Rundunar Soji

Toh fa! Rundunar Soji za ta sallame Sojoji guda 403 cikin mako mai zuwa

Boko Haram: An ceto Jama’a da dama daga Dajin Sambisa

Mun samu labari cewa cewa Sojojin Najeriya sun samu babbar galaba a kan 'Yan ta'addan Boko Haram a Garin Borno inda su ka kashe wasu ‘Yan ta’adda 40.

Boko Haram: An ceto Jama’a da dama daga Dajin Sambisa
Sojin kasa sun yi wata babbar nasara a jihar Imo

A ranar Jumma'ar da ta gabata ne rundunar sojin kasa na Najeriya ta bayyana cewa, ta yi nasarar cafke wasu 'yan kungiyar asiri, masu tayar da zaune tsaye da kum

Sojin kasa sun yi wata babbar nasara a jihar Imo
Abin da muka yi a fannin tsaro tunda muka hau gwamnati – Shugaba Buhari

Shugaban kasa uhaadu Buhari yayi tsokaci akan gudunawar da gwanatinsa ta taka a fannin tsaro tun bayan karbar mulki daga hannun ja’iyyar PDP a shekara ta 2015.

Abin da muka yi a fannin tsaro tunda muka hau gwamnati – Shugaba Buhari
Rikicin Biyafara: Sojojin Najeriya sun kara magana game da Nnamdi Kanu

Sojojin kasar nan sun ce babu gudu babu kuma babu ja da baya wajen yaki da ‘Yan banza haka kuma sun jadadda biyayyar su ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Rikicin Biyafara: Sojojin Najeriya sun kara magana game da Nnamdi Kanu
Biyafara: Muna goyon bayan Buhari, Inji Kakakin Majalisun Jihohi 36

Kakakin Majalisun duk Jihohi 36 sun ce suna goyon bayan Shugaban Kasa Buhari kan yadda ya yi am amfani da karfin soja wurin magance fafutukar 'yan kungiyar IPOB

Biyafara: Muna goyon bayan Buhari, Inji Kakakin Majalisun Jihohi 36
Rashawa ta fara daga rundunar soji wanda Buhari ke daga ciki – Jigon PDP ya wanke Jonathan

Chyna Iwuanyanwu wanda ya kasance jigon jam’iyyar PDP ya bayyana cewa al’amarin cin hanci da rashawa bai fara a kan Goodluck ba sai daga kan rundunar soji.

Rashawa ta fara daga rundunar soji wanda Buhari ke daga ciki – Jigon PDP ya wanke Jonathan
Rundunar Soji sun kwato dukan garuruwan da Boko Haram suka mamaye

A ranar Juma'a ne Rundunar Soji ta ce ta kwato dukkan wuraren da 'yan boko haram suka mamaye a baya. Kwanel Onyewa Nwachuku shine ya fadi hakan a wata jawabi.

Rundunar Soji sun kwato dukan garuruwan da Boko Haram suka mamaye
Yan Biyafara sama da miliyan 30 zasu gudanar da zanga-zanga – Shugaban matasan Owerri

Shugaban kungiya ta matasa a yankin Owerri na jihar Imo, kwamrad Ifeanyichukwu Benwood, yace masu fafutukar Biyafara sama da guda miliyan 30 zasu yi zanga-zanga

Yan Biyafara sama da miliyan 30 zasu gudanar da zanga-zanga – Shugaban matasan Owerri
Rundunar sojin kasa za ta assasa wata gudanarwar a yankunan Kudu

A yayin da rundunar sojin kasa take ci gaba da gudanarwarta ta rawar damatsiri ta biyu a yankunan Kudu maso Gabshin kasar nan, rundunar da bayar da sanarwar sak

Rundunar sojin kasa za ta assasa wata gudanarwar a yankunan Kudu
Yan IPOB sun kai hari gidan kwamishinan yan sanda yayinda sojoji suka harbe mutane 3 har lahira

An rahoto cewa yan kungiyar Biyafara sun kai hari gidan kwamishinan yan sanda a garin Umuahia, babban birnin jihar Abia sannan kuma sojoji sun harbe mutane 3.

Yan IPOB sun kai hari gidan kwamishinan yan sanda yayinda sojoji suka harbe mutane 3 har lahira
Yanzu Yanzu: Yan kungiyar IPOB sun kara da sojoji a jihar Rivers, an kona kayayyaki (hotuna/bidiyo)

Rahotanni sun kawo cewa Mambobin kungiyar masu fafutukar neman yankin Biyafara (IPOB) sun kai hari ga mutanen Hausawa a Oyinbo, jihar Rivers an kona kayayyaki.

