Rikicin Jam'iyya

Labari da duminsa: Jam'iyyar PDP ta dakatar da Sanata Kashamu

Siyasar Kano: Ina nan daram a APC, ba inda naje -
 Kwankwaso ya karyata komawarsa PDP

Siyasar Kano: Ina nan daram a APC, ba inda naje - Kwankwaso ya karyata komawarsa PDP

Siyasar Kano: Ina nan daram a jam'iyyar APC, ba inda naje, Sanata Kwankwaso ya karyata rahoton komawarsa jam'iyyar PDP. Ana baja koli a siyasar Kano da Abuja

Siyasar Kano: Ina nan daram a APC, ba inda naje - Kwankwaso ya karyata komawarsa PDP
Gangamin PDP a Abuja: Sanata Akpabio ya ce PDP bata goyon bayan rabewar Najeriya

Shugaban gamayyar hadakar yan majalisar dattawa na jam'iyyar PDP kuma tsohon gwamnan jihar Akwa Ibom, mista Godswill Akpabio ne ya bayyana hakan a lokacin taron

Gangamin PDP a Abuja: Sanata Akpabio ya ce PDP bata goyon bayan rabewar Najeriya
Idan yan PDP suka hadu a mashaya babu abunda suke yi sai maganar banza da shirme – Abba Yaro

Shugaban jam’iyyar APC na jihar Benue, Mista Abba ya bayyana cewa mambobin jam’iyyar PDP basu da wani abun bayarwa sai zuwa mashaya suna maganganun banza.

Idan yan PDP suka hadu a mashaya babu abunda suke yi sai maganar banza da shirme – Abba Yaro
Sabon rikici na nema ya barke a Jam'iyya PDP

Jaridar Daiy Trust tace sabon rikici na nema ya barke a PDP. Maganar shugabanci na nema ya hargitsa Jam'iyyar adawar Kasar. Jam'iyya ta ware shugabancin ta.

Sabon rikici na nema ya barke a Jam'iyya PDP
PDP: Hankali ya kwanta tun bayan samin nasarar da suka yi a kotu – Makarfi

Ahmed Makarfi ya shawarci da ta kafa wata doka a kundin tsarin mulkin jam’iyyar da zai sa shugaban kwamitin amintattu rikon kwarya duk lokacin baraka.

PDP: Hankali ya kwanta tun bayan samin nasarar da suka yi a kotu – Makarfi
Makarfi ya yi aman wuta inda bayyana abinda PDP za ta yi wa mambobinta da suka sauya sheka

Shugaban jamíyyar PDP ta kasa, Sanata Ahmed Makarfi ya bayyana cewa mambobin jamíyyar bazasu amfana daga wani tsari da jamíyyar ta kaddamar bayan hukuncin kotu.

Makarfi ya yi aman wuta inda bayyana abinda PDP za ta yi wa mambobinta da suka sauya sheka
Sai mun hukunta gurbatartun mutanen Jam'iyyar PDP – Sheriff

Sanata sheriff yayi bayanai da babbar murya gameda shiri da yunkuri da sukeyi gun hada guiwa da kungiyar yaki da rashawa ta duniya don tsaftace jam'iyyarsu PDP

Sai mun hukunta gurbatartun mutanen Jam'iyyar PDP – Sheriff
Har yanzu ýan Najeriya na da imani da PDP – Tsohon shugaban kasa Jonathan (hoto)

Jonathan ya ce duk da dukkan gwagwarmaya da ta shiga a watanni 14 da suka shige, abun farin ciki ne sanin cewa ýan Najeriya na da imani da yarda a kan PDP.

Har yanzu ýan Najeriya na da imani da PDP – Tsohon shugaban kasa Jonathan (hoto)
Nayi niyyar kona katin jami'iyya ta idan Sheriff yayi nasara a kotu - Fayose

Nayi niyyar kona katin jami'iyya ta idan Sheriff yayi nasara a kotu - Fayose, tun a baya Ayo Fayose ya zargi Ali Modu Sheriff da cewa shi dan Boko Haram ne

Nayi niyyar kona katin jami'iyya ta idan Sheriff yayi nasara a kotu - Fayose
Rikicin PDP: Mun yafe wa Sheriff kan matsalar da ya haddasa a jam’iyya - Makarfi

Shugaban jamíyyar PDP ta kasa, Ahmed Makarfi ya kaddamar da yin afuwa ga dukkanin ýan jamíyya dake da hannu cikin rikicin shugabanci wanda ya dauki lokaci.

Rikicin PDP: Mun yafe wa Sheriff kan matsalar da ya haddasa a jam’iyya - Makarfi
Nasarar Makarfi: Masu yi ma Sheriff biyayya 8 da ka iya komawa APC

Wani dan jam’iyyar APC a jihar Imo, Jones Onwuasoanya, ya ba da tsokaci kan cewa wasu ‘yan PDP a jihar na shirin komawa APC saboda hukuncin kotun koli.

