inda ya samu kyakkyawan kulawa, kuma har an sallam

Illar auren dole: Amarya ta kai ma Angonta mummunan hari sati 3 da yin aure
Rikicin kabilanci ya janyo an kashe mutane 4 a garin Otukpo dake jihar Benuwe

An kashe mutane 4 tare da shugaban yan bangan garin Ogobia a sabuwar rikicin kabilanci da ya barke tsakanin mutanen garin Ogobia dake karamar hukumar, Otukpo

Rikicin kabilanci ya janyo an kashe mutane 4 a garin Otukpo dake jihar Benuwe
Kuma dai: Rikici ya barke a jam'iyyar PDP bayan kwanaki 5 da gudanar da gangamin ta

Bayan kwanaki biyar da gudanar da gangami na jam'iyyar PDP ta kasa a ranar Asabar din da ta gabata, sabon rikici ya barke a sanadiyar rashin lamuni da sakamakon

Kuma dai: Rikici ya barke a jam'iyyar PDP bayan kwanaki 5 da gudanar da gangamin ta
Ya gamu da ajalinsa a hannun kaninsa, bayan ya burma masa wuƙa a wuya, ko me yayi zafi?

A jiya Laraba 14 ga watan Disamba ne dai wani matashi mai suna Mohammed Abdulganiyu ya gamu da ajlinsa sakamakon wata yar karamar sabani da ta shiga tsakanin sh

Ya gamu da ajalinsa a hannun kaninsa, bayan ya burma masa wuƙa a wuya, ko me yayi zafi?
Kasar Rasha ta dau alwashin kawo karshen rikicin kasar Libya

A yau Talata ne Ministan harkokin kasashen waje na kasar Rasha, Sergei Lavrov yace kasar sa zata yi duk mai yiwuwa domin kawo karshen rashin jituwan..

Kasar Rasha ta dau alwashin kawo karshen rikicin kasar Libya
Hassan Rouhani ya ce ashirye Iran take ta gyara alakar ta da kasar Saudiyya idan ta daina hulda da Isra'ila

Shugaban kasar jamhuryyar musulunci na Iran Hassan Rouhani yace Iran ta shirya gyara alakar ta da kasar Saudiyya inda ta yanke kawance da kasar Isara’ila

Hassan Rouhani ya ce ashirye Iran take ta gyara alakar ta da kasar Saudiyya idan ta daina hulda da Isra'ila
Abin kunya: Jami’in hukumar kare hadɗura ya gwada ƙwanji da wata mata a kan titi (Bidiyo)

NAIJ.com ta ruwaito duk kokarin da abokan aikin jami’in suka yi na shiga tsakani, hakan ya ci tura, sakamakon gogan naka ya harzuka, inda suka dinga jefa ma jun

Abin kunya: Jami’in hukumar kare hadɗura ya gwada ƙwanji da wata mata a kan titi (Bidiyo)
Gazawar gwamnati ta haifar da rashin tsaro a Najeriya

Sarkin Musulmi ya ce sarakunan gargajiya na arewa ba za su taba kiran wani ya dauki makamai ba saboda wani dalili, gazawar gwamnati ta haifar da rashin tsaro.

Gazawar gwamnati ta haifar da rashin tsaro a Najeriya
Yadda Ciyaman ya shararawa wata Kansila mari a Jihar Kebbi

Wata kansila a karamar hukumar Fakai da ke Jihar Kebbi, Rakiya Musa Birnin Tudu tayi ikirarin cewa shugaban karamar hukumar Fakai, Alhaji Musa Rabiu ya mare ta

Yadda Ciyaman ya shararawa wata Kansila mari a Jihar Kebbi
Masha Allah, Mutumin da matarsa ta caccaka ma kwalba ya fara samun sauki

Majiyar NAIJ.com ta ruwaito a yanzu dai an samo ran Bilyaminu, inda aka hange shi yana kwance akan gadon asibiti yana shan ruwan leda, tare da bandeji a jinkins

Masha Allah, Mutumin da matarsa ta caccaka ma kwalba ya fara samun sauki
An bayyana dalilin da yayi sanadiyyar Murja ta caka ma Mijinta kwalba a Zamfara

A yanzu kwamishinan Yansanda ya umarci da a fara gudanar da bincike game da lamarin, sa’annan da zarar mun kammala bincike zamu gurfanar da ita gaban kuliya man

An bayyana dalilin da yayi sanadiyyar Murja ta caka ma Mijinta kwalba a Zamfara
Ta hallaka mijinta, yaron tsohon shugaban jam’iyyar PDP ta hanyar caka masa wuƙa a Al’auransa (Hotuna)

Yaron tsohon shugaban jam’iyyar PDP, kuma tsohon ministan tsaro, Halliru Bello, mai suna Bilyamin Muhammed Bello ya gamu da ajalinsa ne ba a hannun kowa ba illa

Ta hallaka mijinta, yaron tsohon shugaban jam’iyyar PDP ta hanyar caka masa wuƙa a Al’auransa (Hotuna)
Yadda ciyaman din karamar hukuma da kansiloli su ka ci mutumcin 'Yan majalisar jihar Neja

A ranar Alhamis ne Majalisar Jihar Neja ta dakatar da zababbun Ciyaman da Kansilolin Karamar Hukumar Mashegu saboda halin rashin ladabi da suka nuna..

Yadda ciyaman din karamar hukuma da kansiloli su ka ci mutumcin 'Yan majalisar jihar Neja
Cacar baki akan ruwan ledan naira 20 yayi sanadiyyar kisan wani angon gobe a Bauchi

Wani matashi mai suna Shamwilu Shehu ya gamu da ajalinsa a hannun yan kato da gora dake unguwar Wunti na jihar Bauchi, bayan takaddamar data shiga tsakaninsa.

Cacar baki akan ruwan ledan naira 20 yayi sanadiyyar kisan wani angon gobe a Bauchi
Biyafara: Karairayin Ojukwu ne sanadiyar barkewan yakin basasa - Gowon

Tsohon Shugaban Kasar Najeriya na mulkin Soja, Janar Yakubu Gowon (Murabus), ya bayyana yadda Karairayin Odumegu Ojukwu yayi sanadiyar yakin basasa a kasar.

Biyafara: Karairayin Ojukwu ne sanadiyar barkewan yakin basasa - Gowon
NAIJ.com
Mailfire view pixel