Yanzu Yanzu: Yan kungiyar IPOB sun kara da sojoji a jihar Rivers, an kona kayayyaki (hotuna/bidiyo)
Dubban magoya bayan Biyafara sun yi dafifi zuwa gidansa (hotuna)

Wasu mambobin kungiyar masu fafutukar neman kasar Biyafara (IPOB) sun kai dafifi gidan shugaban su Nnamdi Kanu don tunkarar sojojin Najeriya da suka mamaye sa.

Dubban magoya bayan Biyafara sun yi dafifi zuwa gidansa (hotuna)
Suna tunzura mu shiga yaki – Nnamdi Kanu yayi magan kan harin da aka kai gidansa (bidiyo)

Nnamdi Kanu ya zargi sojojin Najeriya da tunzura mambobin kungiyar masu fafutukar yankin Biyafara (IPOB) fadawa yaki da gwamnati saboda bata ma kungiyar suna.

Suna tunzura mu shiga yaki – Nnamdi Kanu yayi magan kan harin da aka kai gidansa (bidiyo)
Rundunar Sojin Najeriya sun musanta zargin kaiwa Nnamdi Kanu hari

Rundunar sojojin Najeriya ta musanta zargin cewa ta kai hari tare da hallaka mutane a gidan shugaban kungiyar masu fafutukar neman yankin Biyafara, Nnamdi Kanu.

Rundunar Sojin Najeriya sun musanta zargin kaiwa Nnamdi Kanu hari
Rundunar Sojin kasa sun farma yankunan Kudu maso Gabas domin kawo karshen ta'addaci

Shafin NAIJ.com ya ruwaito daga kamfanin dillancin labarai na SAHARA REPORTERS cewa, sojin Kasa na Najeriya sun shirya farautar masu tayar da zaune tsaye da mas

Rundunar Sojin kasa sun farma yankunan Kudu maso Gabas domin kawo karshen ta'addaci
Boko Haram sunyi babban asara yayinda rundunar soji suka kashe mataimakan Shekau 2

Rundunar Sojin Najeriya sun kashe kwamandojin kungiyar Boko Haram guda biyu da kuma mataimakan Abubakar Shekau, a wani hari da aka kai Alafa dake Borno.

Boko Haram sunyi babban asara yayinda rundunar soji suka kashe mataimakan Shekau 2
Tsoro a jihar Abia yayinda yan kungiyar IPOB suka yi mummunan karo da sojoji

Majiyoyi a Umuahia, sun bayyana cewa al’amarin ya tursasa yan kasuwa da sauran masu sana’oí a birnin rufe shagunansu domin tsoron karda a hada dasu wajen kame.

Tsoro a jihar Abia yayinda yan kungiyar IPOB suka yi mummunan karo da sojoji
Yan ta’addan Boko Haram 68 sun mika wuya a jihar Borno – Inji rundunar soji

Mataimakin daraktan hulda da jama’a na Operation Lafiya Dole, Kanal Onyema Nwachukwu ne ya bayyana haka a wani jawabi da yayi a Maiduguri, babban birnin Borno.

Yan ta’addan Boko Haram 68 sun mika wuya a jihar Borno – Inji rundunar soji
Abin da Shugaba Buhari ya fada mana Inji Sojin Najeriya

A game da rikicin Boko Haram Sojojin Kasar ba su yi mamakin sababbin hare-haren ba. Idan za ku tuna Ko jiya 'Yan Boko Haram sun tada bam a Garin Maiduguri.

Abin da Shugaba Buhari ya fada mana Inji Sojin Najeriya
Kalli abunda ya faru da yan Boko Haram 10 bayan sun fada tugun sojoji (hotuna)

Rundunar soji a kokari da take na yakar yan ta’addan Boko Haram ta kai wani harin bazata wanda ya yi sanadiyar mutuwar yan ta’adda 10 a kauyen Maza a Borno.

Kalli abunda ya faru da yan Boko Haram 10 bayan sun fada tugun sojoji (hotuna)
Tasirin Boko Haram akan harkokin tattalin arziki a arewa maso gabashin Najeriya ya kai $9billion - Buratai

Mista Buratai ya ce sabuwar hanyar ta haifar da mayar da hankali ga yankuna da 'yan ta'addan ke dauke da su, suka kuma kubutar da mutane kimanin 300,000.

Tasirin Boko Haram akan harkokin tattalin arziki a arewa maso gabashin Najeriya ya kai $9billion - Buratai
Muna kan batun mu, nan da kwanaki 40 zamu kamo Shekau da rai ko a mace - Kukasheka

Rundunar sojin Najeriya ta sha alwashin kaddamar da umurnin da Tukur Buratai ya ba ta na kamo shugaban kungiyar Boko Haram Abubakar Shekau, a raye ko a mace.

Muna kan batun mu, nan da kwanaki 40 zamu kamo Shekau da rai ko a mace - Kukasheka
NAIJ.com
Mailfire view pixel