Nasarar Makarfi: Masu yi ma Sheriff biyayya 8 da ka iya komawa APC
Kotu ta yi barazanar daure Shugaban jam’iyyar APC Oyegun da sakataren sa

Kotun a jihar Ebonyi, ta yi barazanar kama babban jigo kuma shugaban jam’iyyar APC na kasa, John Oyegun da sakataren sa, Mai Mala Buni saboda kin bin umurninta.

Kotu ta yi barazanar daure Shugaban jam’iyyar APC Oyegun da sakataren sa
Ya kamata iyayen jami’iya da na kasa su sasanta tsanin Senata Sani da gwamna El-Rufai

Hirar da Senata Shehu yayi da manema labarai a Nagarta ya nuna cewa har yanxu babu alamar samun jituwa tsakanin sa da gwamna Nasir El - Rufai na jihar Kaduna.

Ya kamata iyayen jami’iya da na kasa su sasanta tsanin Senata Sani da gwamna El-Rufai
Labari da dumi-dumi: Jam’iyyar APC ba ta kore ni ba - Abdulmumin Jibrin

Dan Majalisar Kano Hon Abdulmumin Jibrin ya karyata rahoton cewa an kore sa daga Jam’iyya yace yana da alaka mai kyau da Jam’iyyar kuma har gobe yana cikin ta.

Labari da dumi-dumi: Jam’iyyar APC ba ta kore ni ba - Abdulmumin Jibrin
'Gobe Laraba zamu bada bayani kan sabbin jam'iyyu' - INEC

Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta wato INEC, ya ce sai bayan taron su na gobe laraba sannan zasu bada bayanin jam'iyyun da suka sami rajista don shiri.

'Gobe Laraba zamu bada bayani kan sabbin jam'iyyu' - INEC
Za mu fatattaki Jam’iyyar APC a zabe mai zuwa-Inji Dan Jam’iyyar

Wani Dan APC a Jihar Benue yace sun bar rakiyar Jam’iyyar a gida. Young Alhaji yace ba za su yi Jam’iyyar a gida ba. Sai dai a sama kuma suna tare Buhari.

Za mu fatattaki Jam’iyyar APC a zabe mai zuwa-Inji Dan Jam’iyyar
Dogarin Marigayi Abacha ya gano sirrin Kasar nan

Manjo Hamzah Al-Mustapha Dogarin Janar Abacha ya kafa sabuwar Jam’iyya mai suna Jam’iyyar GPN. Manjo Al-Mustapha yace GPN ce sirrin kasar nan ta mu.

Dogarin Marigayi Abacha ya gano sirrin Kasar nan
Kuskure guda 1 da muka yi - Jam'iyyar PDP

Jam’iyyar PDP tace tayi kuskure a baya wajen nada shugaba. Tsohon Mataimakin shugaban Jam’iyyar Uche Secondus ya bayyana haka. PDP dai na ta fama da rikici.

Kuskure guda 1 da muka yi - Jam'iyyar PDP
Tsohon shugaba Jonathan zai kawo karshen rikicin PDP

Tsohon shugaban kasa Jonathan Goodluck yace zai yi bakin kokarin sa ga PDP da ke ta fama da rikice-rikice tun bayan faduwa zabe kusan shekaru 2 da suka wuce.

Tsohon shugaba Jonathan zai kawo karshen rikicin PDP
Rikicin PDP: Na kusa barin kujerar-Ali Modu Sheriff

Rikicin Jam'iyyar PDP mai adawa wanda ya ki ci-ya ki cinyewa na iya canza salo bayan da shugaban PDP din Ali Modu Sheriff yace zai sauka daga kujerar sa.

Rikicin PDP: Na kusa barin kujerar-Ali Modu Sheriff
Bahallatsar PDP: Abinda Goodluck Jonathan ya faɗa ma Modu Sheriff yayin ganawar sirri da suka yi

Jaridar The Nation ta ruwaito Sheriff ya isa gidan tsohon shugaban kasa Jonathan ne da misalin karfe 4:25 na safe, inda ya samu rakiyar wasu shugabannin jam’iyy

Bahallatsar PDP: Abinda Goodluck Jonathan ya faɗa ma Modu Sheriff yayin ganawar sirri da suka yi
An fasa ƙwai: “Musabbabin rikicina da Shehu Sani” – El-Rufai

Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya bayyana rashin amincewa ya nada yaran sanata Shehu Sani mukaman kwamishina ne ya janyo rikicin dake tsakaninsu.

An fasa ƙwai: “Musabbabin rikicina da Shehu Sani” – El-Rufai
NAIJ.com
Mailfire view pixel