Rikicin Neja-Delta

Toh fa! An zargi wani Ministan Buhari da ɗaukan nauyin gungun yan ta’adda

Sojojin Najeriya za su fara wata sabuwar shiri na Operation Smile 2 a yankin Neja Delta

Dakarun sojan Najeriya na Division 6 a Fatakwal, jihar Rivers, ana sa ran za su fara wata sabuwar shiri na Operation Crocodile Smile 2 a yankin Neja Delta.

Sojojin Najeriya za su fara wata sabuwar shiri na Operation Smile 2 a yankin Neja Delta
An gano inda Nnamdi Kanu ya boye bayan ya sulalewa Sojojin Najeriya

Mun ji cewa an gano inda Jagoran Kungiyar IPOB ta Biyafara Nnamdi Kanu ya ke boye tare da Jama’ar sa kuma da alamu Sojoji za su sha wahala kafin a kama sa.

An gano inda Nnamdi Kanu ya boye bayan ya sulalewa Sojojin Najeriya
Nmamdi Kanu ya kafa haramtacciyar Gwamnati - Lauretta Onochie

Hadimar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Lauretta Onochie ta kare gwamnatin tarayya kan gudanar da salon aikin soja mai taken 'Rawar Kumurci' karo na biyu.

Nmamdi Kanu ya kafa haramtacciyar Gwamnati - Lauretta Onochie
Fafutukar kafa Biyafara ba komai bane ila yunkurin gurgunta mulkin shugaba Buhari - CNG

Wata kungiyan tarayyan yan arewa a turance 'Coalation of Northern Groups' CNG tayi ikirarin cewa fafutikan kafa kasar Bayafara da yan kungiyar IPOB ke jagoranta

Fafutukar kafa Biyafara ba komai bane ila yunkurin gurgunta mulkin shugaba Buhari - CNG
Da saura: Amurka ta ce Najeriya bata gama fita daga talauci ba

A ranar Juma'a Amurka ta ce kar Najeriya ta kwanta bacci don kawai ya baiyana cewa an fita daga tsananin talaucin da aka shiga, saboda 'yan yakin Neja Delta da

Da saura: Amurka ta ce Najeriya bata gama fita daga talauci ba
Masu kokarin balle Najeriya sun ce sun shirya da mayaka har 5,000

Masu kokarin balle Najeriya sun ce sun shirya da mayaka har 5,000. Kabilar Ibo da 'yan arewa sun sa wa'adin kowa ya koma yankinsa kafin kamawar farkon wata

Masu kokarin balle Najeriya sun ce sun shirya da mayaka har 5,000
Abubuwa 5 da ya dace Shugaba Buhari yayi jawabi a kan su gobe

Jaridar The Cable ta kawo abubuwan da ya kamata a ji daga bakin Buhari. Rikicin raba kasa, Boko Haram da abubuwan da ya kamata Buhari ya bayyanawa Najeriya

Abubuwa 5 da ya dace Shugaba Buhari yayi jawabi a kan su gobe
Tsohon shugaban ‘yan tawayen Neja Delta ya caccaki Charlyboy a kan Buhari

Tsohon shugaban ‘yan tawayen Neja Delta,Alhaji Mujahid Asari Dokubo ya yi tir da matakin mawakin nan Charlyboy a kan jagorancin wani zanga-zangar a kan Buhari.

Tsohon shugaban ‘yan tawayen Neja Delta ya caccaki Charlyboy a kan Buhari
Biyafara: Ka ji Jihohin da ke ba Nnamdi Kanu ciwon kai

A wajen yunkurin Biyafara,Ka ji Jihohin da ke ba Nnamdi Kanu ciwon kai. Jihar Ribas da Benuwe sun ja kunnen Kanu sannna kuma Mutanen Kabilar Ijaw sun ce a hir.

Biyafara: Ka ji Jihohin da ke ba Nnamdi Kanu ciwon kai
Rundunar sojojin Najeriya tace ta gano masu tallafawa wasu kungiyoyin ‘yan daba a jihar Ribas

Rundunar sojojin Najeriya tace ta gano masu tallafawa wasu kungiyoyin ‘yan daba mafi muni biyu Ice Landers da Greenlanders fraternities a jihar Ribas.

Rundunar sojojin Najeriya tace ta gano masu tallafawa wasu kungiyoyin ‘yan daba a jihar Ribas
Mayakan Neja Delta suma sun baiwa jama'ar Arewa wa'adin fice wa daga kudu

'Yan tada kayar bayan Neja Delta sun baiwa jama'ar Arewa wa'adin fice wa daga yankinsu. A dan tsakanin nan, kabilun Najeriya na yi wa juna kallon hadarin kaji

Mayakan Neja Delta suma sun baiwa jama'ar Arewa wa'adin fice wa daga kudu
Mulkin Shugaba Muhammadu Buhari yafi muni a Najeriya - Inji Asari Dokubo

Lokacin da ina tuki kwanan nan, wani ya tambayeni in saukar amma na gaya masa ina da matsalar a kugu da ba zan iya tafiya mai nisa nesa. Ba na jin kunyar fada.

Mulkin Shugaba Muhammadu Buhari yafi muni a Najeriya - Inji Asari Dokubo
Shugaba Buhari ya kara aikawa Majalisa wasu sunaye; Ko ya za a kare?

Kwanaki wasu ‘Yan Majalisar Dattawa suka nuna cewa ba za su kara bi ta kan wata takarda ta shugaban kasa ba a dalilin kin sallaamar Ibrahim Magu daga EFCC.

Shugaba Buhari ya kara aikawa Majalisa wasu sunaye; Ko ya za a kare?
Abu 1 tak da zai kawo karshen tsagerun Neja Delta (Karanta)

Madam Rita Lori, tace shugabanin yankin sune suke lallata matasa ta maida su karnukan farauta wajan riklicin siyasa amma don zuwa neman tallafi daga Buhari

Abu 1 tak da zai kawo karshen tsagerun Neja Delta (Karanta)
Abin da gwamntin Buhari ke shirin yi wa 'Yan Neja-Delta

Farfesa Yemi Osinbajo yace duk yana cikin muradun shugaba Buhari na tallafawa Yankin Neja-Delta mai arzikin man fetur samawa mutanen yankin ayyukan yi.

Abin da gwamntin Buhari ke shirin yi wa 'Yan Neja-Delta
Ka ji abin da 'Yan Neja-Delta suka fada game da Osinbajo?

Tubabbun tsagerun Neja-Delta sun yabawa Mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo da irin yadda yake jagorantar kasar tun bayan da ya karbi ragamar.

Ka ji abin da 'Yan Neja-Delta suka fada game da Osinbajo?
Neja-Delta: Ka ji umarnin da Gwamnati ta bada

Mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya ba ‘yan kwangila umarni da su yi maza-maza su koma Yankin Neja-Delta domin cigaba da ayyukan da aka sa su.

Neja-Delta: Ka ji umarnin da Gwamnati ta bada
Osinbajo yayi wa ‘Yan Neja-Delta kashedi

Mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo yayi kira ga tsagerun Neja-Delta da su guji kai hari a kan bututun man kasar domin kuwa su suka fi kowa shiga matsala.

Osinbajo yayi wa ‘Yan Neja-Delta kashedi
Dubi yadda aka karbi bakuncin Osinbajo a Garin su Jonathan

Mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo SAN ya jagoranci tawagar gwamnatin tarayya da zuwa Jihar Bayelsa a Yankin Neja-Delta domin kawo karshen rikici.

Dubi yadda aka karbi bakuncin Osinbajo a Garin su Jonathan
Osinbajo ya kama hanyar Neja-Delta

Osinbajo ya kama hanyar Neja-Delta

A yau ne dai Mukaddashin shugaban kasan zai ziyarci Neja-Deltan kamar yadda Hukumar ‘Yan Sanda na Jihar Bayelsa ta tabbatar. Osinbajo zai gana da Sarakuna.

Osinbajo ya kama hanyar Neja-Delta
An shiga uku: An sace ‘Yan kasar waje a Najeriya

Rahotanni da ke zuwa sun nuna an sace wasu baki Yan kasar waje a cikin Najeriya. Wannan abin kunya dai ya faru ne a Yamkin Neja-Delta mai arzikin mai a kasar.

An shiga uku: An sace ‘Yan kasar waje a Najeriya
Dalilin da ya hana mu tattaunawa da tsagerun Neja Delta -Buhari

Amma bayanai daga fadar shugaban kasa ta bakin mai magana da yawun shugaba Buhari, Malam Garba Shehu yace tattaunawa da dattawan yankin na Niger Delta tana nan.

Dalilin da ya hana mu tattaunawa da tsagerun Neja Delta -Buhari
NAIJ.com
Mailfire view pixel